31-32

299 5 0
                                    

♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

_Elegant online writers_

           31--32

Dama nace  shot ne .

_Kai tsaye ɗakinsa ya nufa da ita , suna shiga yace "zoki zauna "nuni yayi mata da kan cinyarsa , ta zauna babu musu ,yace "yanzu kikeso muje ko inyi abun da zanyi "Ramu tace "kayi abun da zakayi "Zaiyyan ya kunnce zanin jikinta a hankali zata gudu ya sanya bakinsa a breast ɗinta yana tsotsa harda lumshe ido , Ramu dake shirin ƙwacewa tace "likita kana so gobe idan mukaje gidanmu su kalleni suce nayi iskanci "Zaiyyan da hankalinsa yayi gaba ya sunkuceta ya ɗora kan gado tare da cire kayan jikinsa dama babu komai ,ta kurma ihu mai sauti "hannunsa yasa ya rufe bakinta yana cewa "shiiit "karkisa mutane su jimu "Ramu da idonta ke runtse tace "ka rufe in buɗe "Zaiyyan yace "mezan rufe ?"Ramu tace "ɗuwawunka "Zaiyyan bai san lokacin daya tuntsure da dariya ba yace "keeee kirinƙa suturta kiran sunan al'aura "oho dai "Ramu tace "idonta na rufe , jin ya kamo hannunta a hankali ya ɗora a Joystick ɗinsa data miƙe tayi samɓal yace "shafamin pls "kiɗima da ruɗewa ,lokaci ɗaya suka dirarwa Ramu jiki na rawa tace "li..ki...ta....zaka iskantani "Zaiyyan ya haɗe bakinsu guri ɗaya ya fara aika mata da saƙo ya zura hannunsa ta saman mazaunanta yana shafawa a hankali , lumshe ido tayi tare da yin luff a jikinsa , ya ɗagata ya kawantar kan bed tare da yi mata rumfa da ƙirjinsa ya fara wasa da hq ɗinta a hankali cikin salo , Ramu ta fara "likita da zafi zaka kasheni wayo Allah na na mutu wayo Lami , bai saurareta ba ya fara karanta adu'ar saduwa da iyali_,

*Bismillahi Allahumma Janibish shaiɗana,wa janibish-shaiɗana ma razaktana*

Ya fara sanya joystick ɗinsa a hq ɗonta , jin ana ta tura abu yaƙi yasa Ramu bangaje Zaiyyan zata gudu ya kamota kamar mahaukacin zaki ya kuma danneta ,a wanan karon Ramu taji kamar an fasa wata fata a gabanta ,ta saki ihu tare da cewa "wlhi sai na gayawa Lami kamin fyaɗe "rufe mata baki yayi yana sauke nunfashi yace "bakinki yaƙi mutuwa koh,dama ya tsaya hutawa ne baiyi wata wata ba yaci gaba da aikinsa ,tana ta ihu dan yanzu kam bata ban bance Kano da Kaduna , hawaye sai sunturi suke a fuskarta ....!

Zaiyyan ya fara magana cikin rawar murya hawaye na bin fuskarsa ya fara cewa "haƙiƙa babu abinda yakai aure daɗi a rayuwa ,Allah na gode maka daka zaɓamin Rahma a matsayin mata ,hawayen farinciki suka zubo a fuskarsa ,ya murgina gefe ,tsinkayo kukanta yayi tana ta rerawa ,ya tallafo haɓarta yace "Rahma kin gama min komai me kikeso inyi miki ?"muƙus bakin Rahma ya mutu babu surutu sai kallo da take binsa dashi , tashi yayi ya shiga toilet ya tsarkake jikinsa kana yayi wanka ya fito ɗaure da towel ya matso kusa da ita ,zai ɗagata ta ƙara fashewa da kuka tana cewa "wayo Lami ya jimin ciwo "haƙri Zaiyyan ya bata tare da raɗa mata "zan siya miƙi ƴar bebi da waya da goruba "bige masa baki tayi tare da juya baya , ko kaɗan baiji haushi ba ya ɗagata tana dukansa haka ya kaita toilet ya tara ruwa a bawo mai ɗan zafi yasa gishiri ,kasancewarsa likita .

Ihu ta ƙawala tana cewa "ruwan da zafi "yana bata haƙuri , a hankali ruwan ya fara ratsata tayi luff a cikin bahon kamar tana gyan-gyaɗi .

Ɗagata yayi ya sauya wani ruwan, ya kuma sa wani daga ƙarshe ta fito ,yasata tayi niyar wanka yaji babu gyara ,bayan ta gama yayi mata wankan soso da sabulu ,duk batace uffan ba sabda wani irin mutuwar jiki da takeji .
Bayan ya gama mata wanka ya naɗeta a towel ya direta a bed ya rufeta da bargo yaje shafa mai.

      *****************

Bayan wata huɗu .

GIDAN MIJIN ZAINAB

Saudat na guduwa ,suka kwashe da dariya ita da ƙawayenta , mijin na shigowa yace "mai ya faru da Saudat ƙawarki ?"Zainab tace "da banyi niyar yi maka magana ba ,amma tunda kai ka tsokalo barin sauke maka , ka aureni kana nemanta kana nufin kishiya zakayimin kenan ?"cikin rashin gaskiya ya fara inda-inda yana cewa "ai...ai.... itace...cikin masifa Zainab tace "ka rufe baki wlh ko in haɗaka da hajiyarka "ba tare da ya kuma magana ba ya wuce ɗakinsa kansa ya ɗau zafi , yana kwance yaji wayarsa tayi ring , ɗagawa yayi tare da cewa "Abba ina yini "lpy Abban yace "tare da cewa "jirginku gobe zai ɗaga inaso yau ka fito a kammala shirye -shirye "waro ido mijin Zainab yayi kana yace "Abba  mun fasa tafiyar "Zainab data laɓe a ƙofa ta ƙaraso da sauri ta wafce wayar tace "Abba ai mun gama shiri tun -tuni "Abba yayi murmishi yace "Allah yayi miki albarka ƴata "Zainab tace "amin ya rabbi Abbana "ta hau shirya kayan mijinta , banda hararta babu abin da yakeyi ita ko sai sakar masa murmishi take ,tace "haba mijina farincikina bana son inga kana fishi inhar abin da nayi maka ne dan Allah ka yafemin wlhi ɓacin raine " kasancewarsa mai saurin sauka da wuri ya sanya hannunsa ya ɗago nata hannun ya sumbata tare  cewa "ina alfahari dake matata fatan Allah ya barmu tare ,na tuba nima ki yafemin bazan sake ba "daga nan ya jata jikinsa ya fara wasa da jelar gashin kanta yana mata murmishi , kallonsa tayi tace "mijina Abba fa yace mu shirya   kasan zamu iya kaiwa one yr acan "gyara mata kwanciya yayi a gefe kusa dashi kasancewar suna kan bed yace "insha Allah da babynmu  zamu dawo "Zainab tace "da wuri haka ?"ɗaga rigarta yayi yace "yanzu ma zan ƙara dubawa ko mun samu "Zainab tace "wanda kayi ɗazu fa "bai jira ta ƙara magana ba ya haɗe bakinsu guri ɗaya  ,daga nan suka lula duniyar ma'aurata .

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 04, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NIDA YARINYA Where stories live. Discover now