29-30

100 6 0
                                    

Page 29-30

Da sallama Zaiyyan ya shigo ya  kalli ƙofar toilet ɗin tare da yin murmishi yace "babyna buɗe mana "cikin ɗaga murya Ramu tace "zigidir nake wlh bazan buɗe ba "dafe goshi Zaiyyan yayi kana ya koma kan bed ɗinta ya zauna yana jiran fitowarta , da ta gaji da zama ta fito ,dan duk a tunaninta ya tafi ne ,tana fitowa taga mutum a zaune gata ita kuma zigidir ,ihu tasa tare da ƙamƙame jikinta ,tana shirin ficewa da gudu ya kamota yana binta da wani shu'umin kallo , idon ta a rufe taƙi buɗesu ,jin bakinsa a kan nipple ɗinta yasa ta buge masa baki tare da cewa "wlh wanan iskanci ne "ta fara ƙoƙarin ƙwace kanta , yafi ƙarfinta hakan yasa ta haƙura amma idonta a rufe shiko haƙoransa har wani ƙarƙarwa yake ,cikin murya irinnn ta kamar mai jin sanyi yace "pls...kitaima...keni...kar... buɗe ido Ramu tayi ta kallesa taga idonsa yai jawur ga gaƙoransa da suke haɗewa guri ɗaya tsabar karkarwa sai ƙara suke , tace "na shiga uku likita wlhi Allah zai tsine mana kuma zai ce iskanci mukayi "Zaiyyan san yama daina jin abinda take faɗa burinsa a yau shine ya mayar da ita cikakkiyar mace ya daina ɗawainiya da soyayyarta yafi son ya nuna mata tsananin sonta da yakeyi ya kuma ,ƙudurta babu abin da zai hanashi cika burinsa sai ikon Allah amma yana son sai ya yaudareta ta yadda zata bashi kanta cikin ruwan sanyi bayason su sami matsala , gyara mata zama yayi a jikinsa ta sanya bakinsa dai-dai saitin kunnenta yace "ba..by..ba..hh me kikeso in siya miki ki faɗamin komai tsadarsa inhar inada kuɗin siyan zan siya miki ?"

Ramu dake tare ƙirjinta tace "nidai ka bari in ɗauro zani zan faɗa maka wlh inban faɗa ba ka kunce zanin "ba musu ya saketa ta ɗauro zani duk kunya ta cikata ta nemi guri nesa dashi ta zauna ,Zaiyyan ya kalleta yace "toh faɗamin "Ramu tace "na farko ka siyamin waya in dinga kiran baba ,na biyu kuma ka siyomin goruba da lemon tsuntsu "dariya Zaiyyan yayi hannunsa a mararsa yace "naji anjima zamuje kasuwa in ki zaɓo duk abin da yayi miki amma fa da sharaɗi "Ramu tace "na miye "Zaiyyan yace "zakiyimin duk abinda nakeso "mitsw "Ramu tayi tsaki tare da cewa "nama mance harda ƴar bebi "na amince duk abinda kakeso wlh zanyi maka "Zaiyyan yace "kinsan girman wllhi kuwa ?"Ramu tace "ai ance babu kyau rantsuwa da wlhi "kuma zan cika alƙawari "Zaiyyan yayi murmishi tare da cewa "tom zomuje ɗakina "babu musu ta taso da ɗaurin zani ,tazo gurinsa ya riƙe mata hannu ,a fili yace "wane suna ya kamata mu sawa kanmu "Ramu ta ƙyalƙyale da dariya tace "sunan da tsohuwa take kirana "Zaiyyan yace "mekenan ?"Ramu tace "gagara badau "....!

Tofa yau Zaiyyan zai ci zalin Ramu anya zata yadda kuwa ?ina jiran shar'inku.

NIDA YARINYA Where stories live. Discover now