27-28

551 39 15
                                    

Kukan a zaba Mannal ta saki ta marai-raice fuskarta, sai kuma ta ɗaga idanu ta kalli Ya Heemu wasu hawayen baƙin ciki ne suka sakko mata ita sai yanzu ma ta kejin haushin kanta data bari wannan guntun yaron ya kalle mata jiki.
Abin baƙin cikin kuma wai shine hadda sanya bakinsa a gurbin da Abban Arman yake sakawa, yau ɗan ɗan ta take masa kallon Yaron cikinta shi ne ya zuƙe mata ruwan Mama.
Ya Heemu kam shiru yay tare da lumshe idanunsa wanda sukai ɗan janye haka kurum tunanin abubuwa da yawa ne a kansa, amma a yanzu burinsa bai huce ya samu wannan m.card ɗin ba, shine hope ɗinsa.
Fesar da iska yay yana ɗan zame jikinsa still kuma idanunsa akan tsinin brest ɗin ta wanda yay jaa, sosai ƙofar ta buɗe sbd mugun zuƙar da yay masa.
Miƙewa take ƙoƙarin yi ba tare kuma da yace mata komai ba ya janye ta tare da fito da tongue ɗinsa ya zare guntun glass ɗin daga bakinsa.
Fuska a ɗan ɗaure ba walwala ya miƙa mata yace "Am shi nan, nonon ma wari yake Uhmmmmm!!"
Ya faɗa tana toshe hancinsa, ko kallonsa ba tayi shi kuma ya ƙarasa inda take zaune a saman bed.
ya durƙosa dai-dai cinyoyinta kana ya kifa kansa a saman cinyarta yana sauke numfashi kafin ya ɗago kai lokacin idanunsa ya gama yin jajir.
Kallonta yay yaga taja idanunta ta lumshe tana ɗan motsa ƙafafuwansa sbd abinda taji yana neman zubo mata wanda bata shiryawa hakan ba.
Cikin dauriya kuma da dakewa yace.
"me kika yanke?"
Banza tai masa tana jin wata sabuwar tsanarsa ta ratsa zcyrta, mugun haushi yake bata, dan haka taja bakinta tai Shiru bata son ai ba tasa domin gani take kamar ta aibata Arman ɗinta ne.
Banda kuma tasan darajar aure da kuma ƙimarsa wlh da abinda zataiwa wannan yaron sai yasha mmki, yaro guntu dashi sai rashin kunya.
Gaba ɗaya yaushe ne ta gama gasashi a ruwan zafin kaciyarsa? Amma shine yanzu yake tunanin ya kawo kai bari ya kara da sa'ar uwarsa Uhm wonderful shall never end.
Miƙewa tayi tana runtsa idanunta sbd wani sabon yanayi data keji gashi bata son nuna kanta a gabansa shiyasa take daurewa yana basar da komai.
Ba tare daya kalleta ba yace "Ok kiyi yadda kikeso, Nima zan yi i promise da hannunki zaki ɗauka kiban"
Yana faɗin hakan ya miƙe yana ɗan dafa kansa tare da murza goshinsa kaɗan².
Murmushin jin daɗi tayi ganin rantsa ya ɓaci kuma da haka take so tai ta ɓata masa rai tana musguna masa har ya rabu da ita.
Yana ƙoƙarin barin bedroom ɗin tace
"Goodness! Ni zan baka da hannu na?"
Taɓe baki yay irin he doesn't care ɗin nan kamar bazai mgn ba sai kuma yace.
"ohh, idan kika ban saiki gaffara"
Tsaki taja abinda duk Duniya Ya Heemu ya tsani ai masa kenan, kuma ya fahimci tana sane tayi masa.
Tsaiwa ya gyara yana shafa ƙwantaccen gashin kansa yana sauke numfashi tare da fesar da iska daga cikin bakinsa yace.
"Uhm"
Ita kuma ta ƙara jan tsaki tace
"Idan ban baka ba mene zakai Ibrahim?"
Ka faɗa ya watsa yana mai buɗe bottle ɗin gaban rigar sa, yana faɗin.
"Mai yi baya faɗa ai"
Dry tayi ta ƙarfin hali tace
"Kaji ƙuruciya ko? Ha'ah mene zakaiwa Uwar data haifeka? Kana jin har zaka iya yimin abinda zai firgita ni ne? Lusari like you"
Ajjiyar zuciya ya sauke a ransa yake faɗin "Ikon Allah"
A fili kuma ya gyara zaman rigar sa, kafin gaba ɗaya ya juya zuwa wajan ɗakin ya fice gaba ɗaya sbd jin ta ƙara ja masa tsaki a karo na biyu.
Idan ransa yay duba ya ɓaci zcyarsa har wani tiriri take, yaso ya tsaya ya nuna mata tasan kalar mazantakarsa,  ya nuna mata cewa shi ɗin Namiji ne kuma lafiyayye, kawai abunne baya gabansa bai shirya samun kansa a cikin wannan harkar ba, domin yafi kowa sanin wanene shi, ya yake kwana ya yake tashi.
Bawai dan bashi da feelings akan abin bane, kawai yana mayar da kansa lusarin gske ne sbd ƴan uwansa Soldiers masu son haɗasa da ƙazaman maza yana nuna masu kamar bai da lfyar zama da mace ne.
Amma yanzu yana tunanin lokaci yayi da zai cire shakko a zcyr Mumy, ta gane cewa zaran ba kalar yadin bane.
Da wannan tunanin ya nufi part ɗin Ummi yana huci kamar kumurcin zaki.
Mannal tana ganin ya fita ta sauke wahalallan numfashi da sauri kuma tai bathroom tana ware  towel ɗin jikinta.
Ƙuri ta yiwa nippy ɗinta inda taga yay jajir ƙofar ta buɗe ga wani raɗaɗin zafi da kan yake mata wai a hakan kuma zuƙa ɗaya yay, daya ƙara wata kam ai sai dai ya cire kan gaba ɗaya.
Lumshe idanunta tayi abu goma da Ashirin sunyi mata yawa.
Tana son mijinta sannan tana son ta rabu da wannan ƙaddararran auran, bawa Ya Heemu m.card ɗin nan na nufin ruguje farin cikin Abban Arman, duk da cewa ita kanta bata san muhimmancin sa a garesa ba.
Amma har kullum yana faɗa mata muhimmancin sa a garesa ta kula masa dashi.
Yaya zatai mene zatai dole duk yadda za'ai ta haɗu da Arman ko kuma Abban Arman a goben nan.
Domin ta kwana da Sanin kaifin basiri da kuma naci da taurin kai irin na Ya Heemu zai iya komai a kan m.card ɗin nan.
Musamman yazo data fahimci cewa *AURAN FANSA* yay da ita.
Amma mene haɗin mutuwar Safa da kuma Abban Arman ɗinta?
Shiru tayi itama ta shiga tunani kamar yadda (JULDE) take tunani idan tana son fahimtar abu, kasancewar ta ƙwararriya ta fannin datse na'ura ko wacce kala ce duk da kasancewar ta Makauniya amma Allah ya bata baiwar sarrafa na'ura ko wacce kala ce. All in (ABU_MALEEK).

AUREN FANSAWhere stories live. Discover now