Yace no kije tunda Ammi ce amma ba zaki tafi Abuja ba fa,na zare ido nace haba Yayana dan Allah ka bari naje naga Ammin Abuja.....

Yace saura wata daya da rabi auren Abdulrahf sai kije kafin buki amma bazan lamunta ba.....

Nace to ranka ya dade excellency an gama,munq hira muna cin abincinmu da safe yazo yayi hugging dina kissing yafi na kullum tukunna har yana fita hayyacinsa.....

Muka kama hanya,tun nan ya kira muke soyayya sai na network ya katsaw Kausar tace kudai wannan irin soyayya kaman zaku hadiye juna ni zan shiga dakin nayi mugun gani....

Nace haba dai sorry muna missing juna ne,tace kwa ji dashi ai,muna hira har Kaduna,Yaya yana ta kira shima....

Muka sauka Kaduna Mamana taji dadin ganinmu sosai,har da Daddy ma,Su Fateemah da Asmah duk ana nan......

Yinin ranar munsha hira muka zagaya dangi har Zariya mukaje,the next day Kausar ta tafi Abuja nai hugging nata tace ke ni yau nasan kaca kaca Faizal zaiyi dani tunda ga hug idan aka fara wata 6 fa.....

Na saka dariya haka muka rabu muna kewar juna,duk na zagaya dangi da abokanan arziki,Kullum ina makale da Mamana.......

Wata rana Mamana tace wai kekam saboda mijinki bayanan ne kika daina makeup nace eh to waye zan mawa anan tunda bama fita nake ba....

Tace hakane ga mai gyaran jiki nan na kira daga gidan Nafeesa zata miki gyara,nace Mama akwai fa 4 days kafin na koma tace eh gwanda ayi yanzu.....

Haka wunin ranar gyaran jiki aka mun jikina yayi kyau ya kara laushi sosai,na kara fitowa,da safe ya kama friday kenan....

Mamana tun 10 ta tasheni nayi wanka duka muka shirya ta kawo mun sabon dinki,nace Mama biki zamu ne?

Tace koma ina zamu ki shirya nasaka nayi makeup dinkin ya amshe ni sosai nayi kyau.....

Naci abinci na koshi,Abul ya gama fitinarsa bacci ya kama shi aka saka shi cikin cradle muna zaune parlour dukanmuan turare gidan nan da turaren wuta,sai ga Sallama.....

Mama da murmushinta tace Asmah ta bude mana ta tashi jiki na rawa ta bude to ita Mama akwai sa ayi girke girke nama zata mijinta ne zai dawo.....

Ai kuwa sai ga Yaya Abbaty mukayi eye contact nace Yaya Abbaty na mike tsaye,yace sannu Ammi ya duka har kasa ya gaisheta tace zauna mana sai kace bako.....

Ya zauna suka gaisa su Asmah suka gaishe shi da Fateemah,ya kalleni irin kallon nayi missing dinki,ina ta blushing......

Su Asma suka kawo masa drinks,Ammi tace bari na baku guri ai tace Asmah ku kai masa abincin can Chalet din kunni suka ce to.....

Ammi na shigewa ya zo da saurinsa yayi hugging dina nima na kankame shi ina shakar numfashinsa.......

Nace shine baka fada mun zaka zo ba,yace My Baby suprise na baki wallahi ina missing naki kaman raina zai fita i love you.......

Munfi 5 minutes a hakan kafin ya yi kissing forehead dina ya hada fuskokinmu,Mukayi murmushi.....

Na zuba masa ruwa da drink yasha nace to muje Chalet din ko,yace bari naga Abul ko?

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now