for oily face

191 17 0
                                    

Wanan hadin manasu oily face ne ma'ana maikon fiska

Ingredients
Milk
Lavender oil
Cotton

Dafarko zakisamu kwano karami seki zuba madaran ruwa kadan sanan seki zuba 3 drops na lavender oil seki yi mixing dinshi dakyau, seki kawo auduga kina dankwala kina shafawa afiska, seh kibarshi yayi 10to15 minute seki wanke da lukewarm water.

Anfiso kiyi wanan hadin kan ki kwanta, kuma zaki iya amfanidashi amatsayin makeup removal dinki.

Please vote, comment and share thank you ♥️

KECE MOWA 2 GYARAN JIKI Where stories live. Discover now