Wani lokaci Ummi har dariyar Noorh take yadda ta tsani Mahir amma kuma bai hanata idan ya dauketa suka fita ba, ba zai dawo da ita gidan ba sai bayan kwana biyu, bata tab'a hana shi ba, dan ta fahimci danta mutum ne me bukatar kulawar Mace ta wannan bangaren. Shi yasa take yawan bawa Noorh din fruit akai akai, tana sha. Kuma tana jin dadin hakan domin da farko kullum sai ta taimakawa Noorh din sabida ciwon mara da magani, amma tana fara bata fruit ta daina sabida tana samun wadataccen ni'ima, wanda shi kanshi Mahir din ta Fahimta, dan haka yake ninkayar shi a gonar shi son ranshi.

        ..... Bayan kwana goma, suka nufi Abuja a can suka fara  samun an fara game din, inda suka tarar da Nazzir ya gayyaci wasu gogaggun yan wasa, da suka iya game din, murmushin jin dadi Mahir yayi dan yasan abinda yake yi, kuma ya yarda da kanshi, game din da ya koya a las vegas.

Game din da suka yi kamar Hauka, lokaci zuwa lokaci yana bugawa da shida abokan shi. Dan haka yana zuwa bai nemi taimakon kowa ba, ya saka game din aka fara bugawa, anayi ana hira kamar ba zai damu ba ko wani abu ba.

      Abinda ya sani matar shi da ya saka dai sai ya cire ta, cikin sauki..dan haka aka fara wasan cikin nasara da faduwa kuma hukumar wasan sun san cewa duk wanda da aka saka mace a cikin shin. Toh matukar aka ɗauki farar sarauniya hmm. Ba a cewa kome.

    Awa biyu suka shiɗe, kafin Allah yabawa Mahir Sa'a ya fitar da Ben daga kasar Dermark,karfe sha biyu suka fita zuwa dakin su da suka kama, kwanciya yayi sannan ya kalli Noorh da ta saka Idanunta akan laptop din shi.

Tana faman aikin, kamar babu wani abu dake damunta, tana idarwa ta kalle shi tace mishi.
"Next game dinka, da Nazzir ne nayi musu kutse."
Kallon ta yayi na wani lokaci.
"Me yasa kika yi haka!"
"Lokacin ana game din, ina lura da shi yana turawa abokin game dinka sako ta wayar tare da bluetooth."

     "Toh meye fa'idar hadin da kika yi?" Ya tambaye ta.
"Zaka gani, domin nima sani aka yi." Cike da mamaki yake kallonta,
"Waye ya saki?"
Mik'ewa tayi zuwa ban daki, ya biyo ta,juyawa tayi ta zuba mishi ido.
"Ina magana kin share ni?"
"Baka bukatar amsata!"

"Noorh!"
"MAHIR!"
Mai da ita jikin bango yayi, cikin wani irin kallo.
"Bana son haka!" Tace mishi,
"Toh meye nufinki?"
"Kai baka iya tinzira abokin adawa bane? Ko baka iya sanya shi yayi abinda bai yi niyya bane? Kasaka a ranka wannan game din domin Badar da ahalin shi zaka yi, tare da sauran al'ummar da suka rasa rayukansu a sanadin son zuciyar shi." Daga haka ta kwace jikinta tayi fitsarinta da Me girma ciyaman (😜😂🤣🤨)  fita yayi ganin da gaske pu take, tunda ba abin Arziki bane da zasu raba tare,(😂🤣)
Tana gamawa ta yi wanka tare da gyara ko ina, na jikinta ta fita, saka kaya tayi tare da gabatar da sallar azhar.

      Karfe hudu na yamma aka koma game din, tare da Nazzir kallon Juna suka yi sakamakon shigar da Noorh tayi wanda ya tafi da kafatan rayuwar shi, zama tayi shima ya zauna Mahir ma ya zauna. A zauce yake kallonta cikin fara'a yace.
"Da alamu baki san wannan struggles da ake sabida ke nake ba, na saka kanwata sannan shima ya saka ki. Ya zaki ji idan nayi nasarar kwamushe ki a matsayin matar da nake azabtuwa da sha'awarta."

Cike da mamaki take kallon Mahir, sabda bata san cewa ita ya saka ba, gashi Nazzir yana fadar wasu kalmomin batsa akanta, yana yi yana dariya. Murmushi Mahir yayi sabida yana jin lokacin da take zare hannun ta, a cikin nashi. Lumshe idanu yayi cikin fusata aka shiga buga wasan kamar na Bala'i.

"Naga ka fusata! Dan nace sau daya zan buga mata dick dina sai ta fasa ihu.".
Murmushi Mahir yayi sannan ya ce.
"Mu Cigaba idan ka ka gama tunanin abin da ba zaka tab'a samu ba ko a mafarkinka."

"Kana tanka min ne?" Ya tambaya a izgilance,
"Idan kayi nasarar cinye gasar, nayi maka alkawarin rabuwa da shi yau, na kuma gyara mata darenka da ke mafarkin su."

Wani irin ihu yayi tare da sake sowa,. lokaci guda ya mai da hankalin shi kan game din shi,yana yi yana kallon.
"Idan kuma bai yi nasara ba fa?" Cewar Mahir,
"Sai ka kwashe mishi double twins din shi, ka zuba mishi a filet da fork taci, yadda ba zai kuma mafarkin yaci wata yarinya ba balle matar wani."
" Wow thanks" suka tafa.

  Haka suka yi ta buga game din tare da gayawa juna maganar banza. Da fari gaming din iya Nazzir yake samun nasara, kafin zuwa karfe biyar na yammacin ranar Mahir ya juya kome ya zama an sami tazara tsakanin su da Nazzir, lokaci guda kome ya juyewa Nazzir, har ta kai baya iya kare kanshi sai dai ya zuba ido, karfe shida dai-dai aka gama wasar, jikin Nazzir sai rawa yake zunzurutun yayi abinda zai dame shi.
"Baby Love! Kinga ya razana. Mu bar shi haka ko kuma mu mishi kaciyar"
"Akwai wasa gobe mu hadu goben."
.tana fadar hakan ta mike abin ta, suka fita.
"Dole gobe ka bashi damar yayi nasara a kan ka!"
"Sabida me?"
"Sabida!"
Juyawa tayi tare da kura mishi ido,sannan tace.
"Haka yayi ta zubda jinin mutane, idan kayi nasara. Zasu iya sawa ka rasa wani naka, amma idan ka fadi zasu fahimci baka bayan nasara, domin kayi nasara jibi dole gobe ka fadi. And ni zan taimaka maka ne, abisa sharadin zaka rabu dani!"

  Kura mata idanu yayi cikin tashin hankali.
"Me yasa kika shiga abin?"
"Sabida Badar na shiga!"
Cikin fushi ya riko hannunta, suka nufi cikin dakin su, wurgata yayi a saman gadon su.
"Meye nufinki?"
"Bani da kome face fansan Badar."
"Waye shi? Da zaki na juya ni sabida shi?"
"Shi ya fara gaya min meye makasudin wasan Chased, ko ance maka ban fahimci maganar da kuka yi da juna bane a Lagos?

    Shi Yasaka yar shi da dan shi tare da dukiyar shi, kai kuma ka saka dukiyar ka da na yan uwanka, d'azun gasar da kayi na dukiyar kanenka ne, na yanzun da kayi na dukiyar kane, Gobe kuma dole ka fadi domin ni?

    Haka yake buƙatar ganin ka, dan haka nasan abinda baka sani ba, duk abinda suke bukata zasu samu. Sabida Mahaifin shi, tantirin mara imani ne, domin ranka da na mahaifinka, aka shirya babban al'amari, yau kuma domin yar shi ta same ka, ya shirya maka gasa, kuma ka zata kayi nasarar kwace dukiyarka ne a wasan farko?

      A'a sune suka yi nasarar sake maka kome, kuma sun cimma Yarjejeniyar farko, dan haka dole kabi abin da nace maka, idan ba haka ba wallahi nasarar da zaka samu itace mafarin zubda.....😜🤨🙄 Yasin idan kuka canko abinda zai faru. Kuna da Pagen dare..... Shin zai yarda da bukatar ta? Taya aka yi tasan abinda yake faruwa?shin tabude sakon Badar ne dama?

MAH~NOOR🌹Where stories live. Discover now