page 8

47 3 0
                                    

WAYE SILA. ©®2019
AN HEART BREAK STORY
SHORT AND IT'S MIND BLOWING
STORY WRITER
ABDUL ALHAJI MUSA (10K).
PHONE NUNBER 09077974042.
KARKASHIN
MIRINGA YOUNG WRITERS ASSO.

Page 08
Not edit

Laila dibe awanni tayi cikin kicin tana faman hada abincin da suka bukata,fitowa tayi bayan ta gama hada kome ta kuma jera kan Dani-tabil.
Tanufi falo dan ta sanar dasu komai ya kammala,tarar dasu tayi suna shekar barci tace'kutt wallahi Baku isaba,bazan fa gaji Ina hada abinci kuma Ku kici ba"

Bangaren gidan su sultan .
Anna sunkuyar da kai tayi ta kasa sanin ta Ina zata soma,sai kamal yayi sauri yace"actually mom the things is that.
Umman katseshi tayi tace"enough bana son kwalliyar ka,so stay out of this"
Mahaifinsu yace"wai ke meye y'ay'ankin nan suke tare miki ne?"
Umman daga tafin hanu tayi sannan tace"it will be better if you stay out of this,...."
A fusace kamal ya tashi yace"granny...I'm done "
Budar bakin kakar tasu tace"baka mafa soma ciba kamal,tsaya cikin ka yadanyi nawi."
Yace"a'a kaka na koshi"wuce wa yayi ya kiyale su zaune.
Tafiyar kamal baisa mahaifiyar su ta janye tambayan nan ba.

Laila kunna duma tayi cikin wata katotuwar sifika dake dashe cikin dakin,da sauri dukkan su suka farka tace"everything is ready"
Lisa limshe idanu tayi cikin salo jin barci tace"maybe anjima zamu ci"
Laila tace"mene .......!!,toh ai baku isa ba na gama wahalar girki kuce kun koshi,"
Da karfi laila tajasu ta kaisu kan Dani suka ci abincin.
10:00shap sai auntyn laila tace"yau karfe nawa zakije wajen tirenin"
Murmushi laila tayo sannan tace"yau sai 12:00 o'clock zanje domin yaune ranar karshe"
Tace"haba kice yau haf day ne"
Hira suka soma suna cikin Fara'a da walwala.

Sultan sai kallon Anna yake,yanda ta tunkuyar da Kai kamar kazar da ruwa yayi wa shegen duka.
Alama yayi Mata da ido,sai tace"daman laila ce kawar Yahya sultan"
Ummar dago kai tayi ta kalleshi tace"sau nawa nace dakai ka fita hanyar wancen matsiyaciyar yarinyar amma kaki,toh bari kaji ingaya maka ni bana son alakarka ko abokan da laila"
Sultan yace"sabo da meye umma?"
"Sabo ta dauke ka bawanta kullum ka kai ta wajen aiki ka kuma dawo da ita,kullum sai ankawomin korafin anganku tare,shine dalilina"
Kakar tace"wai ke mai kike tunani ne,dan ke ministace shikenan bamu da incen kanmu kenan,komai mukayi sai kice jam'iya wace kaza,toh kisani har Yanzu matsayin sirika kike wajena."
Cikin salo na gadara umma ta tashi tace"yauwa sultan yau Ina son kaje ka duba yar gidan komishina,wato rihana".
Anna tace"what?"
Mahaifin yace"mene?"
Kakar tasu tashi tayi ta wuce dakin ta.

Laila ta gama shiryawa abinda take jira kawai shine zuwan sultan,tsaye take cikin koridon ita da kanwarta Lisa.
Lisa tace da laila"ya kuke da Abdul ne laila"
Tace"wani Abdul kuma"
Tace"masoyinki man a abuja"
Sultan jiyayi laila ta fashe da dariya ya tsaya da sauri yayi murmushi sannan ya soma kakkade jikin sa,bayan ya gama koma ya Ciro filawar ya rike a hannu sai ya daga kafarsa zai karasa sai yaji tace"da Lisa haba ke kuwa shifa aboki nane taya zansa sonsa cikin raina,nidai koda daidai da dakika duda ban taba son sa ba"
Lisa tace"amma ai komai tare kuke dashi'
"dan komai tare muke shikenan inason shi,a'a wallahi,Ina Wanda nake so kyakyawa dashi sai ma kin Ganshi"

Fulawar nan fadiwa yayi daga hannun sultan,sai kawai jiyo sautir muryar sa da kuma na mamarsa yake ji cikin kunnuwar sa,lokacin da suke kan cin abinci.
Kamar haka,umma tace dashi "na zabo maka yar komishina,itace Wanda zaka aura"
Shi kuma yace"umma na kasance kullum bana tsallake umurninki amma yau sai dai kiyi hakuri dan da wacce nake so".

Kwalla zubo masa yayi,ya juya da sauri ya koma kafin laila ta ganshi,dan bai shigo gidan da mota ba.
Fitar sa sai laila tace"shida kansa Abdul din yasan ba soyayya muke ba,kune kawai kuke zaton haka

So sad gaskiya yashin sani tafi dare duhu.

WAYE SILA?Where stories live. Discover now