page 6

34 3 0
                                    

WAYE SILA. ©®2019
AN HEART BREAK STORY
SHORT AND IT'S MIND BLOWING
STORY WRITER
ABDUL ALHAJI MUSA (10K).
PHONE NUNBER 09077974042.
KARKASHIN
MIRINGA YOUNG WRITERS ASSO.

Page 06

Nan take zaune cikin falo tana kallon tauraron d'an Adam,aunty ta fitowa tayi daga kicin. Tace"laila are you not going to work today"
Laila dago Kai tayi ta kalli aunty nata tace"zanje mana ,yau gagarumar Rana ce gare ni"
Aunty tace"I need an explanation "
Murmushi tayi tace"I now you will not understand aunt so let me put it in a simple word"
Aunty nan nata ta karaso wajen laila tace"toh ina jinki laila"
Laila marnewa da jikin ta tayi tace"Aunt yau ne ranar da Zan kamala tirenin,kuma yaune Zan sanar da sultan cewa........"
Tana fadar haka sai taji an kwankwasa ko,sai tace"let me get it aunt"
Da sauri ta karasa wajen kofan,ta aza hannun ta kan mabudin Kofan sai ta tsaya magana da zuciyar ta kamar haka" laila karkiji tsoro ki sanar dashi abinda ke ranki......sai fimiki sauki da ki rike cikin zuciyar ki"

Bagaren gidan su sultan kuma.
Ummar sace ke zaune tsakar falo tana karanta jarida,sai ga kanin sultan mai suna kamal ya fito daga dakinsa yace" morning mother."
Tace"morning my dear"
Yace"mom Ina yaya sultan?"
Dago Kai tayi ta kalleshi tace"hmmnm tunda kwana muke gado daya kam ai dole ka tambayeni"
Murmushi kamal yayi yace"okay mom I'm sorry,let me check on him"
Yah wuce hanyar zuwan sa sai yayi karo da kanwarsa mai suna Anna,yace"keeeee can't you work properly,?"
Anna dago Kai tayi tace"I'm sorry ban ganka bane,but Ina kake zuwa da sassafen nan"
Yace"Ina da wani muhimmiyar magana da yaya sultan"
"Okay ka koma ni bari na kirashi"
Yace"okay toh zan sauka kasa ya sameni falo"
Tace"tohh"
Komawa kamal yayi ya kiyale Anna taje dakin.
bude kofar tayi ta tarar da yah sultan na bitar yanda zai ce da wata yana son ta,murmushi tayi ta jingine jikin ta da kofar tana kallon sultan,cigaba yayi da abinda yake yi ba tare da yaga kanwar sa Anna bayansa ba.

Tsunkuyawa yayi ya Ciro fulawa cikin aljihunsa ya daga alamar yana mika wa wani,yace"tun ranar dana gani rayuwa ta gama cika.tashi da sauri yayi yace"kaiiii bai yibaaaa"
Sannan ya sake har sau uku sannan ya sami nasara.
Tashi yayi yai ta shewa har da tsalle.
kare murnan yayi da hajijiya Inda ya kalli kanwasa Anna a baya amma kuma sai yayi zato gizone yayin da ya tsaya.
Tsayawa yayi bayansa na fuskantar Anna,dafa goshi yayi sannan ya kuma limshe idanu,a hankali ya juya ya kalleta ya sake lemshe idanu.
Tafi Anna ta soma hade da murmushi.
Sultan bude ido yayi ya tsunkuyar da kansa kasa,yana kuma Sosa Kai tamkar wanda abban sa ya kamasa yana wani abin da bai dace.
Anna ta karasa tace"wacece wannan yarinyar data sace maka zuciya"

WAYE SILA?Where stories live. Discover now