BIYAYYA

1.3K 88 0
                                    

*😥😥BIYAYYA😥😥*


~NA~

*muneera*

*🤦🏻‍♀muneera ki temaka kiyi mana typing harda masu kira toh kuyi hakuri gashi nayi Amma fa yanzun bazan dinga posting kullum sbd mkrnt ga hididimun yau da kullum da fatan zaku fahimce ni*

*kuyi hakuri again😂ni din ce duk na zama gani nan dai sabida kaunar ku har Allah-Allah nake nayi typing na muku posting nayi mistake wurin numbering zansa 19-20 nasa 16-17 dan haka yazu zamu tashi 21-22 dafatan zaku fahimta🔥*

*Dedicated to Aunty Khadijamuhammadsani bawani long note u know i luv u❤😘*

*21💞22*

Toh waze yarda da ita tunda maman ta ma bata yarda da ita ba lalai kam ta adana hawaye dan tasan yanzu ta fara zubar dasu
    A fili take maganar "Allah duk wanda keda hannu wurin tarwatsa min farin cikina Allah ka tarwatsa masa nasa shima"

Maman tana daga daki tace Ameen y'ata a zunciyarta domin tabbas tasan Ahlam bazata aikata abinda ake zarginta dashi ba amma me yanzu inta goyi bayan ta ai cewa za'ayi duk abinda take da sanin ta tunda gashi nan jiya a gaban ta taji su hjya babba nacewa Amarya ce (dake haka su suke kiran Ammi) take zugata kan komi saboda yarda sam taki nunawa ahlam damuwar ta akan lamarin 😕kunjifa nidake gefe nace Allah sarki Ammi baiwar Allah

Ahlam kuwa Goge kwla idonta tayi ta nufi part din Ammi a hanya suka hadu da umma tsugunawa tayi tana gaida ta sedai me tsaki kawai taja tana fadin
      "su karuwa ne ala fito ina kuma za'a ko yawon za'a tafi dama nasan za'a rina tunda Alhaji ya auro uwarkii me kama da aljanu nasan zata haifa mana annoba ai kuwa gashi nan ta haifo" annoba  shuru Ahlam tayi ranta yana suya domin taji zafin maganganun umma wato maman ta ce kamar Aljana(dama umma wato ta biyu a gidan basu fiye shiri da maman Ahlam ba saboda maman Ahlam tafi ta kyau nesa ba kusa ba saboda maman Ahlam ainahin bafulatanar sokoto ce tana kyau da gashi gashi Alhajin yana nuna mata kulawa sosai shiyasa bata son maman Ahlam)
Da gudu tayi cikin part din Ammi duk abinda akeyi a idon mama sukayi shi ji tayi hawaye na zubo mata tana tausayin y'ar tata
    Tana shiga part din Ammi tana palo tana kallo ta shigo ta fada cinyar Ammin tana kuka Ammin na shafa mata kai tana bata hakuri duk da batasan meya faru da Ahlam din ba amma tasan tabbas itada wani dan gidan ne Hakuri taketa bata har wani bacci me nauyi yayi awan gaba da Ahlam din

         Faruk ne zaune a gaban abban shi se kuma maman shi a gefe dama abba maganar ....Akan na fitar da mata aure , alhamdullilah abban ya fada "ashe dai Allah yayi wace me sa'ar ce ta maye gurbin Ahlam din" wani dadi faruk yaji ya gyra zama sanan yace Abba ai Ahlam din ce wata matsala ce ta faru suka rabu da mijin maman faruk dake gefe a kishingede tai saurin mikewa
     "inzaka dawo hayyacin ka, gwra ka dawo domin matukar ina numfashi bazan bari ka auri karuwa ba na fada maka"Sororo Abban faruk ke kallon maman faruk din dan gani yake kamar ba'a hayyacin ta take ba faruk kuwa tuni idon shi ya kad'a yayi jajir jin an kira masa Ahlam dinshi da karuwa suna mafi kaskaci a wurin kowace ya mace maganar abbanshi ta dawo dashj hayyacim shi jin yana fadin

     Umar wai haka ce " Aa abba shari aka mata wallahi shari ne kuma ni koma ya take inson ta haka"Abban ya jinjina kai yana kallom shi yace tohm nidai faruk bazan hanaka auren wace kake so ba zan tsaida rana aje a tambayo auren hakan yayi maka girgida kai kawai yayi maman shi kuwa da take ta banbami ya kalla yace "mudin kikayi yunkurin hana auren nan toh a bakin naki auren 😳 zaro ido tayi taja bakin ta, ta 🙊saboda tasan ze iya aikata abinda ya fada din
Iyayen faruk sunzo nemawa faruk auren Ahlam an basu suka bada sadaki suka tsaida lokacin aure sati biyu murna wurin maman Ahlam da Ammi ba'a magana musamman ma yaya Habib yayi murna sosai sauran gidan kuwa se kus-kus ake ana gutsiri tsoma Ahlam kuwa ta toshe kunen ta bata sauraren kowa bata da wata damuwa

Shagali sosai faruk ya hada musu harda su dinner acewar shi yanzu ne ze gwgwji Ahlam din shi 💃🏾💃🏾
       Yau ta kama dinner bayan gyran jiki da ammi tasa akayiwa Ahlam seta fito kamar balarabiya me kwliya aka dauko tana tsantsara mata make up ficaciyar me make up din nan wato *BASMAM GLAM* wanda intai using magic hand dinta baka ce kai bane saboda haduwar da zkayi😘 kafin kankanin lokaci basmam ta gama yima Amarya kwliya ita kanta ahlam tasan tayi kyau befi 2mnt da gama mata ba kiran Faruk ya shigo wayarta dauka tayi banji meyace ba tace ok ganinan sanan ta fito😨mutane suka saki baki ana kallon ta nan zainab kawarta taja ta suka fita a farfajiyar gidan nasu taga faruk cikin wata farar shadda ya hadu yayi kyau kamar mijin novel😂

Muneera

BIYAYYAWhere stories live. Discover now