page 1

4.6K 209 22
                                    

😥😥😥  *BIYAYYA*😥😥😥


~NA~

*MUNEERA*

*Wattpad* @fatimamuneera001

*TRUE LIFE STORY*

*BAN YARDA WANI KO WATA SU CANZA MIN LITTAFI TA KOWACE SIGA BATARE DA IZINA NA BA*

*HAKIKA WANAN LABARIN YA FARU A GASKE KOME KUKA GANI CIKIN YA FARU SEDAI DAN ABINDA ZAN KARA AKAI*


*1💞2*



    Malam kabiru baban malami ne a garin Minna Yana da Mata hudu inda dukan su kansu a hade Dan a ciki ma ba lalai ka gane cewa wanan Dan wanan bane saboda tsabar hadin kansu malam kabiru Yana da yara guda 28  yaran hajiya babba guda goma se yaran hajiya kareema Suma guda 10 se yarinya hjy khadija guda daya hajiya kareema tudaga kan yarta *AHLAM* Bata sake haihuwa ba Kuma ita kadai gareta se Kuma hajiya Hauwa da takeda yara bakwai gaba daya gidan kansu a hade yake daga yaran har iyayen su saboda malam kabiru jajirtace ne akan iyalin sa Kuma yafi karfin gidan Dan duk yawan yaran malam kabiru Babu kangarare A cikin su wasu sunyi aure acikin su akwai lawyers akwai police akwai doctors akwai soja akwa Yan kasuwa  cikin su Dan haka gidan yake komasu neman temako indai sukazo gidan malam kabiru dattijon arziki toh fa zesa yaran shi suyi a takaice dai gidan malam kabiru ya Zama abin kwtance                 *AHLAM* yarinya ce da ta taso cikin soyayar Yan uwa sedai bazaka taba tsamanin *AHLAM* Yar hajiya kareema ba ce b saboda kullum a wurin hajiya Hauwa take wuni wace suke Kira da Ammi Dan ko matsala ce da ita hajiya Hauwa (Ammi) take fadawa *AHLAM* Fara ce doguwa Kuma ita ba siririya bace Kuma ba Yar lukuta ba  idon ta Dara Dara ne se Dan karamin pink lips dinta *AHLAM* tanada saurayi guda daya Wanda suke matukar son junansu Dan tun ta na yariya *FARUK*  yake son ta saboda son da *AHLAM* take ma faruk yasa duk Wanda ya I wurin ta Bata kula shi

Kamar kullum yauma ahlam ce tsaye ta sunkuyar da kanta kasa yayinda faruk ya kura mata ido Yana kallon ta Allah ya bani ke Ahlam faruk ya fada Yana kallon ta murmushi tayi me Kara fito da Kyaunta tace ni takace my faruk Nima nakine  Haka dai soyaya me karfi ce tsakanin faruk da Ahlam Wanda duk inda zata faruk KE rakata .

Zaune take a part din Ammi suna ta Hira Ahlam nama  Ammi shagwba ita Kuma Ammi tana ta biye Mata sukaji sallamar Yaya Habib din su Bayan shi Kuma yusif ne abokin shi gaida Ammi sukai itama Ahlam ta gaida su tunda suka shigo yusif ya kurawa Ahlam Ido Wanda Ahlam har taji ta takura ta tashi ta shige daki Ammi ce ta kirata a hankali ta fito ta tsuguna tace Ammi gani bakiga bako bane kawo Masa Ruwa Mana tashi tayi Duka suka bita da kallo ta kawo Ruwan ta Kali Ammi tace Ammi Zan dawo ta fice da sauri saboda kallon da Yusif ya Mata tana fita yusif yace yayi mantuwa a mota Yana zuwa da sauri   ya tare gaban Ahlam kallon shi tayi tace lafiya eh lafiya magana nake nayi dake gyra tsayuwa tayi tace inajin ka gaskiya tunda naganki naji kin kwnta min a Rai a gaskiya inason ki kallon shi tayi Ido cikin Ido tace gaskiya *BANA SON KA* saboda Ina da Wanda nake so Kuma shi zan Aura Kayi hakuri tana Gama fadan Haka ta juya ta tafi ta barshi a wurin Yana huci zuciyar shi na Kuna yarda yake ji kamar kamar kanshi ze fashe harshi wata yarinya zata ce bataso toh tabbas seya koya Mata hankali se tayi danasanin kallon kwyar idon shi tace Bata son shi seya ruguje dukan farin cikin dake rayuwa ta seyasa ta kuka da idon ta.

Yana Haka Yaya habib ya karaso inda yake seda ya dafa shi sanan sanan ya dawo hayyacin sa kakalo murmushi yayi yace uhm kaga tun dazu na Dan bige Bari na karasa na dauko Yana maganar ne duk a firgece kamar baya hayyacin sa kallon shi yayi ya Kali hanyar da Ahlam tabi da kallo sanan ya furzar da iska me huci

*Toh ya kukaga page din comments dinku shixe sa nagane labarin yh muku ko Yaya*



Don't forget to
#vote
#Comment
#like

BIYAYYAWhere stories live. Discover now