BIYAYYA

1.2K 99 4
                                    

*😥😥BIYAYYA😥😥*

*NA*

*MUNEERA*



*DEDICATED TO MY HABIBTY UMMY ONTOP💞💞 I LUV U*

*8💞9*

Murmushi Ahlam tayi Dan aiki ba wahala ze Mata ba tace toh inshaa Allah mama zanyi duk abinda kikace Zan kasance me *BIYAYYA* a gareki da mijina kafa tasa ta buge Ahlam din ta Fadi kasa yaraf sanan ta juya ta fice tana tafiya cike da ta'kama da izza wasu zafafan hawaye Ahlam taji sun zubo Mata wanan wace irin Rayuwa ta shiga haka Allah ya fidata daga wanan kuntataciyyar rayuwa daya daga cikin kujerun palon ta zauna akai Tai kuka kamar ranta ze fice har murya ta ta dashe kallon kichen din tayi yunwa takeji rabonta da cikaken Abinci yau kusan sati guda kenan kicin din ta shiga ta dora shinka ta daka yaji ta soya Mai ta debo ta dawo Palo ta zauna tana ci taci rabi taji ta koshi saukar belt taji a Bayan ta sauri sauka tayi tana sauke numfashi cike da tsoron take kallon shi ba kowa bane illa Yusuf KE har kin Isa mahaifiya ta, ta kiraki kiyi Mata Abu ki 'ki zuwa Koo toh Baki Isa ba ya Kuma zabga Mata belt din kuka ta Kuma saki ta tashi da gudu zatai ciki yai saurin fizgo ta, ta Kuma juyawa zata gudu yasa Mata 'kafa ji kake timm ta Fadi goshin ta ya bugu da da kasa tuni jini ya Fara zuba gashi ta fasa Baki wani hawaye ne me Kuna KE fita daga idon ta, mikewa tayi jiri ya debe ta ,faduwa tayi a 'kasa yusuf ya saki wata shu'uma dariya Sanan ya debo ruwa ya watsa mata firgigit ta Mike ya Kuma Jan ta har zuwa dakin ta sanan ya damki gashin kanta a Karo na biyu sanan ya daga habarta ya hanka data seda ta bugi jikin dressing mirror take daya bangaren na goshin nata ya Kuma fashewa jin azabar take har bargon kashin ta shiyasa ta daga hanun tana ihu tana bashi hakuri Dan Allah uncle Yusuf Kayi hakuri na tuba nabi Allah na bika nabi mahaifiyar ka ku yafe mun Kara takowa yayi yayinda take matsawa baya saboda gudun mugunta uncle Yusuf fuskar ta da tayi jaga jaga da jini ya Kuma janyo ta Yana fadin Kika kuskura Kika Kara yiwa mahaifiya ta Haka Sena Miki abunda yafi Haka Yana Gama maganar ya hambare ta ta Fadi sanan ya fice zuciyar shi fess da ita( nida nake gefe nace Anya Yusuf nada imani kuwa🤔)

Tashi tayi jiki ba kwri ga jiri dake kwsa ta,ta shige toilet ta dora alwala ga kumburin da fuskata tayi idanun ta sun shige ciki sunyi jajir kamar gwta tana gamawa tayi saurin fitowa ta shirya ta nufi part din mahaifiya yusuf tana zuwa ta tara da ita a palo yan aiki na mata tausa tana wani yatsine fuska ,gaida ta Ahlam tayi amma ko kallon ta batayi ba tayiwa wata daga cikin yan aikin alama da ido su rakata ciki haka kuwa akai suka rakata dakin da take nufi ta gyra kenan toh ita dai bataga abinda za'a gyra a nan ba toilet ta shiga ta fara wankewa ta fito ta gyra dakin ta fito tace ta gama ta mata alama sa hannu wato ta tafi tana tafiya ta saki wata shu'uma dariya kin fada tarkona yarinya ta fadi tana gyra kishingidar da tayi

...



zata shiga part dinsu kenan taji ance Ahlam baki ganu bane juyowa tayi ta kalle shi ba kowa ne ya jawo mata rayuwar nan ba se shi yaya habib ba kowa ne ya bata mata rayuwa ba seshi yanzu kuma me yazo ti mata hawaye ne suka fara sintiri a fuskar ta tana tuna lokacin da tace bata sin uncle yusuf Amma kowa yaku bin bayan ta saboda shi gaskiya yaya habib ya cuceta juyawa tayi zata shige yayi saurin janyo hanun ta haba kanwata bazaku kulaniba nee kuka ne yaci karfin ta dai dai nan  yusuf ya shigo gidan gaban shi yaji ya fadi ganin habib ya rike Ahlam tana kuka da kyar ya karaso inda suke yaga habib ya mike ya kale shi rai a bace yaba fadin me kayiwa kanwata yusuf nasan kana mata wani abin nasan ko zan kwna ina tambaya Ahlam bazata bani amsa ba ihuu sukaji daga bayan su anayi juyawa sukai a tare ba kowa bace se mahaifiyar yusuf koo kula batayi ba ta cafki wuyan Ahlam wallahi se kin fito min da sarkar gwal dina da kika sata yanzu dan bazan yarda ba wallahi............... ..

Muneera

Dont forget to
#vote
#comment
#share

BIYAYYAWhere stories live. Discover now