Deejahabdul

MAI SONA KO ZAB'INA! 
          	
          	I'm a shitty writer you don't have to tell me that coz I know that myself. 
          	
          	Na san jira ba ya da dad'i dan nima I hate it. But ya zan yi, na riga na zama lazy rubutun wahala yake min.
          	
          	But now to be sincere ba ni da lokaci. I'm getting married this October, wasunku sun sani wasu kuma ba su sani ba. And duk wadda tayi aure ta san idan auren mace ya matso ba ta da wani nutsuwa ko enough time.
          	
          	Sincerely speaking I don't have enough peace of mind to write now, ko da kuwa ina da lokaci.
          	
          	Kuma ba zan ce ga lokacin da zan cigaba da rubutu ba. Maybe untill after the wedding, and post wedding struggles. So na sauke littafin nan daga kan wattpad for now, duk lokacin da Allah ya bani iko na kammalashi, zan d'ora shi completed, so that ba za ku yi ta jira ba.
          	
          	Nima ba na jin dad'i ina samun complains from my readers. 
          	
          	For those of you reading Kai ne mafarkina (dreams girl) zan kammalashi coz labarin ma ya zo k'arshe, editing ne kawai ke ban wahala. But abunda ya rage ba zai wuce 4 chapters ba. So expect the book to be completed within this week. 
          	
          	Sorry for all the inconveniences . 
          	
          	Nagode. 
          	
          	
          	
          	

Deejahabdul

@Oum-Farouq amin ya rabbi dear. Nagode  
Reply

Oum-Farouq

@Deejahabdul  Masha Allah. Ina taya ki murna Anty Deeja Ubangiji ya nuna muna lokacin ya sa ayi damu. Akwai chasu ashe
          	  
          	  
Reply

Momislam2021

* DARAJAR ƘAWARYA *
          
          I just published "Chapter 1-2" of my story "DARAJAR ƘWARYA". https://www.wattpad.com/1373618432?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=h4%2FNbJ9iz8BBy29M gaTKx2UZhB7bhg7P9VbsRV6IJD96IqNnRj8RfKzTOzEOAGDOvA62bUOfbjVmIKbQwUet9BVj4LIgbP9U1KSCq2wZz2J7tK0CA0hh6jrh0lB4emhf7h
          
          
          Follow me on Wattpad
          https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          Mom Islam 08141799224

Sakina_AC

Ina masu Neman Littafin da salon rubutunshi ya fita daban?
          
          Ga dama ta samu, Ku ba wannan sabuwar marubuciyar taku gudummuwa, ta hanyar bibiyar ta ta manhajar wattpad da Arewabooks, sunan Littafin 'ZAMANI' . Dan Allah kuyi following inta da sharing, commenting da kuma voting. Mungode.
          
          https://www.wattpad.com/story/311517738?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_reading&wp_page=reading&wp_uname=Sakina_AC&wp_originator=p0aElmHE8DzEb4r4iQheiyof972wEnzODBYuBFiJWfpTLWBNtvUdWf0mMN19yyrJZXKoVdwk39bFiUUY%2BRVUBnYKN1d6bulzjOsK8Y6ZkRZl5sKjnRIjaKU4jWv8yoHR
          
          

nanatoou

fatymer

Salaam alaikum sis....nayi making payment a okada books kuma anyi debing dinnna but still shiru kake ki no respond.....thank yhu

Deejahabdul

@fatymer  ki shiga library then check my library zakiga book din, download and start reading. Kiyi log in ta website ko kuma app
Reply

Deejahabdul

@fatymer ki duba ta app din ki musu report. Are you sure you check the books on your profile? Sai kinyi download zai bude
Reply