KOWANNE DAN ADAM DA IRIN TASA KADDARAR💯IDAN KA YI HAKURI SAI KA CIMMA NASARA A GABA🤞...One really need not worry, for it was all destined...at what time, where, and who will become your life-partner is all decided🥰
A SHORT MOVELLA.....DESTINED LOVE💍

Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya...