Base on a true life story Bannan yarinya ce data taso cikin so da kauna gurin iyaye da yan uwa Ta kasan ce ya daya tak ta Allah ya bawa iyayenta saboda haka babanta ya dauka son duniya ya daura mata Sai dai kashhh kana naka Allah ma nashi Banana ta tsinci kanta cikin halin maraici da kadaici-------find out what happend in this story RAYUTA TA MARAICI Story by A.bilqees
1 part