Haske Stories

Refine by tag:

15 Stories

ƘALUBALEN RAYUWA  by Feedohm
ƘALUBALEN RAYUWA by Fiddausi musa
Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya...
ALBI (My heart) ❤️ by hajjac
ALBI (My heart) ❤️by Khadijat Abdullahi Shehu
"Ina ruwanki da Rayuwata ? Ko mutuwa kika ga zanyi ina ruwanki? Humaidah kin takurawa rayuwata, nace miki bana san alaƙarmu dole ne? Ko ce miki akai idan na rasa ma...
ISHARA by Feedohm
ISHARAby Fiddausi musa
Labarin Zainu
RAYUWAR MANAL by Zaynab201783
RAYUWAR MANALby Zaynab201783
Follow and vote💕💕💕💕💕💕💕💕💕zata fashe🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
fannah fadeel   by ZeinabAbobakar
fannah fadeel by Zeinab Abobakar
Labarin gaske, Labarine Akan wasu masoya biyu masu cike da abubuwan ban sha'awa da birgewa, kudai ku kasance dabin wannan book domin ganin yanda zaya karshe. Banyi wanna...
DABAIBAYI (COMPLETED)✅ by DeejahtAhmad
DABAIBAYI (COMPLETED)✅by Kdeey
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na da...
MATAR DATTIJO Complete by Jeeddahtou
MATAR DATTIJO Completeby Jeeddah Tijjani Adam
Labari ne mai cike da soyayya tare da fadakarwar da nishadantawar wa, akwai darasi mai yawa da mata zasu dauka dangane da zama da kishiya
SA'IDAH by DeejahtAhmad
SA'IDAHby Kdeey
The story of a young adult...ku biyoni ciki dan jin abinda ke kunshe da rayuwar SA'IDA, anty SA'IDA, BIG SIS inji ABDULHADI *SOYAYYA *SADAUKARWA *TAUSAYI *KADDARA *JURIY...