Historias de Bilynabdul

Buscar por etiqueta:

15 Historias

RAYUWAN NAJWA de AyshaIsah
#1
RAYUWAN NAJWAde Aisha Isah
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa. ku biyoni don in inda wannan laba...
HAKURI HASKENE de feedynbash
#2
HAKURI HASKENEde fareeda abdullahi
Labari ne me nuna tsantsar zalunci da fadakarwa da tausayi da nuna tsantsar hakuri da ribar hakurin ga me yinsa Allah ya bamu hasken hakuri
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon salo de AyshaIsah
#4
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon salode Aisha Isah
Edited version ɗin illar riƙo wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
FARAR MACE SABON TAKU de BabyBintuu
#5
FARAR MACE SABON TAKUde Bintu Lawal Shamsiyya
Saikun karanta tukunna zaku gane yanda abun yake da 500 zaku more karatuku cikin salama
WATA ƘADDARA  de shamsiyaManga
#6
WATA ƘADDARA de Shamsiyya Usman manga
A lokuta da dama ƙaddara tana zuwar mana ba tare da mun shirya mata ba,na kasance ni mutum ne a rayuwata mai taka tsantsan sannan ni mutum ne da babu abun da na tsana a...
Halin rayuwa 💙🤍 de amyyrahhh
#7
Halin rayuwa 💙🤍de amyyrahhh
It's all about love, destiny,and fate. life is not always a bed full of roses......
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_ de AyshaIsah
#8
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_de Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
FANSAR MUTUWA de MaimunaHaroon
#10
FANSAR MUTUWAde Oummu Asrah
Daukar FANSA, Tsantsar tsana.
HUBBAN HAƘIƘAN BOOK 01 de UmarfaruqD
#11
HUBBAN HAƘIƘAN BOOK 01de Umar Dayyan Abubakar
ƘAƘA-ƘARA ƘAƘA! WANI KAYA SAI AMALE! BABBAN GORO SAI MAGOGIN ƘARFE! SABON SALO SABON TSARI! KAI KUGYARA ZAMA, AWANKE FUSKA, AMURZA IDANU GANINAN NI UMAR FARUQ*D* NA...
Masaukir kaddara de Kherdeen
#12
Masaukir kaddarade Khadijah Abubakar Bayola
A story about love blindness, selfishness, mighty rule, jealousy and hatred. Ku bibiyi kaddarar Deenerh tun daga mafari har zuwa masaukir ta.
SOYAYYA CE SILA de BabyBintuu
#13
SOYAYYA CE SILAde Bintu Lawal Shamsiyya
Hakk'un kaddarar rayuwa babu yanda bata zuwa ma bawa daga lokacin da aka haife ka tofa shikenan kaddarar rayuwa zata dinga majau jawa dakai inkai hak'uri kacinye jarabaw...
💔😭DUNIYAR MU💔😭  de Aysha_humayra01
#14
💔😭DUNIYAR MU💔😭 de Aisha Abubakar
DUNIYAR MU LABARINE AKAN YADDA ALMAJIRAI SUKE RAYUWARSU, DALILAN DAYASA AKE KAWOSU ALMAJIRANCI DA SAURANSU. WANNAN LABARIN NA KIRKIRARREN LABARINE BA GASKIYA BANE.
DEEDAT de rashmarrka
#15
DEEDATde rashmarrka
Labarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokan...