Bakinciki Stories

Refine by tag:

4 Stories

DIYAH by zeesardaunerh
#1
DIYAHby Zainab Sardaunerh
DIYAH Na tashi cikin gata da soyayya,ban rasa komi ba a rayuwata bangaren dukiya ko wani abu na kyale-kyalen rayuwa amma hakan baisa na kasance cikin farin ciki ba. Ada...
BA UWATA BACE by meeshalurv
#2
BA UWATA BACEby Ayeeshat M Mahmud
BA UWA TA BACE Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasa...
FATIMA by ZEEEBELLS
#3
FATIMAby Zainab SY
Labarin Fatima labarine mai cikeda tsark'ak'iyar rayuwa,ta taso cikin rashin so da Kular wani mahaluki,Antyntah datafi zama mafi kusanci agareta ta gayyara rayuwarta,ta...
ABDOUL-NASSER (ALFAH) by Humaira3461
#4
ABDOUL-NASSER (ALFAH)by Aisha Abubakar
Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ci...