Historias de Alajabi

Buscar por etiqueta:

8 Historias

♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA)  de realhajarayusuf
#1
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) de realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFIN INDO AISHA de ummuhfadima111
#2
RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFI...de Nafisat Aliyu Funtua
Ina fatan masoyana na wattpad baku manta da labarin Indon Baffah ba? Labarin Indo Aisha labarine me matuƙar taɓa zuciya ga nishaɗi ga ban tausayi ga zazzafar soyayya duk...
KUNDIN AJALI de MSKutama87
#3
KUNDIN AJALIde Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau . amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kof...
zaman gidanmu de teamchausanovels
#4
zaman gidanmude
love tausayi
NA TAKO de AyshaGaladima666
#5
NA TAKOde AyshaGaladima666
A wonderful love story, labarin wata yarinya 'yar talakawa wadda take TAKO sa'a a rayuwarta inda take taka matsayin da Bata taba mafarkin takawa ba
IZAYYAH (Return) de Mumseeyama
#6
IZAYYAH (Return)de Hafsat A Garkuwa
Labari ne mai cike da tsantsar ƙiyayya...
Gimbiya Na'im de AkeemJeunsoke
#7
Gimbiya Na'imde kareemah Abdulhamid
labarin gidan sarauta me ban al'ajabi da kitimur'mura Wanda 'yamacece amma za'a raineta amatsayin danamiji kubiyo ni don jin yadda zata kaya
WATA UNGUWA de Ruky_i_lawal
#8
WATA UNGUWAde Rukayya Ibrahim Lawal
labarin kwamacalar dake afkuwa a wata hargitsattsiyar unguwa, akwai al'ajabi a labarin.