DAN ISKAN NAMIJI

Av feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... Mer

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

part 18

1K 47 6
Av feedynbash

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



                      *85-90*


Cikin tashin hankali suka mike tsaye suna kallonsa gaba dayansu a firgice suke, "lallai Alhaji ni zaka yaudara? ni zaka rainawa hankali? Alhaji ni zaku munafunta ni zaku yaudara? ke kuma wallahi sai kin dandana shi ga gonata da ki kai, sai kun dan dana cin amanata da ku kai gaba dayanku."

Ya fice ya bar su a dakin jikin Alhaji Ghali yai sanyi shi fa ya gaji da wannan masifar ya gaji da wannan danyen aikin da suke aikatawa, wannan wace kalar rayuwace ya tsunduma kansa a ciki dan yanzu dubararsa har ta fara fitar da wasu tsutsotsi ya rasa wa zai gayawa.

Dole ya ajiye wannan dabi'ar ya kula da matarsa ya zame masa dole idan ya daka ta Baby Chakwai wallahi ba zai bar shi ya huta ba, gwara ya yiwa tufkar hanci kamata yai ya zaunar aiko ta saki wani ihu sai da ya razana.

"Lafiya Nauwara me ya sameki kike wannan ihun?" "cikina nai ya motsa" ta fada da kyar saboda yadda duburarta ke tsirinta, cikin murmushi ya shafa cikin "gaskiya munyi sake kin ga cikin nan naki ya kai kusan wata shida fa, ya kamata jibi Monday na kai ki asibiti daga nan sai na kai ki gida ki wuni ko?"

Wani farin ciki taji ta a ciki wanda tun da Allah ya halicceta ma bata taba kasancewa a cikinsa ba, dama zata kara fita daga wannan gidan? dama zata kara ganin Innarta da Malam da kawarta Maimuna a duniya? kuka tasa na farin ciki ta rungumeshi "nagode nagode Allah ya biyaka ya kara bamu zaman lafiya, Allah ya kara karkato mun da hankalinka gaba daya ka dena duk wasu abun da ya sabawa Allah."

Ya tausaya mata har hawaye yai cikin jin kunya da nauyi wanda tun da Allah ya halicce shi bai taba jin kwatankwacin wannan kunyar ba, ya rumgumeta "insha Allah na miki alkawari daga yau daga yanzu na bar wannan mummunar dabi'ar tawa bari na har abada, ina rokon Allah ya gafarta mun zunuban dana dade ina aikawata."

Rumgume shi tai cikin farin ciki suna ta murmushi haka suka kwana cikin farin ciki, washe gari lahadi da wuri yake dawowa dama karfe hudu amma ya ce sha biyu zai dawo kawai zai wani aiki nai kar ta damu cikin matukar kewar juna suka rabu ya fito ya tunkari dakin su zai dau wasu takardu.

Baby Chakwai cikin bakin ciki da bacin rai ya kwana, tashin sa kenan yaiwa abokan iskancin sa waya su kawo masa maganin da zai sha yai awa biyar cir akan namiji, wanda sai ya kusa mutuwa idan ya hau shi saboda yai alkawarin sai ya hukuntata, "sannan ina so ku kawon maganin da zan zubawa Alhaji a abun sha wanda ba mai ganewa na kashe shi kowa ya huta."

Daidai lokacin da Alhaji zai shi ga dakin yaji ana zancen kashe shi gabansa na faduwa ya juya ya fita, dakin da bai shi ga ba ke nan, to dole sai ya san abun yi dole sai ya dau kwakwkwaran mataki, gaskiya Baby Chakwai ya bashi mamaki fiye sa tunaninsa, da kyar yanke tukin da kyar yaje kasuwar hankalinsa na kan Nauwara haka kawai yaji gabansa na faduwa.

Yana fita minti talatin abokan shashancin nasa suka karaso su biyar suka kawo masa maganin, wanda zai zama kamar doki zai fita daga hayyacinsa nai kawai ya fara aiki ba bata lokaci ya afa kayansa,da kuma na kashe Alhaji Ghali suka din ga iskanci suna ihu.

Nauwara na kwance tana bacci cikin farin ciki saboda tsanin farin cikin da Alhaji Ghali ya sa ta na zata ganin iyayenta, tana mafarkin sun hadu dasu cikin farin ciki sun kuma gafarta mata kamar a mafarki taji an dalla mata mari ta bude idonta fes akansa suna kallon kallo.

Tuni ya daka mata tsawa ta juya taki ganin haka ya kira abon nasa suka daureta da igiyoyi, dayan ya ce "Anty Chakwai barni na dana" ya kece dariya "ai kowa zai yi ku kwantar da hankalinku yau cin mutan da zami mata" tana kuka tana ihu ya kifata ga ciki da sauri tai goho, "hhhhhh! shegiya ita ma so ta ke" tana kuka ya hau ta sai da yai awa biyu cur.

Tun tana kuka sai da ta dena kuka har sai da ta suma yana kanta yana wannan aikin, sun manta basu rufe kofar parlour da key ba bare ta dakin da take han hai, ganin tayi laushi yaran suka koma parlour suna fita Alhaji Ghali ya shi go da yan sanda, "yauwa ku fara da su" ihun da yake ji a dakinta kuma na Baby Chakwai nai yasa ya nufa da gudu, abun da ya gani nai yasa ya saki wani ihu wanda ya janyo hankalin ragowar police din.




*******************



"Tabbas Hajiya sai dai ki hakuri duk tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kan doka, amma abun da nakeso ki sani tunani bai aure ki ba sai kin shi ga gidan dan ina da tarihin gidan Lawan mai yai Mazauna mai yai Tal'udu ina da labarinsa kaf.

Wallahi baki ga komai ba duk barikin da kike yi wallahi na gidansa karshe ne dan ba abun da ake sai bariki a gidan nan, dukansu ya ke kamar jakai shan giya ko kamar ruwa a wajensa dan ita ce ruwansa, kin bi kyansa kin aure shi yadda kika dau lamarin yasa nakasa gaya miki amma idanuwanki sun gane miki karnanncin da suke.

Wallahi wannan ba komai bane a gidan Lawan saboda haka ki shirya zaman hakuri ki kuma kau da kai kar ki biye musu, tun da kin san kina da manyan yaya a wani gidan saboda haka kar ki biye musu kuyi ta karnanci."

"Chab di jan ca zaki abun namu daidai ke nan, ko kin manta saboda dukan da nakewa tsohon mijina idan mutanen boyena suka tashi yadda yake jibguwa, saboda yadda basa san bacin raina ca zaki lokacin gyara musu zama ne gaba daya yayi."

Suka sheke da dariya suka tafa "lallai kam namanta kema Boss ce ashe na manta" suka tafa daidai lokacin driver ya tsaya suka shi ga gidan yaranta zazzaune bakin ciki kamar ya kashe su babar ce ta fara magana.

"Haba Hajiya yanzu tun da Abban mu ya mutu shi ke nan kin auri aure aure? aure na uku ke nan kuma ba iya zama kike ba, kowa kice ga matsalarsa to mu dai gsky mun gaji Hajiya! kin san ko irin mijin da kika aura? mijin da ko ya girmeki kadan nai tantirin dan iska cikakken dan iska na bugawa a jarida, cikakken dan giya manemin mat....."

Bata karasa ba ta dauke ta da mari "fitsararriya mara kunya ni kike tara akan nayi aure na raya sunna, da dana ke zaune haka ba ca kukai ana yi da ku ba ina zaman kai na, dan tsanbar iskanci nayi auren ma bazaku barni na huta ba zaku fara bina da bita da kulli.

Work out all of you stupid!" jikinsu gaba daya rawa ya kama suka wuce sum-sum suka bar dakin kar suje mutanen nata su motsa ta nasa musu na jaki, su kuma suka zube a parlour din ana maida yadda akai kowa da abun da ya ke fada kowa da abun da yake fada suna ta shakiyanci irin nasu na manyan mata yan duniya.

Bayan sati guda duk wani gyara Lawan yinsa ya ke ka'in da na'in ya gyara mata saman Laila duk da bai komai ba amma saboda sabuwar amarya aka sake sabon fenti aka gyara aka fitar mata da kitchen a barandar saman ba abun da zai hadasu da ke nan.

Ummi ko tashin hankali ta shi ge shi inda iyayenta suka zo su kai mata jan kunne idan ta sake ta daga masa hankali ko ta dagawa yan kawo amarya basu ba ita har abada, ko ta sake ta fashe auren ta to ta nemi wasu iyayen amma basu ba, sun mata nasihohi sun kuma shi ge ta sai dai tsananin kishi da ta ke ciki amma ta da ke.

An kawo amarya lafiya yan kai amarya sun watse ango ya shi go bai bi takan Ummi ba ma dan kar tai masa hauka ta hanashi jin dadin sa yau, suka nufi bangaren amarya Ummi tai bakin ciki tasha kuka kayan da ya aika mata ko kallonsu ba tai ba saboda bakin ciki.

Laila ko bayan ta koma gida ta din ga kuka kamar ranta zai fita saboda bakin ciki tana kallo yana kiranta taki dagawa, dan yasan shi ne bashi da gaskiya yai mata lefi sosai amma ya zai yi yasan halin haukanta shi ya sa ya boye mata, haka ta din ga kuka bata boyewa kawunta komai ba ta sanar masa addu'a kawai yai dan bai da ta cewa.

Satin amarya uku Lawan ya shi go gidan saboda yanzu da ita yake yi yadda take tattalinsa ko yawon ya rage, sai yau ya zama mashaya, ya dawo tsakar dare a maken sa ya tashe ta "ke tashi zan yi" cikin bacin rai ta kalleshi "mai za kai kenan?" "kin fini sani zan kusanceki" cikin bacin rai ta mike.

"Kayi kadan ka sadu dani cikin maye wallahi, ban san iskancin naka ya kai haka ba har zaka din ga shigowa gidan ka unguwarku a make, ka manta cewa kana da yara ko ka manta haihuwa kake har yanzu baka dena ba, to bazan iya ba ni bazan taba bawa sakarai sauna kai na ba a banza a wofi ba cikin maye."

Cikin bacin rai ya gaura mata mari sai da ta kife saboda marin ya shi ge ta mari nai na bazata, ya fara dukanta ihu ta ke tana kuka yana cikin dukan yaji an shake shi an daga shi sama an buga da kasa, wani ihu ya saka saboda azaba nan ta din ga dukansa yana ihu sai da tai masa lilis sannan ta kwanta itama a wajen sai bacci shi ko suma yai a wajen.

Doctor Saudat abun yaki sai da aka kai ga asibiti inda ta samu Doctor dan Fulani ma an kwantar da shi saboda ruwan ya dan taba gabansa, amma yafi karfi a cinyarsa kowa mamaki ya ke me ya kawo masa wannan kunar? amma ance wai ruwa ya sauke shi ne ya kone matarsa kuma ta ce ba a gidan sa bane dan bata san zancen ba.

Bala'i ake sosai tsakaninsa da matarsa sai kuma ga Doctor Saudat an kawo itama, nan fa wayanda suka san alakarsu gulma ta barke a tsananin mutane ita ma daki guda aka bata ta ke jinyar Humaira ta kira iyayenta amma fafur sun ki zuwa sai ita ke jinyarta.

Lawan ko kememe yama ki daga wayarta satin ta biyu a asibiti da ke bata da kan jiki ta dan ji sauki sosai, a ranar ta dau alwashin bawa Lawan last lesson  a rayuwarsa koda ko karshen zamansu yazo kenan tsakaninta da shi, duk da bazata so hakan ba amma azabar daya gana mata tabbas sai ta rama.



*To fans maji magani shin Lawan ko Doctor Saudat ko kuma sauran matan nasa, labari dai ya zo karshe wannan second to the last page nai, nice taku a kullum a koda yaushe.*



                   *Feedyn Bash*


Pls
Share
Comments
Vote




Fortsätt läs

Du kommer också att gilla

98.6K 2.1K 26
Jujutsu Kaisen Gojo reader is in the world of FairyTail. Starting at the conclusion of the Phantom Guild Arc what kind of mischief will we see with o...
169K 25.9K 108
"ကျွန်တော် သူ့ကို လက်ထပ်ချင်တယ်" "သခင်လေးဖန် သူက ချမ်းသာတဲ့ ဒုတိယ မျိုးဆက်၊ တည်ထောင်သူမိသားစုရဲ့ တတိယမျိုးဆက် ပြီးတော့ မြို့တော်မှာ မြင့်မြတ်ပြီး ကျေ...
30.1K 692 45
A student from the Paldea region took an interest in traveling to other regions to learn new things.
14K 322 16
An alternate Jason Uchiha timeline