🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒

By SiyamaIbrahim

39.1K 2.4K 94

It's all about love betrayal of trust and bargaining More

Page 11
Page 1
Page 2
Page 3
Page 4
Page 5
Page 6
Page 7
Page 9-10
Page 11
Page 12-14
Page 15-16
Page 17-18
Page 19-20
Page 21-22
Page 23-24
Page 25-26
Page 27-28
Page 29-30
Page 31-32
Page 33-34
Page 35-36
Page 37-38
Page 39-40
Page 41-42
Page 43-44
Page 45-46
Page 47-48
Part 49-50
Page 51-52
Page 53-54
Page 55-56
Page 57-58
Page 59-60
Page 61-62
Page 63-64
Page 63-64
Page 61-62
Page 65-66
Page 67-68
Page 69-70
Page 71-72
Page 73-74
Page 75-76
Page 77-78
Page 79-80

Page 8

639 53 0
By SiyamaIbrahim

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒*
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*
Wattpad@siyama Ibrahim

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈

8⃣

  Mikewa tayi daga kwancen da ta yi a kirjin shi a hanzarce tana nishi kamar mai shirin haihuwa ta dauki transparent red nightie ta saka ta na mai yaye duvet din da ta ke ciki

Ya dan bude idanun shi yana kallon ta a kaikaice yana lashe labba kafin ya juyo kamar zai sauka yana dada rufe jikin shi duvet din

""Sugar meke faruwa ne wai kawai sai ki tashi tun baki gama cuddling di na ba and you know i hate that right"??

Ya ida maganar yana kallon ta a yayin da take kokarin shiga toilet

Ta mai banza yin hakan ya dada tunzira shi har ya harzuka ya sauko daga gadon ba tare da ya damu da cewa bai da komai a jikin shi ba yana kokarin dakatar da ita daga yin abin da zata yi

Daka mata tsawa yayi yana mai cewa

"How dare you ina miki magana kina kokaring shunning di na bayan kin san yana daya daga cikin abin da na tsana a rayuwa na ke sheda ce"

Ya gama yana mai nuna mata ibilis

Ta kwafce mishi hannun ta yi gaba abin ta

Ai kuwa ya kuma daka mata wani tsawar

"Ki kiyaye ni sugar ina miki magana kina kokarin tsallake ni ki wuce saboda kin ga ina saka.....

Ai bata barshi ya kai aya ba ita ma ta daka mai tsawar tana mai kallon shi cikin idon shi

"Enough enough and enough of all this nonsense har kana wani daga min murya akan banza pleasure din ka bayan k riga da ka saka mu a babban matsala kuma kana fah jin komai da aka gaya min a wayar amma kake kokarin mayar da ni yar iska kana wani min hargagiya""

Ta banka mai harara tana mai dora hannun ta ta kan goshin ta tana tsaki

  Sai da ya kalle ta shekeke kafin ya yi magana

"Me kike nufi na saka mu a babban matsala"

Sai da ta kara jan wani doguwar tsaki kafin ta yi kwafa ta ce

"Wallahi wallahi wallahi ka ji na rantse maka sagir idan ka bari asiri na ya tonu toh bilahilazim ka kwana da sanin kaima asirin ka falasashe ne tsab sai na tona maka asirin ka banza kawai"

Sai haki take faman yi tana kai kawo a tsakiyar dakin duk ta rude

Again ya kara tambayar ta yana kokarin riko ta

Ta banke mai hannu ta ce

"Kar ka fara dakiki kawai kwakwalwar ka sam baya hango maka daidai sai karya da shirme mtsww"

  Yanzu abin ya fara daga mishi hankali matuka saboda bai taba ganin ta cikin irin wannan halin ba duk outburst din da take mishi bata taba mai makamancin haka ba sai yanzu

"Sugar"
Ya kirata da calming voice ya kamo ta zuwa jikin shi

"Me aka gaya miki da ya sa hankalin ji tashi da yawa haka har yana kokarin taba min lafiyar ki uhm"

  Mace da raraunen zuciya sai kuma ta kwantar da kan ta a kafadar shi tana sauke ajiyar zuciya

For almost 5 minutes dakin ya dau shiru kamar babu wani leaving soul a ciki kafin ta magantu

""Sweet MJ ne ya kira ni ya ke kada min warning akan in fito da Aisha kafin 42hours sanin kan ka ne samm na ki yarda da shawarar da ka bani amma ka tsursasa n da dadin baki har na amince da shawarar ka muka yi abin da ka ce..

Ta dan dakata tana jan hanci kafin ta cigaba

"Toh ga abin da shawarar taka ta janyo mana sai da nace maka mu kawo ta nan mu kulle ta a dayan dakin chan amma ka ki ka ce ai dama ce babba muka samu gashi yanzu ban san ta inda zan saka a nemo min ita ba

Shiru yayi yana petting bayan ta for some seconds

"Are you even listening to me at all"

Ta mai tambayar tana dago da kanta tana kallon shi da alamun neman karin bayani

"Yes sugar"

Ya bata amsa yana murmushi

"Murmushi ma maganar ke baka?ina maka magana kana min murmushi wato maganar ma bai da muhimmanci a wun ka kenan right?kana ganin matsalar da ka saka mu a ciki na maka magana saboda mu sami mafita amma kake min murmushi wai me yasa baka da tunani ne sagir"??

Wani shu'umin murmushi yayi kafin ya ce

"Haba sugar yanzu akan wannan dan mitsitsin matsalar kike kokarin daga mana hankali ya kike abu kamar ba budurwar sagir the DON ba har kin bani kunya"

"A ganin ki har akwai wani garrar da ya isa ya daga miki hankali ne akan damuwar shi?ba a halice shi ba sugar kawai saboda kin hana ni ne da tuni na kawar da banzar nan"

"Ai ka ji matsalar ka ana nuna maka gabas kana yamma ni dai yanzu kawai ka gaya min ya zamu dawo da wannan shegiyar yarinyar before 42 hours din nan su kai"

Sai da ya kara yin murmushi a karo na biyu yana zagaya hannun shi ba bayan ta

"Kafin komai ya faru first come and cuddle me kin san na tsani abin da zai yi interrupting min wannan act din koh kadan"

Yana daga mata gira daya sama ya matso da lips din sa ya fara kissing din ta

Daga haka kidan na su ya chanza suka cigaba da sheke ayar su(Allah ya kare mana zuciyoyin mu)





A cikin jacuzzin da suke lafe ya na mata tafiyar tsutsa da yasan shi sai ta tambaye shi

"Hayati kana ganin akwai ranar da zan iya regaining memory dina gaba daya after a long while??"

Ta mai tambayar ta na juyo fuskar ta toward his direction

"Hmmm habeebati of course you will babu wanda yake dawwama da cuta a rayuwar shi saidai in bai nemi magani ba kuma kin ga a namu matsalar muna nan muna kan neman maganin damuwar koh ba haka bane"?

Murmusawa ra yi ta jijiga mai kai

"Haka ne hayati na"
"Na rasa da me zan faranta maka kamar yanda kake min a ko wani lokaci in ina cikin damuwa kafin in furta maka har ka fahimce ni ka min abin da nake bukata bazan iya tuna last time da na yi acting a matsayin matar ka ba duk responsibilities dina da duties di na na daina yi but still you never complain even for a single second rather kana kara ninka min alherin da kake min a koda yaushe ni kam ka sanar da ni me kake bukatan in yi maka da zai nuna maka tsantsar kaunar da nake maka hayati na"

"Bana bukatar komai daga gare ki habeebati saboda kin min komai kin bani farin cikin da na dade ina nema kin zamo min uwa,ƴaruwa,best friend and a caring wife kawai abin da nake so da ke yanzu shine ki cigaba da so na da min abubuwan da kika saba yi ni kuma na miki alƙawarin inshaAllah zaki same ni a matsayin miji mai kyautatawa matar sa har ma ya zamo bawan ta"

Wannan furucin ya dadada mata zuciyar ta har ta kasa boye farin cikin ta sai da ta bayyana mai a fili

Ya ji dadin hakan a kullum yana so ya faranta mata saboda a halin da ake ciki yanzu bata da wani wanda ya fishi a wurin ta shi kadai ta sani kuma shi kadai ta yarda da shi duba da irin trauma da ya same ta few years back shi yasa ya ke tausaya mata a koda yaushe

Bai ankara ba ya ji ta fara mai wasu abubuwa masu rikita lissafi ai tuni shima ya biye mata a nan dai suka shantake suna ta farantama junan su rai basu san lokaci ya ja ba sai da aka yi pressing button din kofar dakin alamun an kawo musu abincin da suka yi order

Gudu gudu ya fito ya sanya bath throb ya fito domin karban abincin

Koh da ya dawo har ta fito daga jacuzzin tana kokarin daura towel

Ya iso gaban ta ya dakatar da ita

"Habeebati kin san dai wayo zaki min koh bcoz yau ba halin tafiy...
Kafin ya karasa ta rufe mai baki da tafin hannu ta

"Wai hayati yaushe ka zamo haka ban sani ba"

Ya dara kadan yana kokarin cire mata hannun da ta rufe mai bakin da shi

"Tun ranar da aka kawo min ke habeebati"

Ta dan rausayar da idon ta tana Matsowa kusa da shi

"Well yanzu kayi ka fito mu ci abinci in ya so sauran bayanin...
  Ta twinkling mai ido ta fita tana dariya

Shi dariyar yake yi yan dada godema Allah da ya sa matar shi ta fara sakewa tana fara'ar ta kamar da though ba gabadaya ba but a sami improvement compare to da

Haka ya hanzarta ya fito ya same ta zaune tana kokarin saka dan kunnen ta

  Abin sallah ya shimfida ya tayar da sallah ita kuma ta cigaba da shirin ta har ya idar da sallar ya zo ya zauna suka fara cin abinci

Bayan sun gama ne yake  ce mata ta dau abayar ta zasu fita

Babu musu ta dauka suka kullo kofar su suka bar suit din

Basu tsaya koh ina ba sai wuraren shakatawa da bude ido daga nan suka iso wani babban boutique na sayar da kayan mata da na maza different designs masu kyau

A nan yayi musu shopping sosai kafin su wuce zuwa apartment din su suna farin ciki da annashuwa,,








     _Some hours ago at MJ RESIDENT_

   Tina ce ta farkar da shi daga muguwar qudirin da ya ke kissimawa zuciyar shi akan AA wanda yake ganin is his only last option da zai yi amfani da shi yayi proving ma dad din shi shi din jarumi ne kuma y wuce a yi kwatance d shi da wancan banza mai alfaharin tsiya

Ya fito daga shi sai shi tsiraran shi koh rufe jikin bai yi ba ya bar toilet din ya je ya bude mata kofar bayan ta shigo tana sisinne kai sai ta yi kokarin dagowa saboda ta ce mai ga coffeen da ya sa a mai

  Ganin halin da yake ciki ya sa ta yi saurin sunkuyar da kan ta kasa tana kokarin bashi hakuri

Kafin ta ce a har ya kifar da hot coffeen a jikin ta wanda yayi sanadiyar tsala mishi wani ihu da bata san ta ma yi ba

Ya dada rudata da tsawar da ya daka mata

  "Are you in sane?how many hours did it take you to prepare just a cup of coffee huh??"

Ta durkusa kasa tana mai bashi hakuri kamar ita ta bata mai rai sai bala'i ya ke yi kamar tabbabe

"Am sorry sir i have been knocking for so long but i didn't hear any response so i decided to come in am so sorry sir pls forgive me""

Ya mata kallon banza yana cewa

""You are sorry"?

Tace mai yes sir

"You really are sorry"

"Yeees si sirr"

"Then prove to me that you are sorry right now""

Ya gama maganar kamar mai ba da command

Tsaff ta san me yake nufi saboda haka ba bata lokaci ta fara dago kan ta gudun kar ya hada mata zafi biyu  ya mata dan banzan duka kuma ga abin da ya saba yi da ita yasa ta fara aikin da ya saba saka ta yi a duk lokacin da wani abu ya shiga tsakanin ta da shi

Sai lumshe ido yake kamar mai jin bacci yana wani maganmanu marasa dadin sauraro

Sai da tabbatar ta kai shi sama kafin ya dawo cikin hayyacin shi ya fara lalibo star din shi yana daga kwance yake kurba lokaci lokaci yake tunano abin da ya wakana tsakanin shi da mahaifin shi dazu abin na matukar kona mishi rai idan ya kurba sai ya furzar da iska kamar almara ya shanye tass

Sai kuma ya fara bacci a kan gadon yayin da Tina tun dazu da komai ya lafa take kwance shiru kamar mai bacci ta yi kokarin tashi ta sauko daga gadon tana mayar da kayan ta tana share hawayen ta in ban da kaddara mai zai sa ta cigaba da aiki a karkashin wannan azzalumin mutumi wanda kan shi kadai ya sani da haka dai ta sauko kasa zuwa dakin ta ta yi bayi domin yin wanka



Almost 5 hours ya dauka yana baccin asara kafin ya tashi da nannauyar ciwon kai wanda dama dole ne a wun masu ta'ammali da miyagun kwayoyi da barasa sai da ya kai mintuna 6 a kwance yana kokarin hada kan shi kafin ya sauko ya yi bayin gida domin watsa ruwa

  Ya gama shirin sa tsaff ya sauko kasa da ita ya fara cin karo amma me sai ya wani waske kamar ba abin da ya faru a tsakanin su dazu yayi wucewar shi ita ma ta wuce wun aikin ta

Bai tsaya ko ina ba sai wannan sabuwar building din wanda alamu suka nuna bama ayi launching din wurin ba ya shiga ciki ya nufi inda ya ajiye AA 

Da zuwan shi ya fara kunce shi yana hararar shi kamar wani mace

sai da ya kunce shi tass da kanshi kafin ya ce a kawo mai ruwa ruwa ya sha

Suka kawo mai amma sai me dukk yanda suka so ya sha kin sha yayi MJ ya kifar da kofin ruwar na gaya mai magan

"Kai kasan in ba dan dad ya saka ni freeing din ka ba da har ka mutu bazan taba kunce ka ba sai dai in kai ka lahira da wahala"

  Dago idanun shi yayi yana mai kallon tsana because shi ba ya bashi mamaki tinda ya sha ganin wadanda ya yarda da su sun yi betraying trust din shi so dan MJ ya mai bazai ga abin wani iri ba

"Ina kara tambayar ka tun a mutunce ina ka kai min cutie"??

"Oho ni ban sani ba amma is never too late for you to starting finding her a yau in ka koma gida amma ni ban da masaniya akan inda aka kai maka ita"yana daga kafadun sa

  "In baka san inda take ba then who the heck abducted her"
Ya daka mai tsawa yana mai rike kan shi saboda tsananin ciwon da yake mishi

"Hmmm tiger i told you i don't know where she took her to"
Ya kai karshe yana kokarin gyara rigar shi

Ya dago momentarily ya mai kallon kuril

"She?who is she"?

Yayi scuffing yana mai kallon are you for real

"Tiger amma ka san ka cika son bati da yawa?? Yanzu na gama baka informations amma kake kara tambaya na?toh ba zan baka wannan amsar ba sai dai shegen binciken ka ya baka amsar the only thing i can do to you yanzu shine ka je ka nemo kawar matar ka ka tambaye ta inda ta kai maka cutien ka"

In total shock ya dago ya ce
"Kawar ta? Who? what did you mean kar ka kuskura ka yi wasa da ni"

  "Tiger kenan a ganin ka ni kadai ne mai farautar ka? Noooo ba ni kadai bane of course akwai wadda take son ganin bayan ku sama da ni dan haka you can still search for her in order to trace your wife na maka kokari ai a matsayin babban aminin ka"

Sai yayi shiru

Kira yayi da wayar shi yace a tayar da motar zai mayar da tiger gida

Banza ya mai koh da yayi kokarin taba shi ya fauce mai hannu ya ce

"Just leave i don't need your help"

"Tiger gida nake son kai ka as a very good friend of yours"yana mai shu'umin murmushi

"Just go this building belongs to me kuma bana bukatar ka nuna min komai game da building di na ka tafi kawai"

He was shocked amma sai ya basar yace
"Matsalar ka friend amma ka kuskura ka bari wani abu ya same ni ko kuma ka gaya ma media ni nayi kidnapping din ka..ya dakata yana nuna shi da dan yatsa then consider your wife dead"

Ya fita tare da mutanin shi



  
Mun haura tare da ita zuwa dakin da aka ajiye Aisha ita ce a gaba ni kuma ina biye da ita a baya dan a matukar tsorace nake
Ta muuda handle din kofar ya bude ta shiga ina biye da ita a baya har muka karasa shigowa

  Ta matsa kusa da ita tana kiran ta

"Baby na har kin tashi daga baccin kenan"

  Sai da ta kalle ta na yan lokuta sai kuma ta daga mata kai alamun eh

"Kin ga abin da zai hada mu fada kenan na gaya miki in na tambaye ki ki rinka bani amsa da bakin ki"

  Shiru ta yi har sai da ta kara tambayar ta

"Eh na tashi" daga haka bata kara magana ba ta yi shiru

Ce min tayi zauna ki yi introducing mata kan ki da abin da ya kawo ki

Haka na zauna a kan sofan dakin na mata introducing kaina da kudiri na kafin in dora da yi mata jajen abin da ya same ta

  Sai ga hawaye yana silalo mata an sosa mata inda ke mata ciwo

"Oh am so sorry mrs Abdulsalaam ki yi hakuri ban miki wannan maganar da wata manufa ba"

"No ba maganar ki ya saka ni kuka ba"

. ta share hawayen ta
"Ina kuka ne akan raba ni da aka yi da miji na a daidai lokacin da muka fi bukatar juna..ta ja hancin ta tacigaba sun raba mu a lokacin da na matsu in sanar da shi abin da ya dade yana son ji daga gare"
"Na so in ga abin da ya ce min zai yi duk ranar da na sanar da shi wannan albishirin amma hakan bai kasance ba"

Ta fashe da kuka
Abin tausayi dukkan mu sai jikin mu yayi sanyi kalau muka fara lalashin ta

  Ta dago da ce
"It was his birthday day i wanted surprising him i wanted giving him all the joy he have always wanted that day as my birthday gift.. Ta dan yi murmushi ta cigaba amma duk hakan bai faru na san yanzu kila sun kashe min shi koh ma sun binne shi suna son mayar mana da dan mu maraya tun kafin ya iso duniya"

Ta kuma fashewa da kuka tana shesheka

"Ya ce min he will surprise me on his birthday but bai yiwu ba"

By now ta fara saka mu a duhu we were left with no any other option but mu tambaye ta the great story behind all these matsalolin

Sai da ta dau lokaci mai tsayi kafin ta ce mana tana so ta yi wanka
Hakan ta kasance dan har abinci aka bata ta ci Kafin ta yi sallah

Muka yi zugum muna jiran ta ta fara bamu labarin rayuwar ta

  Da ta idar sai ta fuskance mu ta fara da......,,,,

_Toh nima dai ina son sanin ainihin Aisha murad Abdulsalaam labarin da ya kasance kamar zai  zo da abubuwan ban mamaki rikidarwa da ban dariya ku dai biyo ni zuwa next page domin jin labarin_

*_🍒S,ibraheem🍒_*

Continue Reading

You'll Also Like

89.2K 787 12
အသက်ရွယ်ကန့်သက်ချက်တွေ လွန်လွန်ကြူးကြူးပါဝင်လို့ ကိုယ့်ဟာကိုယ် ဆင်ခြင်ဖတ်ပါ။
657K 23.6K 200
[FIXED/FAN TRANSLATION] A student who was preparing for the Civil Service examination for 4th year suddenly found himself in an unfamiliar body 3 yea...
185K 9K 51
My name is Alex Cruz, I'm a omega, so I'm just a punching bag to my pack. But Emma, Queen of werewolves Sam, queen of dragons Winter, queen of vampi...
1.4M 96.9K 24
#Book-2 in Lost Royalty series ( CAN BE READ STANDALONE ) Ekaksh Singh Ranawat The callous heartless , sole heir of Ranawat empire, which is spread...