🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒

By SiyamaIbrahim

39.1K 2.4K 94

It's all about love betrayal of trust and bargaining More

Page 11
Page 1
Page 2
Page 3
Page 4
Page 5
Page 7
Page 8
Page 9-10
Page 11
Page 12-14
Page 15-16
Page 17-18
Page 19-20
Page 21-22
Page 23-24
Page 25-26
Page 27-28
Page 29-30
Page 31-32
Page 33-34
Page 35-36
Page 37-38
Page 39-40
Page 41-42
Page 43-44
Page 45-46
Page 47-48
Part 49-50
Page 51-52
Page 53-54
Page 55-56
Page 57-58
Page 59-60
Page 61-62
Page 63-64
Page 63-64
Page 61-62
Page 65-66
Page 67-68
Page 69-70
Page 71-72
Page 73-74
Page 75-76
Page 77-78
Page 79-80

Page 6

752 63 0
By SiyamaIbrahim

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒*
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*
Wattpad@siyama Ibrahim

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈

6⃣

   Saukar ruwa yaji from no where ana ce mai "hooo majnoon lailar ka ce ta zo maka a daydream din da kayi"?

  "Har yanzu na rasa dalilin ki na hada kafada da ni na baka more than 3 chances akan ka farfado daga gigin giyar zamanin da ke rudin ka but no u didn't all my efforts were aborted"...

"Iyakan ka kenan baka fi haka ba ashe duk taƙama da huhura hancin da kake yi bai kai matsayin kare ka daga faɗawa tarkon da na ɗana maka ba? "

"Tell u what tiger
Dagowa yayi ya kalli MJ da kyau yana mai kafe shi da idanuwan sa

""Ohhh daɗi na da kai saurin zuciya gaskiya sunan ka yayi daidai da kai *Tiger*""
Ya ida maganar tare da wani shashashan dariya

"Toh mai da wukar ba yanzu ba sai nan da dan wani lokaci maybe ya maka amfani that is if u are still alive""
Yana mai daga kafadun sa sama irin am cold and pure din nan

  ""Ur cutieee,ur world,ur hope,ur strenght at the same time ur weakness,ur pleasure huh??
Yana cicige lips din shi a daidai in da ya kirawo kalmar karshe wato "pleasure"

"Hmmm she looks sweet and hot she will make me rel.......,,
Wani irin tsawa ya daka mai hade da kiran sunan shi wanda hakan bai bashi damar karasa kalmar shi ta karshe ba

" Whooa am not done yet but it seems like u wanna eat me raw Tiger"

"I wanted saying she will make me relieve all my headache in bed she will be soo soo swee......
  MJ ya daka mai wani tsawar

Yana huci kamar kumurcin zaki ya fara magana

""Walahi walahi walahi i swear on my father's grave i swear on the love that i have for cutie i will make sure i skin u alive MJ is my promise to you""

"" hah wani irin takaitacen dariya MJ yayi yace
"Shiyasa na ke kiran majnoon huhh wato idan na fahimce ka da kyau so kake kace min all those well strucured bodyn kai zaka mora kai kadai???? "

  "Hahh in ur wildest dreams you are too selfish and why should you enjoy it all alone??"
  "Answer me and stop being quite irin ga kai kamilalen namiji jarumi mai kishin matar shi koh?

Shiru bai bashi amsa ba har da ya gama blabbing din shi yayi shiru chan kuma ya ce

""I never wanted doing this to you amma shegen taurin kan ka da pride din ka su suka saka ni yi maka haka"

   "What are friends for?? Benefit right?? 

  ""Ga sakamakon friendship din mu nan A.A"

  Ci kanka bai ce mai ba wannan hali yana daya daga cikin abin da yasa ya tsane shi wato ga mahaukaci marar galihu na magana

Sai ka gama surutan ka dukka bayan yayi digesting din su sai ya baka amsa daya mai saka mutum yaji kamar zuciyar sa ne zata tarwatse

He just so much hate him with passion right from the start yanda komai yayi mahaifin shi sai ya gwasale shi ya yi comparing din shi da wannan banzan mai tsananin jiji da kanshi kamar wani sarkin duniya

Tunawa da wannan comparison da mahaifin shi ke yi tsakanin shi da wannan banzan ya daɗa tunzira shi da ingiza shi akan ya aikata abin da zuciyar shi ke hasaso mai

Ya yunkuro kenan sai wani zuciyar ta ce mai
"Kul MJ ka bari har mahaifin ka ya dawo in yaso sai ka nuna mai zakin da ka kamo da kanka koh ba komai zai sa ya ga darajar ka ya kuma kara daukakaka a matsayin babban danshi abin alfaharin shi kuma ba zai ji shakkar bari maka abubuwa masu muhimmanci ba since u'v done something great moreover comparison din nan duk bazai kara ba""

Murmushi ya sake tare da saka hannun shi a ƙeyar kan shi yana susawa

"Kuma fah haka ne"
"Kaii amma A.A ka gama cutana wato abin da ya sa yake yawan yin nasara a rayuwar shi kenan!!! Ashe nazari da tace duk maganar da aka gaya mai yake yi kafin ya bayar da amsa!!! No wonder baya amsa mutum in yana surutan shi

  Duk wannan a cikin zuciya shi yayi ya kuma bawa kanshi assurance din ai Dad din shi na ganin wannan aikin da yayi dole ne ma kawai ya kara mai mutunci a wurin shi kuma ya san dad din shi zai ji dadin wannan aikin,, karen da ake farauta ya shigo hannu tsundum ai sai abin da ya ture ma buzu naɗi farin ciki da annashuwa zai dawwama a rayuwar shi bayan ya shafe tarihin ahalin su gabaki daya

"Hmmm"yayi gyaran murya
"Friend kana ji na??
  "Da so nayi in yi mai gabadaya but nayi wani tunani naga hakan bazai saka ni huce takaicin da ka jefa ni a ciki ba so i have decided to spare u until na cin ma buri na kafin in aika ka chan inda old man din ka ya daɗe da zuwa""

""Ina ka kai min cutie"??

Wannan tambayar ta haukata MJ har yake ji idan bai kashe shi ba a daren nan ya cutu

Wato duk maganar da yake ta faman yi babu ko guda da ya dada shi da  ƙasa ta cutie yake shi kuma maganar shi wofi koh??!!

  Toh zai yi maganin shi cikin ruwan sanyi in ya san wata ai bai san wata ba shi gashi mai taurin kai koh??

Yayi kwafa ya juyo ya kalle shi shekeke

'""Cutie kake nema right??

"Toh she is in my bedroom presently dazu muka gama wasan mu ai ka gane abin da nake nufi koh ba haka ba huh? "Yana mai daga mai gira

  "U are bluffing MJ that can only happen in your grave when i slash you dead" yana kaiwa nan ya tofar da yawun bakin shi a fuskar MJ

  "Ha'aann tiger you just committed another crime" yana maganar yana jujuya kai

'"But nevertheless zan ƙara hakuri har sai na cinma buri na a kanka kafin in rama.. Ai na ankare cewar fushi baya maganin matsalar mutu so guess what?? Am not angry and i won't be just enjoy and make sure u enjoy alongside with your cutie coz this will be your last moment with your cutie and this luxurious building of yours A.A""

Yana gama faɗar haka  ya mike ya fita ya sa masu tsaron wurin su tabbatar sun saka ido a kan shi dan wayon bala'i ne da shi





  _Royal hibiscus hotel Lagos_

Bayan sun gama cin abincin su ya ce mata
" habeebati your surprise is waiting for you shall we??

Da mamaki ta kalle shi ta ce "hayati another surprise again????

"Ahhh  not another coz this is just a preliminary surprise din bai kai ga zuwa ba habeebati""

  "Oh ni Asiya bazaka kashe ni da surprises ba"tana mai yi mishi dariyar da ta daɗe bata yi mai irin sa ba

"Kin manta ne ai Abubakar Sadeeq bawan ki ne kuma shi keda alhakin kula da ke har karshen rayuwar sa"

Murmushi ta mai "ban manta ba miji na kuma nima ina fatar baka manta cewa Asiya dolen ka bace a yanda ka juya ni a haka zan bi ka ba gardama koh   ƙorafi""

Matsowa yayi ya sumbaci goshin ta yana murmushi ya ce
"Shall we mrs Abdallah??

"Yes we shall Mr Abdallah'"

Murmushi suka sakar ma junan su sannan suka wuce har cikin royal hibiscus suit din

  Duk wadannan lodi lodin surprises din yana mata ne saboda ta manta da maganar mafarke-mafarken da ta ke yawan yi

It's been long da matar shi ta mai kyakyawar murmushi balle a kai ga yi mai dariya wanda a da ba ɗabi'ar ta bane she's always agile,funny and sweet to talk to amma yanzu duk babu su sun kau saboda wannan mummunar Al'ajabi da ya sauko musu

"Hayat"
"Na'am
 
"Tunanin me kake yi

"Babu habeebati
Ta jijiga kan ta
"Thought u were thinking about something"

   "Not when you are with me habeebati"

Murmusawa ta yi

Sun isa ciki aka basu room key din sun bayan ya bayar da ordern abun da za'a kawo musu

Haurawa sama sukayi suka shige dakin su

Zama ta fara yi ta yi tagumi tana kallon gefe daya ita dai so take ta tuno da wannann mafarkin

Ai yana ganin ta sai ya bar abin da yake yi ya zo kusa da ita yana tapping din ta a hankali

A firgice ta dago ta kalle shi ta ce
"Hayati d dream'

Ya ce

"yeah it could be a sweet dreams or a beautiful nightmare" yana dage mata gira sama saboda yanayin yanda ya bata amsar maganar da tayi mai kuma hakan yake mata duk lokacin da irin hakan ya faru
Sai ya bata amsa da wakar Beyonce daidai inda tace "it could be a sweet dreams or a beautiful nightmare" yana yi yana dan taka rawa duk dan dai ta manta da abin a kan ta

Dariya ta yi ta ce wai Hayati yaushe zaka girma ne ka daina wadannan abubuwan""

Ya ce sai ranar da habeebati ta daina tambayana akan d dreams""
Bai bata room for questions koh argument ba ya ce let's get a warm bath habeebati
Ya sungume ta sai toilet din dakin






             _ABJ_

   Suna fita daga harabar gidan ya fito daga inda ya ɓuya yayi saurin isa gate din ya rufe ɓam ya dawo yana ta faman goge zufar fuskar shi da hawayen da ke zubo mai ya zo dab da mai gadin gidan yana

"Baba baba,, baba DanAllah ka kara hakuri yanzu zan kira ƴan sanda sai a kai ka asibiti

"Ashiru ka bar magana na ka tafi ciki ka dubo su in suna nan sai ka kirawo yan sandan amma ni ai dama na tsufa ban da wani sauran amfani a rayuwar nan ka tafi ciki kawai

Rasa yanda zai yi yayi bai son barin baba kuma bai son barin su su na cikin gidan gashi yana so ya kirawo yan Sandra amma tsabar rudewa ya rasa ta ina zai fara haka ya dinga zarya yaje ya dawo kusan rabin hour

Tarin da baba yayi ne ya falgar da shi kafin yayi wani motsi sai ya ji jiniyar motar yansanda

Sauke numfashi yayi yana mai godewa Allah

Aka danna horn yayi hanzarin bude kofar ya matsa gefe ashe har da motar ambulance aka taho

Da zuwan su suka hau bincike meanwhile ana bawa baba immediate first aid treatment kafin a kai shi asibitin

  A binciken yan Sandan ne suka gano cewa an saka ma'aikatan gidan ne a wani daki tare da fesa musu inhaler da zai buggar da su har bacci ya dauke su na tsawon lokaci

  Haka dai aka firfito da su aka saka a motar ambulance su kuma police din suka tattara duk wani evidence da suka samu a gidan tare da tambayar mutumin da ya kirawo su koh zai iya gane plat number motar sai ya ce musu

  "A'a officer kamar dai yanda na gaya muku ne ina dawowa kenan daga wun aiki na naga alamun akwai baƙi a aguwar saboda ko ina was quit babu kowa a kan hanya sai na yi parking motata a gefe na leko waje ban ga kowa ba shine na karaso zuwa gidan naga sun harbe gateman din suna kokarin Fitowa ne na  ɓuya  bayan sun tafi ne na fito na kira ku"
"Iya abin da na sani kenan"


" toh shikenan in bazaka damuba zamu so ka biyu zuwa station saboda ka bayar da written statement"

"Babu damuwa officer"

Da haka suka isa station din inda kuma a nan ne yan jarida da yan gidajen radio suka zo suka sami labarin sace CEO na *D' AA* *fashion&design company* wanda yan bindiga sukayi bayan bacewar matar sa da aka nema sama koh kasa aka rasa

News din ya yadda ko ina wanda yasa wannan gidan radio mai kwato yanci alumma,muryar marasa murya,gatan mara gata wato Human right radio and television suka bi kididigin labarin kafin su saka shi a program din su wanda kuma shi ordinary president dr Ahmad Isah yayi alkawarin binciko inda aka kai wannan shahararen CEO tare da matarshi..........

*🍒s,ibraheem🍒*

Continue Reading

You'll Also Like

441K 24.4K 166
Featured at Wattpad's Editor Picks list. Luna, an overworked Engineer, had an unfortunate end. Her spirit, feeling wronged, fights Death for a second...
26.9K 1.4K 29
LABARI NE WANDA YAKE DAUKE DA BOYAYYAR SOYYYAH, BOYYAN HALI MARA KYAU,DA TSANTSAR BIYAYYA.
88.4K 785 12
အသက်ရွယ်ကန့်သက်ချက်တွေ လွန်လွန်ကြူးကြူးပါဝင်လို့ ကိုယ့်ဟာကိုယ် ဆင်ခြင်ဖတ်ပါ။
656K 23.6K 200
[FIXED/FAN TRANSLATION] A student who was preparing for the Civil Service examination for 4th year suddenly found himself in an unfamiliar body 3 yea...