TAFARU TA K'ARE......Anyiwa m...

By 68Billygaladanchi

172K 15.1K 1K

"Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunani... More

page 1
page 2
page 3
page 4
page 5
page 6
page 7
page 8
page 9
page 10
page 11
page 12
page 14
page 15
page 16
page 17
page 18
page 19
page 20
page 21
page 22
page 23
page 24
page 25
page 26
27
page 28
page 29
page 30
page 31
page 32
page 33
page 34
35
page 36
page 37
38
39
page 40
page 41
page 42
43
page 44
page 45
page 46
page 47
page 48
49
page 50
page 51
52

page 13

2.7K 267 7
By 68Billygaladanchi

*🙆🏻🙅🏻TAFARU TA K'ARE🙆🏻‍♂🙅🏻‍♂.......Anyiwa me dami d'aya sata*

*Billy Galadanchi*

*Haske writer's Association*

*Sadaukarwa ga Ameena jibril muh'd (Slimxy)*

*Barka da sallah*

                       13
Juyawa yae da sauri batare daya tsaya baiwa message d'in wani muhimmanci ba,  idan yace ya tsaya tunani yanzu abubuwa da yawa kwab'e masa zasuyi....Asibitin dasu Small meenal suke aka zarce, kai tsaye suka bata taimakon gaggawa, Talented ta rud'e se kiransa a waya takeyi, idan ya nemi sanin infor na inda tasan tarihin meze faru a asibitin me zata gaya masa? Ga alama yau ko kadan be yadda da zancen taba, idan hakane akwai damuwa sosai dan TAKAWA babu abinda baze iyaba idan ka tab'a shi, ko banza yaya suka iya da soja!!!!..

    Jini ake buk'ata bashida alak'a da kowa na gidansu, ta zubar da jini sosai, bemasan tukunna meze fad'awa iyayen taba, cikin nauyin jiki ya had'e kan Excort nashi da fadawansa suka dunguma gidan daya ajiye yarinyar rannan.....

   Sosai akai musu da tarba taban mamaki, tabbas Abba yasan wannan fuskar a duk inda ya santa sedai ya manta ko inane....karamci dai ya karramasu dukda akan hanyar tafiyar sa yake zuwa sokoto wani aiki, kuma flight zebi amma ya gagara sanar musu, shi kuma TAKAWA se wani shan k'amshi yakeyi, parlor yayi tsit sedaga bisani yai gyaran muryarsa yace

"Amm sedai hakuri, kasan mutane mazaka rasa mahassada ba, damasu so suga bayanka, yarinyar nan gidanne taje gidana ta duba yaronta Hidar, so bayan nafita sekuma wasu b'arayi sukaje gidan da zummar hallaka yarona, to dabasu sameshiba ban saniba ko gaddama ta musu, se suka yanketa a hannu yankan kuma yayi muni gaskiya, ta zubar dajini me d'inbin yawa, yanzu haka jini ake buk'ata, tanacen asibiti, shine naga dacewat zuwa in sanar daku dan yin shirun kuma ba alkhairi bane ba" zabura dad yae

"Wai wace yarinyar nan gidanne takeda wani yaro? Yallab'ai ni 'yata ai mijinta daya rasu basuda yaro a tsakanin su, kuma bata taba haihuwa ba, kodai kuskuren gidan kukayi?" Kishin gid'a yae...TAKAWA akwai iko, mulki da jin sarauta, yana san sarauta yana muradin yaga zama sarkin a masarautar hankaka ya mulki birnin su....

"Sunan ta Ameena Meenal, nasanta bance ta haihuba, yaron wurina nake magana, kuyi hakuri kuzo muje ku ganta, tana buk'atar ku a wurin" Zuface ta soma tsatsafowa dad ya mik'e ya juya ciki, mahaifiyarta ya sanarwa suka d'unguma asibitin cikin tashin hankali mara misaltuwa!!!.

***********
    Bacci takeyi sabida allurar baccin da aka bata, jikinta duk a mace kana kallonta kasan har a cikin baccin azaba takesha sosai!!, dad hannunta ya rik'o

"Lelena kuma abinda kika janyowa kanki kenan, bakisan mutane ba kin zure musu? Bakida wasu dangine a rayuwa dazaki kafe akan wancen? Ina ke ina Ahalin gidan sarauta? Inake ina huld'a da Soja!  Yana maganar tamkar tana jiyo sa, duk a rud'e yake....mom dai se kuka takeyi, jinin dad aka gwada yanayi aka deba aka jona mata.

**************
   Talented mesa kike so ki mayar dani yaro k'aramine wai? Ina kika san da zancen zuwa kisan meenal?" Sadda kanta tae a k'asa cikeda fad'uwar gaba

"Ranka ya dad'e ka fahimceni, ni nagani ne a message d'in yarinyar tawa wani lamba, akan zataje gun meenal, idan kafita zata sanar musu ka fita se suzo, kaga message d'innan" ta mik'a masa wasu takardu datayi printing ya duba sosai haka d'inne kuwa, murmushi yae da gefen baki

"Yaya akayi kuma kikasan sun juya zuwa gun HIDAR" ai ban saniba, ina kaine ka kira a waya kake sanar dani akan hakan, kuma kace ka barta agidan, hasashene kurun yarinyar tanada hurd'a da mutanen damuke zargi na kusa ma, dole ne mu yakice ta cikin sauri, kurun a rabata dasu HIDAR ace karta kuma zuwa inda suke bashi kenan ba?" Gyaran zaman hularsa yae, yaune rana ta farko da talented ta gaya masa maganar dayaji be yadda da itaba, bawai zarginta yake ba amma yaya zata d'aura laifi kacokam akan yarinyar, Hidar ya sanr masa mom ce ta b'oyesa, tace masu kashe mutane a film ne sukazo karya fito, idan hakane kenan taimako tae. Barin gidan talented yae zuwa gidansa kai tsaye.

***********
       Yusuf tunda yazo asibitin yake kukan munafurci, wai shi adole matarsa, mahaifin sama ya tausaya masa yagano yaron yanason yarinyar, itama sanda ta farfad'o duk setaji ya k'ara matsayi a gunta ya kasa ya tsare baya bari kowa ya mata komai seshi, sekuwa idan ban d'aki zataje, fuskarta yanzu kam yake gasa mata da k'yalle kasancewar daga jiya zuwa yau fuskar nan ta kumbura sumtum, sekace ba magani take shaba, idanta d'aya ya k'ank'ance sosai ya kumbura ata sama 

"Sannu Swt hrt, yaya kikeji idan matsa miki da zafi sosai ne?" Murmushi tae cikin jin azaba, dan se yanzu hannunta ke mata zogi shima ya kumbura

"Naji sauk'i fa yaa yusuf, sedai hannuna dakemun zogi, ga k'afana kuma da aka takarmun, itama tanamun zafi sosai, ka gasamun k'afar ma" murmushin sa ya fad'ad'a kaman gaske nankuwa ji yake tamkar ya shak'eta ta shek'a lahira, k'afar ya gasa mata sosai, sannan yaci gaba da daddana mata towel fari qal a fuskar ta......TAKAWA ne yashi d'akin da sallamar sa, shida wasu securite's da fadawan sa kusan su biyar, yana sanya da kayan soja harda uwar bindigar sa, kai tsaye kusa da gadon  yaje beko kalli yusuf ba, gaisuwar sa yake jira shi kuwa yusuf ya wani sha mur, wani bafadene ya daka masa tsawa

"Kai d'an talakawa, bazaka gayard Takawa bane? Ko baka ganshi bane ba" kallonsa yusuf yae sannan ya mik'e tsaye ya baiwa TAkawa hannunsa su gaisa, kallo takawa yabi hannunsa dashi kana ya k'ura masa manya manyan idanuwan sa, security d'ayane daga cikin su ya dakar masa k'afa da takalminsa ta wurin kneels nashi lokaci d'aya segashi a k'asa...meenal ce ta soma yunk'irin tashi, da sauri Takawa ya rik'ota ta tashi zaune da kyau, murmushi ya sakar mata wanda yauce rana ta farko dataga irin wannan murmushin a fuskar sa, bakinta na rawa tace

"Kuyi hak'uri yaya nane, besan kaba shiyasa" tsaki yusuf yaja ya mik'e tsaye

"Nasan shi gaisuwar ce be isa in duk'a in gayar dashi ba wlhy, nabashi hannu ya tsaya yana yanga, banda yake jahili musulunci akewa yanga, ko a kanshi aka soma mulki ne? Bazan gayar dashi d'inba, kuma mutum ya sani wannan matatace nanda 6 month za'a d'aura mana aure da ita, kar in k'ara ganin hannunka ajikinta, bagidaje kawai" hannunta d'aya ta saka ta rufe bakinta

"Haba mana yaa yusuf, meyakai cen kuma? Dan Allah ka bashi hak'uri" harara ya wurga mata

"Kinga Swt hrt manta da wannan d'an jinkan, ki kwanta abunki, ke mamata tace kuma kar wanda ya k'ara zuwa gunki bamason ziyarar, ina agidansa akaso a hallakamun ke?" Wani irin b'acin raine ya ziyarci zuciyar TAKAWA daya jima be shiga irin saba, wannan banzar yarinyar ma dayake zargi da neman hallaka masa Salman sa, bari ya gani idan wannan ze iya jayayya dashi, bari yagani idan ya k'wace matar waye ubansa daze iya k'arbarta a hannunsa....takowa yae a hankali har zuwa inda yusuf d'in yake ya zamana suna jiyo saukar numfashi da bugawar zuciyar juna, seda ya murmusa da kumatunsa d'aya kacal sannan ya furta

"Zan iya kasheka da wannan bindigar yanzu atake anan babu me tambayata dalilin hakan, inada matsayi a gwamnati dazan iya aikata hakan babu me tambayana dalili, kai talaka nane inada ikon dazan kasheka kisa irin na gilla babu me tambayar ba'asin hakan, zan iya wulaqanta rayuwar ka fiyeda tunanin me hankali amma ko d'aya bazan maka ba, sabida nasan hakk'in musulunci akaina......Abu d'aya zan sanar maka shine matar taka dakake tak'ama da ita kake ik'irar'in zaka aura nanda wata shida *NI TAKAWA NA K'WACE!!* na k'wace maka ita ni nan nine zan aureta nan da kwanaki goma sha hud'u masu zuwa, idan akwai wanda kake dashi dayakeji ya isa yazo ya k'arb'ar maka matar kaji" Wani bazawarin dariya  Yusuf yae

"Idan kana tak'a da mulki ne akwai fa wanda yafika malam, ni banga wani Mulki ba anan ma, kisa kuma wlhy nafi k'arfin ka kasheni, Meenal kuma idan kaga ban auretaba toko tabbas mutuwa nai idan kai nanda 2 weeks zaka aureta toni nanda 1 week tana kwance anan ma na isa ince a d'aura mana aure a d'aura din kuma!!!! Kaje cen ka mulki  wa 'yanda kake mulki Amma ni Yusuf Muhammad nafi k'arfin wawa irinka ya mulken!" Runtse idansa yae cikin k'unan rai shine wawa? Shi wannan man d'in ze kalla yacewa wawa talaka irin shi? Fadawa ne da excort sukai kan yusuf atake TAKAWA ya daka musu tsawa

"Ku rabu dashi, ku barshi bana dukan irin wa 'yannan da bulala! Ku barni dashi a sannu zan masa dukan zuciya!!. Dariya yusuf yae....yayinda Meenal ta saka wani razanannen kuka

"Nashiga uku yaa muhammad, katafi a barni a wannan duniyar me cikeda rayuwa mara dad'i, dabaka mutu ba da yanzu inacen gidana acikin rufin asiri!!! Yanzu gashi rayuwata daga wannan se wancen, ka gafarceni akan abinda na maka!! Ta k'ara fashewa da wani matsanancin kuka..... Kallonta TAKAWA keyi yarasa mema yakeji gameda yarinyar masifar haushi take bashi nak'in k'arawa...duk tazo ta k'ara dagula masa lissafi, aurar ta zeyi ya kasheta da bak'in ciki, tunda yake ta d'auki ta k'ulla alak'a da mak'iyansa tanada k'ananun shekarunta tana cikin daular duniya amma ta zab'i ta hallaka rayuwarta, bega talauci  agidansu ba, rashin godiyar Allah ne kawai, shi har yanzu kansa a murd'e yake gameda yarinyar duk yanda yaso yayi tunanin wani abu game da ita seya kasa tunanin k'walwarsa seta tsaya cak!!!!!  Abubuwan dake aikawa kansa  sak'onnin fahinta acikkn k'walwarsa sun tsaya cak!!! Baya gane komai se zafin zuciyarsa, yarantse da Allah seyaga bayan mutanen dake shirin hallakar masa da family d'insa!!!

Juyawa kurun yae yabar cikin d'akin muk'arabansa suka hau ban baki, duk wanda ya ganshi seya duk'a ya gayar dashi ko kallon mutane bayayi ran maza ya b'aci...

    Kuka kurin Meenal keyi yayinda yusuf be dena masifa ba, ta d'akko ruwan dafa kanta ita kam, meya had'ata da wannan mutuminne? Ga yaa yusuf kuma yana neman d'akko wutar dabze iya kashewa ba, dan kuwa wlhy har gari seta bari akan wannan takawan, bata sansa takuma tsanesa, kurin dai ita tana son yaranta ne Allah ne ya had'asu amma batasan mahaifinsu da shegen jinkai yayiwa yawa.

********** wayanta dayaje mata dashi ya zaro a aljihunsa bayan daya zauna a mota, kai tsaye ciki yashiga ya soma lalubar contact dinta.... Babu wani me alaqa da gidan sarauta da  takeda contact dashi, wataqil kuma akwai b'oyayyen layin datake using tunda wayoyi ukune a hannunta, idanda tanada gaskiya meyakai  k'ank'anuwar yarinya rik'e wayoyi har uku? Waishin mema yakashe mijinta ne? Cikeda izzah ya furta

"Me Tafiya muje Masarauta" d'an waigowa yae

"Ranka ya dad'e Hidar fa dakuma Meenal, yaya zamu bar su su kad'ai anan, bafa me kulawa dasu"

"Akwai tsaro sosai a wurinsu, Abu hurairah yana gunsu da rundunar sojoji mota uku, acen zamu kwana ma" bece komai ba ya kame bakinsa haka suka bar garin abuja zuwa Masarautar ta Hankaka.

Mom Nu'aiym

Continue Reading

You'll Also Like

221K 4.9K 71
imagines as taylor swift as your mom and travis kelce as your dad
63.8K 1.1K 96
Continuation of Modesto story who happens to intercourse with friends,mature,classmates,strangers and even family...
5.3M 46.3K 57
Welcome to The Wattpad HQ Community Happenings story! We are so glad you're part of our global community. This is the place for readers and writers...
339K 9.3K 70
Everybody knows the Dutton Family but none of them have made a name for themselves quite like the youngest, Mae Evelyn Dutton. She's a force to be re...