MAKAHON SO _Blinded Love_

By Shuwerh_Beelkeey22

104K 5.2K 282

It's all about love and sacrifice More

Episode 1
Episode 2
Episode 3
Episode 4
Episode 5
Episode 6
Episode 7
Episode 8
Episode 9
Episode 10
Episode 11
Episode 12
Episode 13
Episode 14
Episode 15
Episode 16
Episode 17
Episode 18
Episode 19
Episode 20
Episode 21
Episode 22
Episode 23
Episode 24
Episode 25
Episode 26
Episode 27
Episode 28
Episode 29
Episode 30
Episode 31
Episode 32
Episode 33
Episode 34
Episode 35
Episode 36
Episode 37
Episode 38
Episode 40
Episode 41
Episode 42
Episode 43
Episode 44
Episode 45
FINAL EPISODE

Episode 39

1.6K 103 8
By Shuwerh_Beelkeey22

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

        *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

Episode 39
24_1_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

K'arfe tara ya shirya da niyyan zuwa d'akin ta, harya rik'e handle ya tsaya ya sake ajiyan zuciya saboda wani idea daya zo masa nan take, tabbas yasan this is the best way ya kamata yabi ya saita ta.
      Koma wa yai ya wuce part d'in Zee abin sa, tana zaune kan kujera da pizza hannun ta tana ci ya shigo, lumshe kyawawan idanun ta tai ta ajiye pizza'n kan plate ta tako ahankali tazo ta shige jikin sa, hugging ta yai back shima yana me sake kyakkyawan ajiyan zuciya, sunfi two minutes ahaka kafin ya zame ta ahankali ya rik'o hannun ta suka k'arasa ciki ya zauna kan kujera ya zaunan da ita kan cinyan sa.
Killer smile ya sake with a husky like-voice nasa yace ”Mi Amour nifa na kasa gane wannan kyan da kike k'arawa me sirrin?”
     Murmushi tai tace ”kai Nurul Qalb!”
Dariya sukai both jin yadda tai maganan, ahankali yasa hannun sa maran ta cike da neman tsokana yace ”Ya Baby na”.
Turo baki tai a shagwab'e tace ”nifa Nurul Qalb bani da komai”.
     ”To naji! Buh me had'in ki da pizza keda baci kike ba?”
”Hafsa ta koyan ci”.
     ”Hafsa ko Unborn?”
K'ok'arin mik'ewa ta soma ya matse ta k'ank'am jikin sa ”Ana asif Ya Farhati”.
    ”You know this isn't fair cause ni ba larabci nike ji ba”.
Murmusawa yai yace ”I mean am sorry my life”.
   Tsaban blushing cheeks nata har wani ja suka koma ”I Love you Nurul Qalb”
”I Love you more Ummun Unborn!" Ya k'arasa yana mata rising eyebrow.
Dariya tai ta tsare sa da ido, kallon ta shima ya soma wane zai had'iye ta dan ya fuskan ta abinda take so cause tunda ya lura tana da ciki ta maida abin wane ibada, matso da fuskan sa yai zuwa nata ya fito mata da tongue nasa, without any hesitation ta chafke ta soma tsotsa wane Sweet, tsaban yadda takejin dad'in hakan har wani lumshe idanu take yi, abinka da mai jiran k'iris take ya soma wasa da du wani sassa na jikin ta.
    Hot romance mai firgita ta ya soma mata nan take su duka suka fice hayyacin su, d'aukan ta yai chak in a bride like-style ya wuce d'akin ta daga nan kuma na basu guri.
Safwah na zaune tana kuka abin duniya ya ishe ta, a d'an zaman da sukayi da Ya Suwayd bata tab'a tunanin wannan son da yake nuna mata zai tafi ba, ga wani mugun fad'uwa da gaban ta keyi dole yau zata je ta basa hak'uri su dawo happiest perfect couples.
     Fuskan ta data mugun kumbura ta d'aurayo ta fito ta zura hijab ta wuce part d'in sa, ta dad'e acan tana zaman jiran sa bai zo ba dan haka ta mik'e ta koma babban falour, tun tara da rabi take zaman jiran sa har sha d'aya da kwata, hak'ura tai zata mik'e tana hawaye ta jiyo alaman bud'uwan part d'in Zee, k'ofan ta tsare da ido gaban ta na tsanan ta fad'uwa har suka fito.
Daga yanayin fuskokin su ta gane suna cikin farin ciki, kwanciyar hankali da annashuwa, kuka ne ya taho mata tai k'ok'arin saita kanta, Suwayd naganin ta yaji du ba dad'i amma ya moze.
     Da hannun sa ne kawai rik'e dana Zee amma dan ya sake b'ata mata rai saiya sak'alo kwankwason ta, runtse ido Safwah tai da k'arfi zuciyan ta wane zata tarwatse saboda bala'in kishi, ganin suna k'ok'arin wucewan su part d'in sa not minding halin da take ciki ta mik'e da sauri tai blocking su, had'e fuska yai yawa pregnant sky a hasale yace ”bamu hanya mu wuce!”
Hawayen data ke k'ok'arin dannewa ne suka zubo mata in crack voice tace ”Amirul Qalb!..” kasa ma magana tai saboda yadda kuka yaci k'arfin ta.
Cika Zee yai ya tako gaban ta wane zaiyi abin kirki tana ganin haka ta fad'a jikin ta sake kuka me ban tausayi, a tare both suka sake ajiyan zuciya dan yadda sukai bala'in missing juna, fatan su har wani k'aik'ayin son kasancewa da juna take amma yai saurin janye ta daga jikin sa ya ture gefe, rik'o hannun Zee yai ya juya ya kalla Safwah'n in i don't care manner yace ”i think tunda baki da abin fad'a sai ki bamu hanya” daga haka sukai shigewan su.
    Zamewa tai gurin tana kuka wane zata cire ranta, nan take taji wani irin zafi da ciwon k'irji, dafe k'irjin nata tai tana sauke numfashi dakyar, ta dad'e a wannan halin kafin ta iya tattara kanta ta koma part d'in ta.
Koda ta koma kukan ta cigaba harya saukar mata da mugun zazzab'i da ciwon kai, ga bacci da takeji amma barata iyaba ita tama manta when last rabon ta da bacci, tana cikin wannan halin Safwan ya k'ira ta sanda tai dagaske ta iya saita kanta dan ta gaji da kai masa k'orafi tasan hakan ba k'aramin damun sa yake ba, duk yadda taso daurewa ta kasa dole ta fashe da kuka, cike da tausayin ta ya samu ya rarrashe ta saida ta nutsu ya kashe wayan.
    Yana kashewa ya share hawayen da suka zubo masa ya nemo number'n Suwayd ya rubuta massage ya tura masa.
The following day, Safwah na cikin wannan halin ciwon Suwayd ya shigo, farin ciki ne ya kamata dan ita ta d'au rarrashin ta yazo yi ya bata hak'uri, lokaci d'aya kuma ta nema du wannan farin cikin ta rasa jin abinda yake fad'a.
    ”ki tashi Kije ki had'amana breakfast in kinga dama!”
Mik'ewa tai tana tangad'i wane wacce tai maye ta wuce, tana shiga kitchen ta zauna taci kuka ta gode Allah then ta mik'e ta soma had'a musu though ko fuskan tan me take batayi, shirmen ta kawai ta shirya taje ta jera musu a dinning, k'arasowa tai inda suke ta sunkuyar dakai k'asa dan barata jure ganin Zee kan cinyan sa ba murya na rawa tace ”nagama” daga ta juya zata tafi ya dakatar da ita ta hanyan daka mata tsawa.
   Chak ta tsaya jikin ta na mugun rawa, wucewa sukai tabi su a baya tai serving su sannan ta ruga part d'in ta da gudu tana kuka.
K'amshin abincin na bugan hancin Zee tai saurin turewa jin zuciyan ta ya soma tashi, wane zaiyi kuka yace ”Mi Amour what is it?”
    ”Nurul Qalb bazan iyaci ba noodles nake so!”
”Ohk Farhati ina zuwa”.
    Part d'in Safwah'n ya shiga ya tarar da ita kwance helpless jikin ta sai rawa yake, mugun son da yake mata yasa yaji he can't go on with the plan amma wani sashi na zuciyan sa yai saurin dakatar dashi.
”Ki tashi ki had'a ma Mi Amour noodles and better make it pass”.
    ”Habibi....” bai saurari mai zata ce ba ya fice.
Bata da option dole ta daure taje ta dafa mata cike da bala'in takaicin wai yau itane tama kishiya girki, kuka kuwa tun tanayi da hawaye harta koma na zuci.
    Lokacin data kai taci fad'a saboda chips d'in datai d'azun ta cika gishiri ga kwan ta manta bata sa albasa k'arni bai barsa ba, cike da masifa ya kalle ta yace ”Kuma wallahi kindai ji na rantse baza ayi asaran sa ba sai kin cinye”.
Ba kalan hak'urin da bata basa ba amma haka yasa ta dole saida taci, tana ci tana hawaye amman bai kyale ta ba sanda yaga empty plate.
     Tana koma wa part d'inta ta dinga amai gwanin ban tausayi, sanda taji wane zata amayar da 'yan hanjinta ta hak'ura ta fito daga toilet d'in a galabaice, ji take wane ta had'a kayan ta tabar gidan amma tuno last warning na Abuh yasa ta kwanta tana jin haushin kanta.
Haka ta kasance cikin wahala tsawon sati ga iskancin Zee daya fara isan ta, kullum bata da hutu sai yi mata girki and sometimes sai tayi sau uku tace bai mata ba kuma dole Suwayd yasata ta sake ko tana so ko bata so.
     Ranan da Sayyid yazo yaga halin da take ciki ga raman da tai sosai ta bashi tausayi, kukan da ya dad'e baiyi ba sanda yai a ranan he just can't believe adorable kitten d'in sa ce ta dawo haka saboda wahala, Sayyada taga tashin hankali dan mugun birkice mata yai.

_2:30 am_
Safwah kwance sai juye-juye take gaba d'aya ta rasa abinda ke mata dad'i, mik'ewa tai ta wuce toilet ta d'auro alwala ta dawo ta tada Sallah, raka goma tai ta idar ta zauna yin addu'a amma sam ta kasa sai kuka.
    Tana a wannan halin ta jiyo ringing d'in wayan ta, jawo wayan tai tayi answering jiki a sanyaye ”Twiny me kike bakiyi bacci ba?”
”Bakomai” ta answer ahankali.
   ”Forgive me” ta jiyo ya fad'a sincerely.
”Twiny what's wrong?”
   ”Motsoraciya ba komai fa”.
”No please ka fad'amin!”.
    ”Allah ya baki Safwan da Safwah!”
”Twiny” tai ex claiming da k'arfi dan sai takeji wane wani abin ne zai faru.
”Oh Twiny fasamin kunne zakiyi ne?”
      ”Ina Kadsah?”
”Gata! Na bata ne?”
”Eh bata”.
     ”Ungo Baby” ya fad'a yana mik'a mata wayan.
”Halo Kadsah are you there?”
       ”Yes what is it?”
”What is wrong with him?”
     ”Bakomai fa Karki damu” ta fad'a tana k'ok'arin b'oye nata damuwan, sun dad'e suna magana kafin Safwan ya karb'a wayan.
Shima waya sukayi sosai yana mata nasiha kan du runtsi ta daure ta cigaba da yiwa mijin ta biyayya, bayan nan kuma ya soma yi mata wasu magan ganun wane wasiyya sannan sukai sallama, tunda sukai sallama jikin ta yai wani mugun sanyi.
  Ahankali ya zame Kadsah daga jikin sa ya d'auko diary d'in sa yai rubutu sosai aciki, bud'e hannun ta yai ya d'aura akai yace ”ki bama Twiny”.
Ganin zata soma damun sa da tambayoyin nata ya jata bed suka lula duniyan ma'aurata, bayan sun nutsu da kansa ya d'auke ta ya wuce toilet ya mata wanka suka fito which tsawon wata ukun da sukai bai tab'a mata hakan ba, dalilin da yasa damuwan ta ya k'aru kenan, wane 'yar Baby ya shirya ta ya kwantar ya lallab'a ta ya fice, harya kai tsakan falour ya dawo ya sake kallon ta tsawon minti biyar ya juya jiki a sanyaye ya fice.
    Jin ringing d'in wayan sa yai saurin d'agawa banji mai akace a d'aya b'angaren ba sai shi daya ce ”Am on my way”.
Motan sa ya shiga yana mai sake kallon k'ofan part d'in su yai reverse ya bama motan wuta, yana isa main gate na barrack nasun ya samu aka bud'e masa batare da b'ata lokaci ba, wayan sa ya d'ago yai viewing address d'in ya soma bi, sam bai lura da yadda yake barin gari ba saboda yadda hankalin sa yai kan yaje ya ceto yarinyan General d'in su.
    Yana isa wurin wani bak'in jeji wata yarinya ta fito da gudu kanta a barbaje, kallo d'aya zaka mata kasan tana cikin tashin hankali, da sauri ya taka mota dan saura k'iris ya bige ta.
Addu'a yai ya fito da sauri, tana ganin haka tazo ta fad'a jikin sa tana kuka abin tausayi ”Captain mu gudu! Basu da imani rayuwan ka suke so”.
      ”Su waye?” ya tambaye ta a nitse yana zame ta daga jikin sa.
Kafin tayi magana yaji saukan k'arfe a kansa, k'ara ta kwala cike da tashin hankali ta fad'a kansa.
     ”Captain ka tashi, dan Allah ka tashi mu tafi”.
Koji Safwan bayayi saboda yanda kansa yake juyawa, fuzgo ta wani yai tana ihu sosai ya cillawa Ogan su, jin yadda take ihu tana kiran sunan sa ya mik'e dakyar kansa na zuban jini yace ”let go of her”.
     Had'ad'd'en punch da Chuke ya sake masa yasa sa saurin dafe cikin sa, damk'an gashin Safwan d'in yai ba tausayi ba imani da gurb'atacciyar hausan sa da bai fita yace ”itace rayuwa ta meyasa bata so na se kai? Meyasa kullum Safwan come first before Chuke?Why always you Safwan? Why?” ya k'arasa yana bashi wasu had'ad'd'un double punches d'in.
Cillawa yaran sa Safwan yai fa fuzgo ta da mugun k'arfi, kuka ta shiga yi sosai tana faman ihu amma ina haka nan Chuke ya far mata, sanda ya mata kaca-kaca ya kyale ta then yaran sa ma su biyar d'aya bayan d'aya saboda tsabar rashin imani dan uku acikin su musulmai ne.
     Runtse ido Safwan yai cike da tashin hankali da tausayin ta suka rufe shi da duka, sanda sukai masa dukan mutuwa Chuke ya zaro wak'a ya soka masa.
Daidai lokacin Safwah ta dafe gefen cikin ta, zare wuk'an yai ya farka masa ciki nan take kayan cikin sa suka yo waje gwanin tausayi.
       Dariya Chuke yai cike da murna yace ”nagama dashi saura blue eyes d'in bazan bar masa su ba zan cire naje asaka min nasan saboda su 'yan matan barrack ke falling masa”.
Hailing sa yaran sa sukai tayi ya kwak'ule idanun Safwan, ganin gari ya soma haske za'a iya zuwa a kama su suka kwashe kayan ta addancin su suka gudu.
      Kadsah gaba d'aya ta kasa nutsuwa dan tun lokacin da aka masa kiran farko gaban ta ya soma fad'uwa, trying numbers d'in sa ta cigaba dayi cike da tashin hankali har akai k'iran sallah.
Mik'ewa tai ta wuce toilet ta d'aura alwala ta dawo ta tada sallah though yi kawai take, koda ta idar addu'an ma ta kasa ta mik'e ta cigaba da trying numbers d'in.
       Jin knock yasa ta zuwa ta bud'e, cike da girmamawa suka gaisa yake tambayan ta ina Captain, nan ta zayyane masa du abinda ya faru tun k'iran da aka masa cike da tashin hankali General Amin ya juya batare da yace komai ba, mota hud'u suka d'iba suka wuce neman sa.
Sanda suka kusan barin gari suka hango motan sa, da sauri sukai parking motocin su suka fiffito, runtse ido General Amin yai lokacin dayai arba da great Captain nasa da tilon 'yar sa a wannan hali da suri wani soldier yaja zanin yarinyar ya rufe ta, kuka sosai General Amin ya zauna yi dan baisan ta ina zai soma fad'a ma aminin sa mutuwan d'an k'anin sa ba, gaba d'aya ma men's d'in da aka zo dasu kuka suke dan Safwan mutum ne ya iya zama da kowa lafiya, ba ruwan sa ga tausayi dajin k'ai ya yarda shi ya rasa kowa ya samu.
    Ganin kuka bazai amfane su ba aka d'auka gawan Safwan aka sa a mota, sai sumammiyar jikin Umaima suka wuce.
Flight akai booking aka tura d'aya daga cikin yaran ya k'ira Kadsah suka wuce Kano, sam ta kasa nutsuwa dan basu ce da ita komai ba, sake damk'e diary'n daya bata tayi hawaye masu zafi suka zubo mata.
Tunda suka sauka airport hankalin ta ya sake mugun tashi ganin yadda sojoji suka cika, wani mota aka sata then motan dake bayan nasu akasa gawan Leading to gida.
     Already General ya shaidawa Abbah halin da ake ciki shi kuma ya k'ira both yaran yace suzo gida.
Safwah na zaune ko motsi ta kasa Suwayd ya shigo, idanun sa sunyi wani irin mugun ja cause shi Abbah ya fad'a masa, mik'ar da ita yai ya d'auko hijab ya zura mata kawai yaja hannun ta suka fice, batace komai ba ta bisa wane mutum mutimi, already dama Zee na mota dan haka ya shigan da Safwah gaban motan sa yaja motan da mugun speed suka tafi.
      Tunda Safwah taga yanda titin gidan nasu ya cika ga uban motocin sojoji gaban ta yai mugun fad'uwa take idanun ta suka kad'a sukai jajir, jikin ta ya soma mugun kakkarwa rik'o hannun ta Suwayd yai cikin nasa cike da tsoron halin da zata kasance inta ji meke faruwa, parking yai suka fito ya rik'e hannun ta still Zee na biye dasu suka shiga gidan.
”Allah sarki ga 'yar uwar haihuwar sa nan da yake tsananin so da k'auna” cewan wasu sojoji guda biyu.
      D'ago da jajayen idanun ta tai tana kallon su Suwayd yaja ta zuwa ciki, suna wuce parking lot sun shigo d'ayan gate d'in daya raba parts d'in gidan ta hango mutum kwance kan makara, likafanin du a b'ace da jini jikin tane ya tsanan ta rawa ta fizge hannun ta daga na Suwayd ta k'arasa da sauri, durk'ushewa tai takai hannu a tsorace ta yaye fuskan, ”No” tai ex claiming da k'arfi.........

😭😭    

Follow
Vote and
Comment on Wattpad
@Shuwerh Beelkeey22

MAKAHON SO ~Blinded Love~

*'Yar Gatan Miss_B_Hal Ce*💞

Continue Reading

You'll Also Like

3.5M 285K 96
RANKED #1 CUTE #1 COMEDY-ROMANCE #2 YOUNG ADULT #2 BOLLYWOOD #2 LOVE AT FIRST SIGHT #3 PASSION #7 COMEDY-DRAMA #9 LOVE P.S - Do let me know if you...
1.4M 123K 44
✫ 𝐁𝐨𝐨𝐤 𝐎𝐧𝐞 𝐈𝐧 𝐑𝐚𝐭𝐡𝐨𝐫𝐞 𝐆𝐞𝐧'𝐬 𝐋𝐨𝐯𝐞 𝐒𝐚𝐠𝐚 𝐒𝐞𝐫𝐢𝐞𝐬 ⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎ She is shy He is outspoken She is clumsy He is graceful...
1.4M 34K 46
When young Diovanna is framed for something she didn't do and is sent off to a "boarding school" she feels abandoned and betrayed. But one thing was...
458K 1.3K 11
Fun wlw sex. Different kinks and stuff, all about trying things. May even include potential plot lines and will definitely include some form after ca...