🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀

By xinnee_smart1

49.3K 2.6K 41

Dan Allah kuyi mun rai garku lalatamun Rayuwa...... More

🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part.. 1
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 5
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 2
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 3
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 4
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 6
🥀🌺🥀FAHIMTA 🥀🌺🥀Part 7
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺Part8
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part9
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 10
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part11
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 12
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 13
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 14
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 15
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 16
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 17
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 18
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 19
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 20
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 22
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 23
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 24
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 25
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 26

🥀🌺🥀FAHIMTA 🥀🌺🥀Part 21

1.6K 93 7
By xinnee_smart1

🥀🌺🥀 *FAHIMTA..* 🥀🌺🥀

_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life....._

   *XINNEE SMART*

  ~My surayyahms said that London is easy to go, London~ ~most go, so who is ready~ 😹

*Page... 21* Ma"aruf, sai faman rarrashin babyn sa yake itakuwa sai dad'a narkewa take, yayinda shikam duk motsin datayi a jikinsa dad'a rud'asa take, a haka har akai kiran sallah lokacin har taware suna firansu shike da nishadi, tashi sukayi domin yin sallah,

  

    Rukayya tarasa yazatayi da ranta, tsabar kwancewar da kanta yayi tama manta da bokanta, wayarta tajanyo, number mahaifiyarta, takira ringing d'aya biyu, tad'auka, aikuwa Rukayya, tamkar jira take tafashe da kuka, wayoooo Allah na Aunty Ma"aruf yacuceni, yayimun kishiya kishiyar ma dawata yar yarinya 'kazama, wlh Aunty kikan mutuwa zanyi amma bazan mutu ba Sai na kashesu gaba d'aya..... ganin datayi Rukayya sai sakin layi take tana zuba zance yasa tadakatar da ita... Ke saurara,....

    Ki kwantar da hankalinki.... haba Aunty wani irin inkwantar da hankali na? Nida nakiraki kisama mun mafita saikuma kice wani inkwantar da hankali na? Mtsss Aunty tayi tsaki, tace to tunda bazaki kwantar da hankalinki ba jeki kiyi yadda kikeso shasha sha kawai, inyaso kema sai ki samu sakamako irin na Maryam tunda dai bakida hankali, wlh garki sake kusamun hawan jini ina Zaman zamana, ga Maryam gida, ga hannatu can 'kasar turawa, tana faman lalacewa, Lawal ya'ki karatu sai shaye shaye yakeyi, shi uban ku ba ruwansa harkar siyasar sa kawai yasa a gaba to yakukeso inyi da Raina? Wlh kirufawa kanki asiri Rukayya, kizauna d'akin mijinki kinji nagaya miki tom....dan nagaji da matsalolinku, ahto, tana kaiwa nan takatse wayar, wani sabon kuka Rukayya, tasaka, tanajin kanta kamar tayi hauka, haka ta kasance cikin sa'ke sa'ken yadda zata samu cikar burinta akan zainab, ta yadda zata tarabata da Ma"aruf, dan Ma"aruf natane ita d'aya, bada wata banzar yarinya ba,.....

 
     Wanka zainab tafito lokacin 9:21pm lotion d'in ta mai dad'in kamshi tashafe jikin ta dashi, takawo humrar ta mai kamshi tashafa,  tana gawa tad'auko rigar baccinta siririya tasaka, takame gashinta, tasake zubawa Jikinta turare mai dad'in kamshi, bedroom slippers d'in ta tasaka, kai tsaye bedroom d'in sa tanufa, tana zuwa tasamu fitowarsa daga wanka kenan, murmushi tasake masa, shima yamaida mata, cike da soyayya,

Nuni yaimata data 'karaso, bataje gunsa ba kamar yadda yanuna mata saita nufi gun dressing mirror d'insa tad'auko masa man shafawarsa, cikin salon tafiyar Jan hankali, ta'karasa gare shi, with out saying a word, tajanye towel d'in jikinsa, tahau shafa masa man in a romantic way, shafa masa take but is like tana lailayasa, dan haka he is about lose of his control, dan har yafara sauke numfashi wanda take itama yarud'ata, dan haka taje hannunta daga jikinsa, 'ko'karin tashi takeyi, yajanyota tafad'a jikinsa, nifa mai kawai nazo shafa maka kuma nashafa ma, tafad'a cike da shagwa'ba, shikam sake narkasa tayi,

   To ai nima bawani abu nace ba, cewa nayi kawai ki'karasa ladanki, kishafa a nan, yanuna mata jikinsa, ido tadan zaro had'i da girgiza kanta, umum nidai saidai kashafa, ni ban iyaba, hannunta yakamo ya d'aura kan jikinsa, yasani once zata ji hannunta a gun tofa shikenan ita ta tafi, aikuwa,

     Take tahau wasa da gun, duk sun fice hayyacinsu, dan haka ba jira suka lula, duniyar maji dad'i, saida suka samu natsuwa, yake tsokanarta, wai zata tara masa jama'a, sai kuka take masa, ya qarasa fad'a yana kwaikwayon yadda takeyi, dan kukan shagwa'ba tasa masa, had'i da dan dukansa a 'kirji, a haka sukayi baccinsu cikin nishadi da kwanciyar hankali,....

  

     *Wannan kenan*

Dasafe, zainab, tafito ta had'a musu breakfast, tagama taje d'akinta tayi Wanka ta shirya cikin riga da skirt, yn kanti, kasancewar kalar ja ce tasa yaimata kyau sossai, sai tad'aura dan karamun black vail a kanta, tasaka wani black Plat shoe, light makeup tayi, sossai tayi kyau, bedroom d'insa tanufa, tasamu shima yana shirin fitowa, cike da yanga, tace good morning my love! Morning angel, ya fad'a had'i da peking d'in ta check, murmushi tayi, tell me about your last night, ido tabud'e, no don't ask me about it, in fact breakfast is ready, shall we? dariya yayi yace kedai kin zu'kewa zancena ko? zan kamaki ne, ta'karasa fad'a da ja mata hanci uhchh Baby zafi fa, ayyah sorry my, yana fad'a yana d'an murza gun, had'i da kama west d'in ta, yanayi yana shafa mazaunanta, dan numfashi taja, had'i da zame Jikinta if not tasan bazasu fita batare da sabon wanka ba,

        Hannunsa taja suka kama hanyar fita, cike da shaukin so suke Sauka zuwa, dining, kujera taja masa yazauna, sanan tafara serving d'in sa, tayi serving kanta, tazauna zata fara ci kenan wani tunanin yazo mata, ajiye spoon d'in hannunta tayi, darling husband, dubanta yayi fuskarsa cike da murmushi, yace yahdai? cewa nayi kakira Aunty Rukayya, tazo muyi breakfast, tunda tafara magana yake kallonta cike da mamakinta dan yasan da Rukayya ce bazata ce a kirata ba bare yadda yake ganin tsantsar tasanar ta a idonta,

    Please, kaje mana kayi shiru? Zainab takatse masa tunanin sa, breath yadan fitar, yace no kawai muyi break d'in mu Baby basai mun kirata ba, a a nidai gaskiya inaso mijina ya kasance mai kwatanta adalci, gaskiya, dn Allah kaje kakirata kaji masoyina? tawani lanqwasa murya gami da kashe masa ido, hancin ta yaja, yace.. Zee rigima, dariya tayi tace nidai kaje..... Mi'kewa yayi, batare da yasake cewa komai ba,

      Kai tsaye d'akin Rukayya, yashiga, samunta yayi a kwance idonta naduban Sama alamun ba bacci takeyi ba, sallama yayi, amma batamasan da mutum ba kasancewar, ta zurfafa cikin tunani, bamatasan yanayi ba,

            'kafarta yaja, wanda yatilasta mata bude ido, ganinsa yasa tasake tamke fuska, murmushi yayi a ransa yace... Kishi kumallon mata, zama yayi kusa da ita fuskarsa ba yabo ba fallasa yace, fushi ne har yanzu,?

    Fashewa tayi da kuka, ganin yama raina mata wayau, ganin yadda take faman zuba kuka ne yasa yad'an sassauta zuciyarsa tunda ko bakomai a kan sonsa ne take Kishi, nan yashiga rarrashinta, had'i da kwantar mata da hankali, tunda taga yana rarrashin ta, tafara jin ita d'in watace,
hala ma mum ce tasaka shi yin auren bada son ransa ba, Lallai wannan ne lokacin dayadace tanunawa yarinyar cewa itace mace a gaban Ma"aruf, itace mata a gidansa dan haka nan danan tasauko, dan da yayimata tayin breakfast, ba 'bata lokaci ta amince, bathroom tashiga tayi brush, tafito, wata irin runguma taimasa, kamar tamaidashi jikin ta, Shikuwa gudun rigimarta yasa yaqyaleta a rungume da ita gefensa suka fito,....

Tunda zainab taimusu kallo d'aya ba tasake kallon su ba, dan take taji wani mugun Kishi yad'arsu a ranta, saida tai nadamar cewa yakira Rukayya,

cin abincinsu suke hankali kwance yayinda Rukayya, kelura da yadda zainab takasa 'boye kishinta dan sai juya cokali take, takasa cin wani abun kirki,a ranta sossai hakan yaimata dad'i,
a ranta tace... aikuwa yarinya kinshiga ukku dani dan yanzunma nafara, da makirci zaki bar gidannan, tsinanniya,....

    Shikuwa, Ma"aruf yana lura da yanayin gimbiyar tasa, a ransa yace to fa... Wannan shine matsalar auren macce Sama da d'aya,....  zainab ganin yadda Rukayya, ke dad'a shishige masa ne yasa
    Zuciyarta ke dad'a yin zafi, sai take jin kamar tajashi sutafi, ganin zata iya losing control d'in ta ne yasakata mi'kewa, tanashirin komawa d'aki, dakatar da ita yayi ta hanyar kiran sunanta,

Baby.. inakuma zaki,? juyowa tayi, tace... zan d'an kwanta ne, badai har kin 'koshi ba,? Eh na'koshi, are you OK? yes I'm OK, are you sure? Yh I'm sure,
   Zoki zauna akwai Maganar danake so muyi,batayi musu ba tadawo tazauna, itakuwa Rukayya, sai Yan harare harare, takeyi, dan sam ta tsani wannan, kulawar da yake nunawa zainab ko kunyarta bayaji mtss tasaki siririn tsaki,

      Gyaran murya yayi, yafara da godiya ga ubangiji, sannan yayi musu nasiha, wanda da za a tsare Rukayya, sai tafad'i abunda yace, to lallai bazata iya maimaita Koda kalma d'aya ba, dan ita sam wannan bashine a gabanta ba, sai ma raira wata wa'kar turanci takeyi I'm not afraid,a Zuciyarta, dan haka batasan mai yake cewa ba,

Saida yakira sunanta akan zancen kwana, ya take ganin Za a Raba, bud'ar bakinta, kawai sai tace ayi sati sati... dukan su dubanta sukayi, musamman, zainab, a ranta tace wannan akwai muguwa, a fili saita sunkuyar da kanta, Sam Zaman ya gundureta, saidai bazai yu ta tashi ba batare da angama magana ba,

         Juyawa yayi kan zainab yace yakike ganin yakamata, ayi tsarin kwanan? a nawa ganin kawai abarshi, 2dys, duban Rukayya, yayi yace to kinji kuma nima gaskiya hakan yayimun, dan ko a sunnah, kwana3kwana2 ne, dan haka nabarshi akan kwana biyu dan haka zanfara yau, a d'akin wa zanfara, zainab ce tai shahadar quda tace a d'akinta tunda kaga tadad'e batanan, inyaso daga baya sai kadawo d'akina, kallonta yake dan yaga reaction d'in ta, saidai tayi matuqar 'ko' kari gurin 'boye hakan, danshi nema bai gane yanayin nata ba, yace tom shikenan,

Rukayya, kam da tayi niyyar sauke rashin m, amma jin ance yau d'akin ta ake ne yasa, tad'an share, ko bakomai she is in need of him, dan tayi matuqar kewar zumarsa ko bakomai, he is good in bed, zataso su kasance tare,

       Zainab, mi'kewa tayi tanasakin hammar qarya tace, well darling I'm feeling sleepy, OK baby, Nima fita zanyi zanje gidansu mum, kamar tace zanje tosanin datayi yau ba itace dashi bane yasa ta hayewa sama bayan tace kagaishesu,

Rukayya, kam ganin zainab tabar gurin, ne yasa tahaye kan 'kafarsa tafara romance d'insa, he wanted to explain to her yanaso yaje yga su mum, but she didn't give him chance dan already   ta had'a bakinsu gu d'aya,   kamar yadda take mutum, kuma macce, haka shima mutum ne kuma namiji dan haka dole yaji ta'bi, dan ko bakomai shi lafiyayye ne,

     Dan haka shima baisan lokacin da yafara biye mata ba, romancing juna suke yayinda jikinsu ke producing honey, tuni suka fara jifa da kayan jikinsu,  already itakam tacire komai nata,
shima ba abunda yai saura a jikinsa face singlet&boxer d'insa, da 'kyar suka iya kai kansu bedroom, dan they can't take it anymore,...........

     Zainab, nazuwa d'aki tafashe da kuka, tamkar wacce aka Zane, kuka take sossai mai cike da zafin Kishi saida tagaji tayi shiru, cikinta ne yafara kukan yunwa dan dazu bataci komai ba hakan yasa, tasauko dan tasamu ko tea ne ta dan sha,

      Tanasaukowa, sai me? karo tayi da pant d'in Rukayya, ba tagama da fad'uwar gaban ba Sai tasake 'kyallaro, belt d'in Ma"aruf, da riga da wandonsa, ga nitie d'in Rukayya, duk a gurin, zubewa tayi akan kujera, tamkar wacce ke shirin suma wani Bala eyeyn Kishi ne ke wargaza mata zuciya, ba tagama saita kanta ba tafara jin ihun Rukayya, tana iyayen dartytallks, wayoo zainabu nema numfashin ta yake yadauke.....................




~Love u over my lovers~ 💋😘💋


_Xinnee smart_ 👌

Continue Reading

You'll Also Like

59.9K 3.9K 52
labari ne a kan marainiya wadda mijinta ya gudu ya barta da ciki, har tsawan shekaru goma sha biyar da en doriya... keep following me.
140K 3.9K 27
✍︎ she wasn't the first priority, she was hurt and she was all alone. but the end made her to be his one and only, solely queen.
26.5K 1.2K 13
Bowie, baggy pants, and boy problems. Welcome to Welton Academy, 1988. Todd Anderson is a hopeless romantic, closeted and tragically in love with his...
1.6M 92.5K 46
|𝐑𝐨𝐬𝐞𝐬 𝐚𝐧𝐝 𝐂𝐢𝐠𝐚𝐫𝐞𝐭𝐭𝐞𝐬 - 𝐈| She was someone who likes to be in her shell and He was someone who likes to break all the shells. "Jun...