🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀

By xinnee_smart1

49.3K 2.6K 41

Dan Allah kuyi mun rai garku lalatamun Rayuwa...... More

🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 5
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 2
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 3
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 4
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 6
🥀🌺🥀FAHIMTA 🥀🌺🥀Part 7
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺Part8
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part9
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 10
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part11
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 12
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 13
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 14
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 15
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 16
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 17
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 18
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 19
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 20
🥀🌺🥀FAHIMTA 🥀🌺🥀Part 21
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 22
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 23
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 24
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 25
🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 26

🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part.. 1

6.8K 276 6
By xinnee_smart1

🥀🌺🥀FAHIMTA 🥀🌺🥀

Xinnee smart

@zinnira Muhammad whatppad
a user
1.......... Sad'ad'e takeyi tamkar wata 'barauniya Saida ta tabbatar bawanda yaganta ta fyalla a guje, bata zame ko inaba Sai bayan layin su gidan Amina Amarya tanufa, tanashiga tayi sallama,

Amina dake tsakar gidan ta amsa had'i da washe baki dantasancewa yanzunnan za aimata wanke wanken da takasa yi tun safe,

Dan zainabu yarinyace da bata da ganda kokad'an, shiyasa suke Shiri sossai dan Amina akwai son banza,

A a, zainabu kece tafe da yammannan? yau bazaki islamiya bane? duk Aminace taimata wad'annan tambayoyin, itakuwa bata bata amsa ba Sai da takwankwad'i ruwan randar Aminan Mai sanyi, tayi ajiyar zuciya,

Ina yini? Tafad'a lafiya 'kalau Amina tafad' a cike da fara'a akan fuskarta, Dan Amina macece Mai fara'a sossai, hakan yasa yara keson zuwa gidanta yin wasa,

Zainabu ince dai ko lafiya yau bakije makaranta ba?

Lafiya 'kalau yau yini nayi baba bata bani abinci ba shiyasa nikuwa nace bazani makaranta ba shiyasa tana shiga d'aki nagudo, ta'karasa idonta taf da hawaye,
tausayin tane yakamata, tace Ina zuwa, madafi tanufa ta d'ebo abinci a plate takawomata, aikuwa kamar jira take tasoma ci hannu baka hannu akushi, ko d'agowa Batasonyi dan ganintakeyi kamar za'a kwace, Saida tacinye tas tasud'e hannu sannan tad'ago ruwa Amina tami'kamata ta kar'ba tashanye tas tayi hamdala, mi'kewa tayi tanufi kwanukan wanke wanken tafara wankewa bayan tad'ebo ruwa a rijiya, Amina kam madafi tanufa tafara 'ko' karin d'aura girkin dare dan yamma yafarayi, cike da tausayin rayuwar zainab takeyin komai

Itakam tanajin tausayin yarinyar, a ranta Sai dad'a tsinewa halin wasu mata take,

Zainabu nagamawa tayi kwanciyarta Kan sumintin 'kofar d'akin Amina take bacci yai awon gaba da ita,

Kiran sallar gariba da akene yasa Amina tashinta,zainabu... Zainabu, tad'an bibbigi' kafarta, 'ko' karin cigaba da baccin take Amina tace tashi kiyi sallah Jin ta ambaci sallah yasa tabud'e idonta duhun magribar da taganine yasa tami'kewa ba Shiri,

Kuka tasa yaukam nashiga ukku dan nasan baba kasheni zatayi, cike da tausayawa Amina tashiga rarrashin ta Kan ta tsaya tayi sallah taci abinci, amma Ina hankalinta yayi gida, da'kyarma ta tsaya tayi sallah,

Amina nafad'in ci abinci sai inrakaki, batama tsaya saurarenta ba tafice dasauri kamar zata tashi sama,

A d'arare tayi sallama tashiga gidan, kamar yadda ta zata baba nazaune Akan tabarma tana sauraren radio muryar amurika,

Cike da fargaba ta 'karasa kusa da ita,
Baba sannu da gida, ko d'agowa batayiba bare tasaka ran zata amsa, tana Nan a dur' kushe yayin da gabanta ke tsananta bugawa,

Har aka Kira sallar isha 'I. Kanzil ba tace mata ba saima tashi da tayi tashige d'aki tabarta,
Itama tashi tayi tashiga ru' ba'b'ben d'akin ta a d'arare ta kwanta Kan lamushashiyar tabarmarta, zuciyarta cike da fargabar shirun baba dan tasan ba alkhairee bane, a haka bacci 'barawo yasace ta............................................................................
Janda yakewa tabar shi zai tabbatar maka da ransa a' bace yake,shifa takurar nan ta ishe shi why why??? Dolene he is not interested in marriage, why mom da Dad zasu takura lalli sai yayi aure,

Ina.... Bazai yuba aure at this age dayake morewa 'kuruciyarsa? Bazai yarda yalalata rayuwarsa dalilin wani aure ba, haka kawai yakawo yar sa ido a gidansa? Nooo tafad'a da' karfi kamar wani zararre, ai kozanyi aurenma bada wannan banzar yarinyar ba, itakuwa mommy ta matsa da Sai na auri wannan mara kamun kan, mtssss yaja wani dogon tsaki cike da damuwa,wani wawan zu'ka yaiwa tabar wanda baisan ta'kare ba Sai Jin zafin wutar yayi a la'b'bansa uchhhhh yasaki yar 'kara had'i da shafa gurin, farin hankie d'insa yasa yagoge bakinsa,

Mi'kewa yayi yashiga had'a kayansa cikin Sauri, yana gamawa yanufi bedroom d'in mommy, Sallama yayi had'i da shiga, mommy dake zuba kayanta a wardrobe, ta juya tadubeshi had'i da amsa sallamar sa,

Gefen gadon tazauna, Shima ya'karasa yazauna a kusada ita,

Mom zankoma gun aiki dan tun jiya suke waya, dan Allah idan Dad yadawo kifad'amasa natafi Kod🥀🌺🥀FAHIMTA 🥀🌺🥀

Mom zankoma gun aiki dan tun jiya suke waya, dan Allah idan Dad yadawo kifad'amasa natafi Koda dai zamuyi waya,

'ko'karin mi'kewa yake tace.. zauna Baba, in a serious mood, tadubeshi, yayin da Shima ita yake duba,

Baba kanaganin zamanka a haka yafi? Uhmm baba gata fa muke nema maka wlh baba babu abunda yafi maka a yanzun fiyeda kayi aure haba baba shekarunka nawa Uhmm kwanakifa tafiya suke,........

Shiru yayi amma ko kad'an zantukan mahaifiyartasa basa wani tasiri a zuciyarta, shida yasan babu aure a agender sa Sam shi bai d'auki macce abokiyar rayuwa ta har abada ba, yafi d'aukansu a use and doomp shidai kawai yahuta dasu a lokacin da yaso yabiyasu sukama gabansu wannan rayuwar takurawar badashiba tab Wai aure imagin Bazai bari abokansama susan wannan zancenba......... Hannunsa da tari'kene yasashi dawowa daga duniyar tunanin da yatafi,
cigaba tayi da yimasa nasiha,

Shikam ya'kagara yatafi dan haka gwara yalalla'bata yatafi ko banza bayason yaga tana cikin damuwa more especially ma saboda shi, dan haka yace,
Mom Kinga wannan Karon idan naje bazan dad'eba kiyi ha'kuri idan nadawo sai muyi maganar, ya'karasa zancen had'i da mi'kewa, hannunta ya sumbata yace kiyi mun addu'a mom,
Murmushi tayi tace.... Allah yatsare yakaika lafiya yasa a dace, nagode mom,

Yafad'a yana fita daga d'akin,
Kallo mom tabishi da shi a ranta tana 'karajin'kaunar d'an nata,
....................................................................

Ruwanda aka kwara mata yayi daidai da fara Kiran assalatu, agigice tafarka kafun tayi wani yun' kuri aka haske mata fuska da lafiyayyen Mari har biyu, bud'e baki tayi zatayi kuka taji saukar bugu a ha'barta,wanda ya tilasta mata yin Shiru

Jitayi kawai ita ba asume ba ita ba a raye ba shawagi kawai take cikin 'kila wa' Kala hankad'at da akai ne ya bata damar dawowa daidai had'i da sakin razanannen kuka mai ban tausayi, wanda har ma'kota Saida sukaji saidai babu halin shigowa ceto dan saita had'a har Kai tazage,shi yasa ba ai zuwa ko zata kasheta,

Haka baba tajibgeta son ranta, sannan tabarta, tafita tana ta cin mutumci saikace zararriya, ai idan dai bazaki daina bin maza ba toko bazandaina jibgarkiba shegiya yar iska mai ba'kin hali,
Ireiren mugayen kalaman datakan yitamata Kenan kusan kullum to idan da dasabo to da zainabu tasaba saidai shi cin zarafi baya da Sabo kullum akai maka jinsa kake Sabo,

Baiwar Allah zainabu tayi kuka tagode Allah, a haka ta rarrafa ta tashi tayi sallah dan har antayar, a sallar ma haka taita kuka tana ro'kon Allah yakawo mata d'auki.........

Xinnee smart

#vote and comment

Continue Reading

You'll Also Like

7.6K 583 46
Labarin matan gida labarine tsararre da aka gina akan abu ɗaya wato zamantakewar ma'aurata da mu'amalarsu, labarin ya ƙunshi, cin amana, zamba cikin...
140K 3.9K 27
✍︎ she wasn't the first priority, she was hurt and she was all alone. but the end made her to be his one and only, solely queen.
983K 30.4K 61
Dans un monde où le chaos et la violence étaient maitre, ne laissant place à ne serrait ce qu'un soupçon d'humanité. Plume était l'exception. Elle...
1.6M 92.5K 46
|𝐑𝐨𝐬𝐞𝐬 𝐚𝐧𝐝 𝐂𝐢𝐠𝐚𝐫𝐞𝐭𝐭𝐞𝐬 - 𝐈| She was someone who likes to be in her shell and He was someone who likes to break all the shells. "Jun...