MAKAHON SO _Blinded Love_

By Shuwerh_Beelkeey22

104K 5.3K 283

It's all about love and sacrifice More

Episode 1
Episode 2
Episode 3
Episode 4
Episode 5
Episode 7
Episode 8
Episode 9
Episode 10
Episode 11
Episode 12
Episode 13
Episode 14
Episode 15
Episode 16
Episode 17
Episode 18
Episode 19
Episode 20
Episode 21
Episode 22
Episode 23
Episode 24
Episode 25
Episode 26
Episode 27
Episode 28
Episode 29
Episode 30
Episode 31
Episode 32
Episode 33
Episode 34
Episode 35
Episode 36
Episode 37
Episode 38
Episode 39
Episode 40
Episode 41
Episode 42
Episode 43
Episode 44
Episode 45
FINAL EPISODE

Episode 6

2.6K 162 6
By Shuwerh_Beelkeey22

. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆'-
...¸.¤ª '☆'_____________☾_____________-'☆'-
💕💞 *MAKAHON SO* 💞

*Blinded Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆"˜¨''''''''¨ *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* "˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆'
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆  
¸.¤ª☆"˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com


*In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*


Hii there my Lovie Dovie Fans!! Ya kuke? Miss Me?? Yeah, I can smell that. Kar ku damu, me too I miss you kwarai da gaske and hope kunyi sallah lafiya? Allah ya maimaita mana Amin. So I just steal some time ne haka na dan yi typing not that mun gama exams, har yanzu muna yi addu'o'inku are still needed., ina fata kun ji dadin episode din ta yau?? bunches of ur comments ta haka ne zaku nuna min how happy u guys are. Please comment line by line saboda ta haka ne nake sanin what is in u guys minds, and hu knows? Kila zuwa nan da ranar sunday ku sake ganin wata episode d'in, deal???

Wia are you my dearest Bint Usman my greetings are always with you so chill dear ga wani episode d'in na sambad'o muku hope you will lyk it??

Wishing you guys happy reading yours Beelkeey Shuwerh 4real # one love

*Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 6

March, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

" ohhhh shittt " ya fad'a ahankali , da sauri ya d'ago dan jin kamar lallausan hannun ta mai sending shivers down his vain ajikin sa.

Jin saukan swag bag d'in Haidar yayi a kafad'an sa tsinkayar husky voice d'in Haidar yayi a kunnen sa " idan kaga dame take it in men ".

A tsiwace Suwayd ya juyo yace " Wallahi Akheey ka fara kule ni bara tayi mana kyau ba idan na birkice ma so better think of another way " ya gyada kai yayi site nasu, Allah sarki Mr cool bayan Suwayd kawai yabi suka shige, Haidar kuma ya nufi site na Ummy'n shi dan dubo jikin 'Yan biyun ta.

Yana shiga ya gansu zaune a falour Safwah na wasa da bear's d'inta while Safwan is busy with his books, tana gano sa ta taso da gudu tai hugging sa tana welcoming nasa, d'agata sama yayi yaja hancin ta " Baby har kin rame " ya k'arashe kalamun sa yana kallan kyakkyawan fuskanta.

Blue eye nata da suka ciko da kwalla ta aza akansa tace " dax what Ummy said... ka siyamun sweets yau? "

Brightly smile nasa ya sake yasa kyawawan hannun sa a pocket ya ciro mata pack na melody kasantuwar she lyk it so damn much, " oya go and share it with your twiny " ya k'arisa kalamun sa yana dire ta a kusa da Safwan da tun d'azu yake kallon su with adoration how he wish haka Ya Suwayd yake treating masa one and only lovely sis.

Sai alokacin ya kewayo yana kallon Ya Haidar cikin tattausan muryan sa yace " welcome back Swtbro ".

Shafa curly hair na Safwan yayi yace " ya kake dan lukutin Ummy? "

Murmushi yayi yace " as you can see am fine buh busy with my books ".

" you such a goodboi keep it up ehen " ya fad'a yana nufan d'akin Ummy, ahankali ya murd'a handle na k'ofan yayi sallama Sai da tamasa izini sannan ya k'arisa ciki hugging ta yayi ta baya yana mata sannu da gida then ya shiga tayata shirya kayan da take acikin cupboard, sunayi suna Hiran su irin na d'a da uwa cike da nishad'i har suka kammala.

Sai sannan Ummy tace yaje ya huta mik'ewa yayi cike da k'aunar ta ya tafi ya nufa site nasu.

*******
" Sis yau bakisan abinda guy na yamin a school ba " Zee ta karisa kalamun ta tana cire uniform nata.

Mik'ewa MieMie tayi tace " mai kuma ya miki? "

Allah sarki Zee she has no option than ta fayyace wa 'yar uwar ta duk abinda ya faru and a yarda take nuna ma MieMie bataji wani haushi ba saima farin cikin da take ta samu albarkaci ya tab'a handkerchief nata wanda scent of perfume na Suwayd take mak'ale ajiki.

A masife MieMie ta mik'e daga kwanciyar da take idon ta ya cika da b'acin rai cikin rawan murya tace " Sis for heaven's sake yau shane zaki dena wahalar da kanki dama zuciyan ki baki d'aya since when kika zama low class haka ban sani ba? Wait ma kina nufin bawani action da kika d'auka? "

Murmusawa tayi tace " MieMie kenan you will never understand, how on earth will you even think of nama Suwayd kallon banza bare something makamancin haka, you know ko wani naga zai masa sai inda k'arfi na ya k'are and you here saying wani action na d'auka, wani action kuwa zan d'auka bayan sansa da k'aunar sa da ya sake linkuwa acikin raina and please idan baraki na fad'ar good about him ba let's not even talk about him if not I might end of doing something stupid which at end we will all regret it ".

Wasu zafafan hawaye ne suka kwarinyo wa MieMie da gaske take tausaya mawa 'yar uwar ta a kullum addu'an ta bai wuce Allah ya yaye mawa yayar ta wannan *MAKAHON SO'n* da take wa Suwayd ba, dakyar ta numfasa tace " but Sis at least you have to show him what he did is isn't good, kinga nan gaba he might not think of doing such crazy act of his ".

" Kema dai kinsan that is impossible, dama dai ace kene yayi wa da I will gather all mah strange and talk to him buh ni ya yiwa I don't see the reason why miji yayi ma matar sa hukunci ya zama big deal " ta karisa kalamun ta tana kallon MieMie da ta sake baki da hanci tana kallon ta.

" Miji! Miji fa kika ce you bastard better go back to your normal sense cause har idan Ina raye haka bazata tab'a sab'uwa ba " MieMie ta fayyace mata iya gaskiyan ta tamik'e dan matuk'ar ta cigaba da sauraron 'yar uwar tata they might end of doing crazy act's.

Mummy da duk conversation d'insu a kunnen ta ya k'are ta share 'yar kwallan daya tara mata a ido na tausayin Baby'n ta tajuya ta tafi, ta sani Zee tun bata san kanta ba Allah ya jarabce ta da son Suwayd to why not shima ya tausayawa d'iyar ta ya sota ko kad'anne? gashi tun tana abu na hankali ta fara wanda dole mutum yaji lallae ya fara tunanin she don't have common sense.

" Ya Allah ka dubamun rayuwar 'yata " ta fad'a a zuciyan ta.

Aranar kam saida ya kai ya kawo Zee da MieMie sun daina magana dan Zee ta kasa lamuntar tsanar da MieMie ke nunawa freely akan Suwayd.

******
Ummy ce ta fito ta tarad da Safwah na shiriri tanta data saba ta ajiye teddy nata akan kujera ta d'aura mata littafi da biro a cinyan ta she is just acting as how Ya Suwayd act idan sunje assignment earpiece ce mekyan gaske a hannun ta sai tsule teddy'n take ita bata yarda ba tana mata hukunci a bisa ta kasa assignment d'in, sai tayi using voice nata tana apologizing sai kuma tayi copying na Ya Suwayd tana kalan masifan sa da yake musu.

Juyowan da zatayi blue eyes nata ya sauka acikin na Ummy wanda ta kasa fassara a wani hali Ummy'n nata take, k'arisowa tayi gurin Ummy'n ta tsuguna ta kama kunnen ta dan inhar tayi laifi wannan hanyan take bi tayi apologizing koma waye ta b'atawa rai, ganin Ummy'n still ita take kallo kuma ta k'iyi mata magana yasa hawaye suka fara kwarinyo a kyawawan blue eye nata wanda zuwa lokacin suka fara chanza launi saboda tsabar rud'u, ahankali tasa hannu ta d'ago ta wanda har a lokacin ta Gaza furta ko wani irin kalamu sai kallon da take mata sending.

Kuka sosai Safwah ta fashe dashi tayi hugging Ummy itama Ummy'n kawai hugging nata back tayi sun d'au tsawon lokacin ahaka babu wanda yayi kwakkwaran motsi, sai can Ummy ta nisa tace " d'auka earpiece d'in kije ki kaiwa Haidar " wanga kalma kawai ta iya furtawa ta saki Safwah ta nufi bedroom d'in ta tayi locking ta fad'a gado ta saki kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro.

Safwah kam umarnin Ummy tabi ta d'auka earpiece d'in ta fita, kunsan ance tsautsayi bata wuce ranar ta inda k'arfen k'ofar babban falour ta sark'e earpiece d'in hartayi sanadiyar rabewan sa biyu fad'in irin rashin hankalin data shiga zan rage muku wani abun dan sai lokacin tayi realizing sam Ya Haidar ba ma'abocin earpiece bane does that mean na Ya Suwayd ne? " No! No! It can't be " tayi ex_claiming da k'arfi sannan ta shiga girgiza kanta tanaso ta k'aryata zargin da zuciyan ta keyi kan earpice d'in, faracun ta tafara ci tana surutai a zuciyan ta " but what if na Ya Suwayd ne shikenan fa rayuwa na yazo k'arshe oh no I have to do something before everyone notice what is going on here, Ya Allah see me "ta k'arashe kalamun zucin nata tana hawaye.

Da sauri ta tattara earpiece d'in tanason barin wurin, dai² kuma lokacin Suwayd ya kunno kai " Ya Allah save me I know am already dead " ta fada a zuciyan ta jikin ta na matuk'ar rawa as if disko aka kunna mata zata chashe.

Kallo d'aya Suwayd ya jefeta dashi ya fuskanci she is up to something dan inhar tayi wani evil act you must understand it by her action, ita kam duk k'ok'arin ta bai wuce yadda zata b'oye earpiece d'in ba kafin ya k'ariso inda take hannayenta ta nannad'e a bayan ta tana k'ok'arin cusa wa a panties nata dan that is the only way ya rage mata tayi surviving.

A yanda yake nufo ta ganin sa take kaman mayunwacin zakin daya jiyo k'amshin d'anyen nama, batasan how and when ba sai jin saukar numfashin sa tayi a fuskanta bugun zuciyan ta ne ya tsanan ta tayadda shi kanshi Suwayd d'in ya d'an razana amma ya fuske ya finciko hannayen nata wanda hakan yasa shi kwalalo idanun sa waje dan ganin expensive earpiece nasa da yaci uban wuya kafin ya same ta.

Safwah kuwa fitsari ne kawai bata sake ba saboda tsananin tsoro wani irin mugun damk'a dataji anyiwa curly hair nata yasata sakin razananniyar k'ara kafin ta rufe bakin Suwayd ya sauke mata gigitaccen mari gashi har a lokacin bai sake mata gashin ba, gaba d'aya ta rikid'e jijiyoyin kanta duk sun mimmik'e fuskanta kuwa tar yatsun sa ga face nata yayi wani irin ja blue eyes nata kuwa have now start becoming purple saboda tsabar azaba fitsarin kuwa she don't know how sai ji tayi yana bin k'afafun ta .

Instead of ya sassauta mata ya cika gashin amma sai k'ara d'amk'ewa yayi yawa zai tsinke su daga jikin jijiyoyin kanta, zuwa lokacin ta gaza gane a duniya take ko a lahira.

" Uban waye ya baki right na tab'a min earpiece " ta tsinkayi muryan sa sama_sama.

Shirun datayi sosai ya k'ara fusata sa wani mugun jifa yayi da ita wanda ko k'ato kaman sa akawa sai yaji jiki, sosai ta bugu da bangon wurin wani azababben ihu ta saki wanda ilahirin mutan gidan saida suka juyo ihun nata and kowa ya shaida na Safwah ne shiko ko nakan ta baiyi ba ya wucewar sa not minding halin da take ciki duk da k'aran nata shi kansa ya razana shi yasan acikin d'ayan biyu yayi d'aya imma ya mata gocewan k'ashi koya karya ta, Ummy dake kuka ko nakan ihun batai ba dan tasan labarin kizo baya wuce na k'ok'i.

Ilahirin mutanen gidan kam fitowa sukai dan ganin meke faruwa bama kamar Mamy'n Suwayd data fi kowa shiga tashin hankali, k'arasowan su yayi dai_dai da k'arasowan Ya Sadeeyq da saukan sa kenan gidan ko parking dai_dai bai ida ba k'aran precious d'insa ta doki eardrum nasa, Aunty Zahra ma na biye dashi d'auk'e da two year kid nasu Amal.

Anan suka taradda Safwah na shure_shure wane mai shirin tada aljanu hannu ta na dama kuwa gaba d'aya ta kasa motsa sa zuwa wani lokacin kuma gaba d'aya ilahirin jikin ta ya saki, ciccib'ar ta Ya Sadeeyq yayi ya nufi motar sa Mamy ko nakan gyale batayi ba tafi bayan su sukai asibiti da ita.

Suwayd na shiga site nasu direct bedroom d'insu ya nufa yayi locking a bakin k'ofan ya zame ya saki kuka mai k'una had'e da cushewar numfashi " Why? Why? Why Suwayd? Why am I acting in this way? Ya Allah ka duba rayuwata ana Asif ya Habibty I have no option than to treat you that way, you are the reason behind my happiness I don't know what come to my cockroach like coconut head but definitely I know am *Blinded by your love* come to think babe tun ranar da Ummy take fama da laulayi nake rainon sonki a zuciyana you are my first and last love, akanki nasan maiye so akanki na fara and akan ki zan k'are, please my flower girl don't you ever think of Ya Suwayd hate you idan hakan ta kasance barin tab'a iya yafewa kaina ba Sorrow is how we learn to love. Your heart isn't breaking. It hurts because it's getting larger. The larger it gets, the more love it holds.... " k'arisa kalamun sa yayi had'e da fashewa da wani sabon kuka yana hargitsa curly hairstyles nasa da yayi styling yawa balarabe.

Rigan sa ya cire ya rage daga shi sai singlet wanda hakan ya bayyana gigantic body structure nasa na cikakken d'a na miji, agefen hannun well heart design ne hakan ya tabbatar da lallai wanda akawa ba k'aramin azaba yasha ba dan ya tsaru iya tsaruwa, acikin heart d'in moon and star ne ak'asan moon d'in inyi designing letter S mai matuk'ar kyau haka ma star'n shafa gurin ya rik'ayi da d'ayan hannun sa ahankali sannan ya shiga furta kalamun sa na kullum" Safwah the moon that will never escape from the star, you are the moon am the star heart bearbeat please come back to me soon ".....

~So what did you guys think about today's episode?~

~One word for Mr arrogant~

~And word for Safwah~


09093313008

For comments and corrections

MAKAHON SO ~Blinded Love~
#MS

'Yar Gatan Miss_B_Hal ce💞

Continue Reading

You'll Also Like

2.9M 118K 75
"ဘေးခြံကလာပြောတယ် ငလျှင်လှုပ်သွားလို့တဲ့.... မဟုတ်ရပါဘူးဗျာ...... ကျွန်တော် နှလုံးသားက သူ့နာမည်လေးကြွေကျတာပါ.... ကျွန်တော်ရင်ခုန်သံတွေက...
196K 15.3K 35
𝐕𝐈𝐇𝐀𝐀𝐍 ♡ 𝐑𝐔𝐇𝐀𝐍𝐈𝐊𝐀 Ruhanika, a quiet introvert with a passion for books and study. She thrives in the world of words, finding solace in...
173K 383 10
⚠️This is for Mature Readers only⚠️
4.3M 236K 49
"Stop trying to act like my fiancée because I don't give a damn about you!" His words echoed through the room breaking my remaining hopes - Alizeh (...