MAKAHON SO _Blinded Love_

By Shuwerh_Beelkeey22

104K 5.2K 282

It's all about love and sacrifice More

Episode 1
Episode 2
Episode 3
Episode 4
Episode 6
Episode 7
Episode 8
Episode 9
Episode 10
Episode 11
Episode 12
Episode 13
Episode 14
Episode 15
Episode 16
Episode 17
Episode 18
Episode 19
Episode 20
Episode 21
Episode 22
Episode 23
Episode 24
Episode 25
Episode 26
Episode 27
Episode 28
Episode 29
Episode 30
Episode 31
Episode 32
Episode 33
Episode 34
Episode 35
Episode 36
Episode 37
Episode 38
Episode 39
Episode 40
Episode 41
Episode 42
Episode 43
Episode 44
Episode 45
FINAL EPISODE

Episode 5

2.3K 125 1
By Shuwerh_Beelkeey22

.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO* 💞

       *Blinded  Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com

   
     Dedicated to *Faidat Baba and Rahliya*, no need for long essay you know I so much love you guys.

     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 5

March, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Kanta a sunkuye ta shigo class d'in,  ganin ta ba tare da Haidar ba yasa Suwayd da Sayyid mik'ewa su fita.

Yana zaune shi kad'ai yana mamakin hali na d'an uwansa suka k'araso.

A hankali Suwayd ya kai hannun sa shoulder'n Haidar dan yasan yau ya tab'o zuciyar 'yan maza.

A fusace Haidar ya ture hannun shi dan ko ba'a fad'a ba yasan Suwayd ne, sannan cike da b'acin rai ya fara magana " how dare you put this your filthy hand on my shoulder, you are heartless Suwayd, ban tab'a sanin aggressiveness naka yakai haka ba, at least ko bazaka so yarinyar nan ba respect the love she has for you........ " kasa k'arasa maganar sa yayi dan tuno moment d'in da abun ya faru da yayi.

Cikin sanyi da nutsuwa Sayyid ya dafa shi yana calming nasa, with cool yet sweet voice nasa yace " calm down please bro let's talk ".

Dirty glares yama Suwayd sending sannan ya koma ya zauna, in teasing tone Suwayd yace " haba my soulful bro ai seka jawo mana raini ".

Murmushi Sayyid yayi yace " to waima ahakan zan baka Kuwaysah tayi laifi d'aya ka mata karaya 8 " suka kyalkyale da dariya shi da Suwayd.

" Da dai wannan bak'in mugun kace toda da sauki danni har abada Insha Allah bazan tab'a d'aura hannu na akanta ba " ya fad'a yana kallon Suwayd.

" Dallah malami ka saki ranka ko kuwa yau idan mun koma gida na kama Kuwaysah mai kwatan ta sai Allah " Said Suwayd teasingly.

Tsaki Haidar yaja yace " idan ka tashi ka kashe ta kaga idan za'a kyale ka idiot kawai ".

" Hey wait ma lem me asked first, daka fito da ita daga class uban me ka fad'a mata?  You know what is mine is mine I don't share, and she is my girl not yours " Said Suwayd arrogantly kallo d'aya zakai masa ka hango tsantsar kishin ta a kwayar idon sa ".

Anzo gurin daman abinda Haidar ke jira kenan, kyalkyale wa yayi da dariyar kyeta sannan ya lafa dakyar yace " bansani ba ".

Sayyid ne ya katse su " guys let's keep that aside, let's go I know by now there most be a teacher in our class ".

Mik'ewa sukayi dukan su inda Sayyid ya nufi government lesson class d'in su, su kuma suka nufi class.

Lokacin da suka shiga class d'in chemistry teacher'n su na ciki, " Out of my class " teacher'n ya fad'a with burning face ".

Ko kallon teacher'n Suwayd baiyi ba yayi wucewar sa " heyss are you deaf? Don't you hear a single word?  I said out of my class and don't let me repeat my self " the teacher yelled at Suwayd.

Seat d'in sa ya nema ya zauna as if bai ma san dashi teacher'n yake ba, ganin bashi da niyyar mik'ewa saima gyara zama da yayi teacher'n yace " I will leave the class since you ashole you are not leaving " packing books d'insa yayi sannan ya kalli Suwayd yace " follow me with your note books " sannan ya fice yana wani irin huci.

Yana fita 'yan class aka hau ihu, dan majority 'yan class d'in ba son teacher'n suke ba,  dan bai iya teaching ba all he knows is to deal with the crazy bastards among the students.

Nan da nan 'yan class aka farayiwa Suwayd submitting books, jiki a sanyaye Zee ta taso ita da friend d'inta, Hafsat ce ta fara ajiye nata tanawa Suwayd wani irin kallo mai cike da raini, dan kwata_kwata Allah bai had'a jinin su ba.

D'agowa yayi ya watsa mata dirty looks masu meaning da yawa, tsaki taja tayi wucewarta and that is what Suwayd hate the most in life.

Yaji zafi amma ya danne ya saki murmushi mugunta dan shi kad'ai yasan abinda zaiyi mata, ahankali Zee ta mik'a zara_zaran hannunta ta ajiye nata book d'in, kallon hannun yayi sannan ya d'ago suka had'a ido ya sakar mata da killer smile nasa, wanda bata tab'a tunanin gani daga gareshi ba, da murna ta juya dan ko a d'azu bataji haushin abinda ya mata ba cause even if he will be cutting off her flesh into pieces bazata ga laifin shi ba indai zaiyi accepting ta as his life partner, and his love will always be growing within her, she is blinded by his love, she don't think she can do without him, tana masa *MAKAHON SO* mai hana ganin laifi.

Tana tafiya yaga wani reddish color love card a saman book d'in ta, bayan yayi packing books d'in ya fita saida ya tsaya ya d'auke card d'in sannan ya wuce kai books d'in.

Yana zuwa office d'in teacher'n ya ajiye books d'in, yana niyar fita teacher'n yayi stopping shi amma ko juyowa baiyi ba balle yasa ran zai dawo.

Ran teacher'n yayi masifar b'aci inda nan take ya yanke hukuncin sai dai a zab'a ko shi ko Suwayd a school d'in.

Lokacin dayaje gurin principal hak'uri ya bashi yace zai kira Suwayd d'in ya sasanta su.

*2:00pm*
Akayi closing school d'in, suna fitowa suka hango driver'n su yazo, a nutse suka k'arasa suka shiga Prado jeep d'in tasu driver yaja suka tafi, suna tafe a hanya Suwayd da Haidar na fad'an da suka saba, shi kuwa Sayyid sai dai yayi tayi musu dariya idan abin yafi k'arfin sa, a haka har suka k'araso as always driver na parking ya fito ya bubbud'e musu.

Suwayd ne last d'in fitowa ganin bata gurin yaji wani iri dan sosai ya saba da ganin ta first thing idan sun dawo gida, " ohhhh shittt  ya fad'a ahankali da sauri ya d'ago dan jin......

*kuyi hak'uri da wannan guys you know there is time fore everything,  and Insha Allah idan Allah ya kaimu da rai da lafiya zamuci gaba bayan sallah, wishing you all the best dearies.*
    *and please include me in your du'as zanyi exams*

   *'Yar Gatan Mhiss_B_Hal Ce*💞

Continue Reading

You'll Also Like

461K 26.1K 44
The story continues to unfold, with secrets unraveling and new dangers lurking in the shadows. The Chauhan family must stay united and face the chall...
687K 36.1K 30
𝐓𝐡𝐞 𝐔𝐧𝐞𝐱𝐩𝐞𝐜𝐭𝐞𝐝 𝐬𝐞𝐫𝐢𝐞𝐬 ~ 𝐁𝐨𝐨𝐤 𝟐 Sara Zafar, once a vibrant, effervescent spirit, embarks on a new chapter of her life in New Y...
566K 19.5K 93
"Leave, you're free. Don't ever come back here again." She said, hoping he wouldn't return and she'll get to live Hael was shocked, "Are you abandon...
4.5M 283K 105
What will happen when an innocent girl gets trapped in the clutches of a devil mafia? This is the story of Rishabh and Anokhi. Anokhi's life is as...