MAKAHON SO _Blinded Love_

By Shuwerh_Beelkeey22

104K 5.2K 282

It's all about love and sacrifice More

Episode 2
Episode 3
Episode 4
Episode 5
Episode 6
Episode 7
Episode 8
Episode 9
Episode 10
Episode 11
Episode 12
Episode 13
Episode 14
Episode 15
Episode 16
Episode 17
Episode 18
Episode 19
Episode 20
Episode 21
Episode 22
Episode 23
Episode 24
Episode 25
Episode 26
Episode 27
Episode 28
Episode 29
Episode 30
Episode 31
Episode 32
Episode 33
Episode 34
Episode 35
Episode 36
Episode 37
Episode 38
Episode 39
Episode 40
Episode 41
Episode 42
Episode 43
Episode 44
Episode 45
FINAL EPISODE

Episode 1

7.2K 317 6
By Shuwerh_Beelkeey22

.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com

   
     Dedicated to my dear and only *RUQAYYAH SA'AD ABUBAKAR*, na sadaukar miki dashi gaba d'aya, no need for long essay you know I so much love you.

     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 1

March, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Gidan Alhaji Muhammad Ibrahim Agadez, Unguwar Yahaya gusau, KANO, KANO STATE.

'Yar k'aramar yarinyace ta fito da gudu, sanye take da pink coloured riga iya gwiwarta, sai black coloured skin tight, jelar gashin ta yasha gyara an mata packing da pink coloured ribboms, duka_duka bazata wuce 12 years ba.

Kyakkyawar yarinyace fara k'al, face nata har wani ja yake saboda fari, da gashi kwance luf_luf a goshin ta hakan ba k'aramin kyau ya k'ara mata ba, tanada cikan gashi ga tsayi kamar balarabiya, bak'i ne sid'ik ga santsi kaman na baby, tana da dogayen eyelashes da suke kallon k'asa, da manyan idanu wanda inta zare su saita baka tsoro , kwayoyin idon nata sky blue coloured ne kamar na baturiya, tanada dogon hanci wanda ya k'arawa siririyar fuskar ta kyau, bakin ta d'an k'arami ne wanda inka kalla saika zata spoon bazai shiga ba, colour d'in lips nata light red ne.

Safwah kenan, yarinya maiji da hutu,  kyau, gata uwa uba shagwab'a.

Tana d'auke da k'atuwan pink coloured teddy bear, k'araso wa tayi gurin wata farar Dattijuwa dake zaune akan sofa tana karanta daily trust.

Cike da shagwab'a tace " Granny what say's the time please? "

D'agowa Dattijuwar tayi ta kalli diamond writch watch d'in dake d'aure a tsintsiyar hannun ta tace " quarter pass 2 baby ".

Tana jin haka ta kwasa da gudu tayi waje, girgiza kai wannan Dattijuwar tayi tace " yanzu haka da kuka zaki dawo ".

Parking space ta nufa ta nemi guri ta zauna a kan wasu iron chairs masu matuk'ar kyau da akayi decorating gurin da su, ga wasu red and yellow flowers masu dad'in k'amshi da suka k'awata gurin.

Bata dad'e da zama ba wata bak'ar Prado jeep ta shigo, da sauri ta mik'e tana tsalle tana " oyoyo, oyoyo ", ana gama parking driver ya zagayo da sauri ya bud'e right side sannan ya zagaya ya bud'e left side.

Ahankali suka fito da legs d'insu then complete body nasu.

Duba na nakai kan last guy d'in daya fito daga motar, kyakkyawan saurayi ne fari tas, yana da suma wacce ta kwanta luf_luf akansa black coloured,  tana walk'iya dan ba k'arya kallo d'aya zakai mata kasan tasha gyara, sai saje kwance akan farar fatar sa kamar balarabe wanda da ace yana da gemu da sun had'e, gashin giransa a cike yake bak'ik'k'irin yayi curve kamar cinku, ga eyelashes masu santsi zara_zara, yana da idanu dara_dara masu tafiya da zuciyar 'yan mata, idanun nasa suna nan madai daita da kwayoyin idon nasa black , yana da dogon hanci wanda ya k'ara k'awata 'yar fuskar sa da d'an madai daicin bakin sa pink colour, yana da dimples a both cheeks nasa dan ko smile yayi sai sun lotsa, dogo ne shi yanada faffad'an k'irji, duk da cewan shid'in siriri ne amma ba can ba, yanada six packs  wanda ya k'ara fito da mazan takarsa.

Guy d'innan dai Kat ne dan anacewa mutum tara yake bai cika goma ba, to nidai zance wannan ya cika saidai ko a halayyarsa asamu akasi.

Suwayd kenan, Mr arrogant yaro maiji da zamani, kud'i, kyau uwa uba ilimi. 

Kallona na mayar kan guy d'in dake middle d'insu, kyakkyawa ne shi sai dai kallo d'aya zakai masa kasan yafi Suwayd fara'a, dogone shima yanada saje a fuskar sa kamar balara be, suman kansa yasha gyara kaman na shahid kapoor and a fizge yana kama da Suwayd.

Sayyid kenan, Mr cool, kind and breathtaking.

Ahankali nakai dubana kan d'ayan shima kyakkyawa ne,  dan kallon d'aya nayi masa na hango kamarsa da Safwah, da alama yayan tane.

Haidar kenan, yaro mai nutsuwa, tausayi da sanin ya kamata.

Duka_duka bazasu wuce 18 years ba,  da sauri ta k'araso ta rungume Sayyid tanai masa sannu da zuwa, tsuguna wa yayi ya dawo da tsayin sa dai_dai da nata yai pecking ta a forehead, cika shi tayi ta tayi hugging Haidar cike da shagwab'a tace " ya Haidar sannu da zuwa, ka siyo min chocolates d'in? "

Murmushi yayi yace " na siyo miki sweetie,  bari muje ciki sai na baki ".

Cika shi tayi sannan ta zagaya ta d'ayan side d'in ta rungume Suwayd cike da tsoro, da sauri kuwa ya finci keta daga jikin sa ya cillar a k'asa.

" Awchhhh " ta saki k'ara sakamakon bigewa da tayi a gwiwar k'afar ta.

Cike da masifa yace " baki da hankali ne?  Koni sa'an wasan kine?  For how many times have I been warning to stop using this your filthy hands on my body huh? The next time kika sake attempting yimin haka sena b'ab'b'allaki, banza aljana kawai ".

Yasa kai yayi tafiyar sa not minding halin data ke ciki, ai aljanar da Suwayd ya kirawo ta yafi komai ci mata rai dan gani take duk duniya tafi kowa muni kenan, kuka ta saki mai ban tausayi ta d'au teddy'n ta, ta kwasa da gudu tayi garden, not minding kiran da Sayyid da Haidar suke mata sending.

Tana shiga   garden  d'in ta nufi gurin wasu fararen fure masu kyau da dad'in k'amshi  ta zauna ta ciga ba da kukan ta.................


  *'Yar Gatan Mhiss_B_Hal Ce*💞

Continue Reading

You'll Also Like

571K 46.9K 22
Indian Chronicles Book III My Husband, My Tyrant. When Peace Becomes Suffocation. Jahnvi Khanna has everything in her life, a supporting family, a hi...
4.1M 169K 63
The story of Abeer Singh Rathore and Chandni Sharma continue.............. when Destiny bond two strangers in holy bond accidentally ❣️ Cover credit...
1.5M 111K 42
"Why the fuck you let him touch you!!!"he growled while punching the wall behind me 'I am so scared right now what if he hit me like my father did to...
1.4M 34.4K 46
When young Diovanna is framed for something she didn't do and is sent off to a "boarding school" she feels abandoned and betrayed. But one thing was...