KE KYAKKYAWACE (book 1)✔

By feeezah135

49.9K 4.2K 462

All right reserved 2019 "will you just get out of my sight.." he roared making me to shiver "your not my type... More

1
1&2
3&4
5&6
7&8
9&10
11&12
13&14
15&16
17&18
19&20
21&22
23&24
25&26
27&28
29&30
31&32
33&34
35&36
37&38
39&40
41&42
43&44
45&46
47&48
49&50
51&52
53&54
55&56
57&58
59&60
61&62
63&64
67&68
69&70
71
72
73
74
75
🙌
76
😭
77
77
78

65&66

895 103 20
By feeezah135

----------------♣♣♣♣♣-------------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

-----------------♣♣♣♣♣------------------
© faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠

Each time you love, love as deeply as if it were forever - only, nothing is eternal. Audre Lorde

♣♠♣♠
🔺🌹congratulation for completing your novel EZNAH . the novel was so mindblowing. more grease to your elbow.@mamuh gee🌹🔺

♣♠♣♠

65&66
♣♠♣♠

Dan Allah kagayamusu su so ni koda kadanne.."
Tafada tana rirrike hannunsa kaman Wanda zaigudu. Shikam adnan yamakasa magana saban tausayinta baisan lokacin da hawaye yazubomasa.
Rungumeta yayi sosai. Ahaka bacci yadauketa. Nimlah haka take kwana tatashi kullum kuka da kewan family ta.
Haka sukakwashe kwashe sati biyu.
Sunbatan goshinta yayi while itakuma tarike hannunsa
" yaushe zamuje gida?"
"Not now."
"Damun koma can...mom most be so worried about you. I have already lost them. But don't make a mistake by losing yours."
Murmushi yasakarmata
"OK."
Daukanta tayi cak yasata a mota because he is use to it.
Knocking na kofan yayi. Momy sane ta rage volume tare da sake murmushi don yagayamata yana hanya. Dasauri Alisha tazo tana murmushi tabude. Ganin adnan tsaye. Rungumeshi tayi
"Oyoyo.....my handsome brother."
Shima murmushi yayi. Mom dinshi tatashi tsaye tana binsa da.murmushi. jawo hannunsa Alisha tayi out of a suddenly kowa ya zaro ido yana kallon bakin kofa.

"Badluck." Alisha.tafada tana kallon kafan nimlah.

"Innalillahi........mom......" Niblah tafada tana nuna nimlah da yatsa. Duk jikin nimlah yayi sanyi takowa tayi a hankali ta shiga gidan da bismillah. Kowa kallonta sukeyi cikin mamaki. Atake jiri yafara deban niblah saboda yadda taga nimlah atsaye gawani kyau da tayi kaman balarabiya.
Nimlah was so nervous yadda taga kowa na kallonta. Kamo hannunta adnan yayi tare da kaita gaban mom NASA.

"Mom here is your daughter in law. Tawarke yanzu she can walk, look, look..."
"Adnan... Sokakeyi kacemin you spend all your money just to cure her?"
"Mom she is my wife."
"Adnan...."
"Please mom,Dan Allah try to understand me...please she is my wife and I love her she deserve more than this,Dan Allah forget everything accept her."
Ajiyan zuciya mom tayi tana kallonshi. She don't want to lose her son again
"OK, and I hope she won't fail me."
Girgiza kanta nimlah tayi dasauri alaman yes
Murmushi momysa tayi tare da shafa kansa
"Food is read,come and eat."
Murmushi yayi tare da kissing na forehead. Zama sukayi kan dinning table while niblah takasa tsayuwa sai kallon nimlah takeyi tana hawaye. Dafe kanta tayi tare da juyawa da gudu tashiga daki tana kuka.
Ahankali takecin abinci. Har suka gama.kallon mamaki mom takema Adnan saboda kallon da yakema nimlah. Babu shakka danta nason nimlah. Dole nasan hanyan dazanbi narabasu. I don't know why I hate this girl. Dagowa nimlah tayi ganin kallon da mom kemata yasata shakewa. Da sauri adnan yataso yana buga bayanta arude.
"Sorry." Yafada tare da bata ruwa.
Shatayi tare da rike hannunsa gam. Rike ta yayi suka shiga daki.
Abincin mom taature tana binsu da kallo.

♣♠♣
lumshe ido tayi tana kallonshi.
Finally mom nasa tayi accepting nata.sauran sister shi. Kissing na hannunta yayi staring at her
"Thanks for coming into my life."
Murmushi yayi yana kallon kwayan idonta.
"Niyakamata nagode miki for bringing so much happiness in my life."
Murmushi tayi har dimple dinta yafito
"Do you know how beautiful you are? KE KYAKKYAWACE nimlah the most beautiful I have ever met, your eyeglasses, your eyes your lips..." Saikuma yatsaya tare da matsowa kusa da fiskanta
"I love you."

♣♠
😍😍😍😍
KE KYAKKYAWACE is back
😘😘😘😘

Continue Reading

You'll Also Like

4.6M 292K 106
What will happen when an innocent girl gets trapped in the clutches of a devil mafia? This is the story of Rishabh and Anokhi. Anokhi's life is as...
Fallible By UmmSalmaan

General Fiction

4.8K 615 21
She didn't know she had it for him this bad until Umaymah told her he will be travelling out. It wasn't like she was going to see him often anymore...
16.7K 2.5K 31
there is no marriage without love, so also no love without trust, but jealousy have overpowered KHAMIS love, that he tortured his wife YUSRAH to the...
169K 17.3K 27
Ducking away, she ran out of Hajia's living room with a loving smile on her lips. She banged her head on a broad chest that gave her a souvenir of a...