KE KYAKKYAWACE (book 1)βœ”

By feeezah135

49.9K 4.2K 462

All right reserved 2019 "will you just get out of my sight.." he roared making me to shiver "your not my type... More

1
1&2
3&4
5&6
7&8
9&10
11&12
13&14
15&16
17&18
19&20
21&22
23&24
25&26
27&28
29&30
31&32
33&34
35&36
37&38
39&40
41&42
43&44
45&46
47&48
49&50
51&52
53&54
55&56
57&58
61&62
63&64
65&66
67&68
69&70
71
72
73
74
75
πŸ™Œ
76
😭
77
77
78

59&60

779 122 23
By feeezah135

------------------♣♣♣♣♣--------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

-------------------♣♣♣♣♣--------------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
♣♠♣♠

♣♠♣♠
59&60
♣♠♣♠

"Just tell me, meyasa kamin haka. Meyasa sahib? Ashe drugs dakake bani na abortion ne? Ashe dama duk soyayya dakake cewa kanamin Ashe bahakabane? Kabata rayuwanta..har abada. Bayan kaine silan ciwonta... Shikenan rayuwar aurenmu tazo karshe. Tunda saboda son zuciya kanaso kaakahemu gabaki daya."
Rike hannunwanta yayi yana girgiza kai.
"Believed me wallahi banibane. Wallahi wallahi maganin danake baki bana zubda ciki bane, trust me Dan Allah ki yarda dani."
Cire hannunsa tayi cikin nata tana hararansa.
"Haba zarah, nikike shakka, Dan Allah kiyi hakuri. Kisan cewa haka yarnan tafito duniya. Nibanda hannu acikin wannan Abu."
Kuka tasake tare da faduwa kasa. Dasauri ya sunguna tare da rungumota.
Maryam dake jin komai. Waigowa tayi tare da jinguna abayan window tana hawaye.
"Toh inba Dady bane yayi ba then why doctor can yazo yana cewa hakan?"

♣♠♣

IPhone dinta tadauka tana selfie. Tanajin anbuga kofa tayi sauri ta ajiye. Ganin momy adnan tashigo yasata canzawa zuwa fiskan tausayi.
"Haba nablah ,haka zakita zaka ko abinci bakici."langwaba kai tayi tana hawayen munafurci.
" mom zanmutu inbanga adnan ba."

"Karkice haka nablah, ya ma kirani, yace zaidawo next week. Wai yayi tafiyane?"
Hada fiska nablah tayi
"Da wancan maiyan yatafi?"
"Aa shikadai yaje."
Daga gira daya tayi tana kallon kasa.
"Meyasa toh bamuje tareba? Wallahi momy nigaskiya adnan baya kyautamin."
"Karkidamu yanadawowa zansashi yatsake ta tun wuri. Don ita nata dace da gidan nanba Sam."
Murmushi mugunta nablah tayi.

♠Nigeria♣♠

🌸

Dagata sama yayi, tana dariya.
"Kingani ko, ko nauyi bakidashi."
Murmushi tayi tana kallonsa
"Inadashi haka kowa kecewa."
"Nibakaman kowabane."
Murmushi nayi ina wasa da yatsuna.
Ahaka yata kula dani for almost 5days. Yanakula dani sosai. Har namanta da komai dayake damuna a cikin zuciya. But ba abunda naketunawa illa.
Anya zan iya takawa? Anya ?
Yauma kaman kullum. Exercise mukayi. Yajamin kafa yasamin magani. Ajiye kafana yayi akan cinyansa. Yana min massages ahankali. While nikuma nazauna shiru INA kallonsa. Dazaran munhada ido sainacire idona dasauri. Sunkuyar dakaina nayi INA murmushi.
"Yauzamuje zagaye gari. Nasan your feeling bored. Yanzuma zamutafi muje muga ko INA."
Girgiza kaina nayi alaman toh.
Ahaka yajani mukawuce.
Ahankali yake tura wheelchair dina.
"Zakisha flavour ko?"
"Eh."
"OK kinga yanzu I can't cross the road tare dake. Stay here. Hanaje nasaya."
Tsallake hanya yayi yawuce inda ake tsaya. Yanagama tsayowa yajuyo tare da dagamin hannu. Takowa yayi yanashirin sallake hanya. Wani katon mota yazo da gudu. Out of suddenly flavour yazube sakamakon motan dayabuge adnan. Nimlah naganin haka batasan lokacin da tasake kara ba.mutanene sukayo kansa. Tama kasa ganinsa. Mai traffic dinne yatsayar da motoci akatsaya. Ahankali yatashi tare da dafe kansa saboda yaji Ciwo a hannunsa. Nimlah dake kan wheelchair kuka takeyi sosai.
Widen hazel eyes dinsa yayi yana kallonta sakamakon abunda yagani. Takawa takeyi ahankali tana mika hannunta alaman ya kamata.
Kulle bakinsa yayi Saban mamaki da murna.
"Oh my god."
Yafada yana kallonta.
Ahankali tatako shima da sauri yatako gunta tare da riko hannunta. Hugging dinsa tayi sosai tana kuka.
"I thought mota yabugeka tafada tana taba fiskansa.
Rungumeta yayi sosai yana dariya harda na kuka.
Itakam nimlah batamasan dakafanta ta iso gunsaba. Sanda ta daga kanta tare da kallon kafanta tajuya tana kallonsa kuma.
Komawa baya tafarayi tana hawaye tare da dariya
" I can walk... I can walk." Tafada tana shouting.
Girgizamata kai yayi yana murmushi. Saban murna hartafadi kasa tana kuka sosai.









😘---😘
Toh ga nimlah dai she can walk now. So what next keep voting keep commenting 😘😍😘

Continue Reading

You'll Also Like

1.5M 136K 46
✫ 𝐁𝐨𝐨𝐀 𝐎𝐧𝐞 𝐈𝐧 π‘πšπ­π‘π¨π«πž π†πžπ§'𝐬 π‹π¨π―πž π’πšπ πš π’πžπ«π’πžπ¬ ⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎ She is shy He is outspoken She is clumsy He is graceful...
626 69 14
Haleemah 'Aliyy Kamal is a name that resonates well in arewa as the stunning Fulani journalist with a dramatic life; the one who lost the most enigma...
1K 82 41
Faduma (Hameedah) and Ahmad have been married for two years and blessed with beautiful twins. She never thought she would have a supportive, caring...
1.3M 68.8K 59
π’πœπžπ§π­ 𝐨𝐟 π‹π¨π―πžγ€’ππ² π₯𝐨𝐯𝐞 𝐭𝐑𝐞 𝐬𝐞𝐫𝐒𝐞𝐬 γ€ˆπ›π¨π¨π€ 1〉 π‘Άπ’‘π’‘π’π’”π’Šπ’•π’†π’” 𝒂𝒓𝒆 𝒇𝒂𝒕𝒆𝒅 𝒕𝒐 𝒂𝒕𝒕𝒓𝒂𝒄𝒕 ✰|| 𝑺𝒕𝒆𝒍𝒍𝒂 𝑴�...