AUREN WUCIN GADI

By zahraaliabdullahi5

19.6K 1.7K 78

labarin wani matashi daya auri wata yarinya na wucin gadi saboda wani dalilin sa. More

1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
55
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
68
67
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
79
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
91
94
93
95
96
97
98
99
END

92

228 18 2
By zahraaliabdullahi5

💕 *AUREN WUCIN GADI* 💕

✨ *GORGEOUR WRITTER'S FORUM* ✨
    
     ✨G.W.F✨
_____________,_____
GORGEOUR INTELLGENT AND EXPERT WRITTER'S WE ARE THE BEST AMONG THE REST.
_____________________

CHAPTER 92

Tunda ta faɗa toilet ɗin da gudu ta jingina jikinta da bango tana maida numfashi,ga wata iriyar kunyarsa da taji ya shigeta yanzun nan,haushin kanta da kanta takeji wai me na fitsarin ne?ta tambayi kanta,tafi minti uku a haka kafin ta lallaɓa ta cire rigar baccin dake jikinta tayi wanka da ruwa mai ɗan ɗumi saide a ranta tana koƙonto shine wanka normal zatayi kode harda natsarki rashin mai bata amsa yasata tayi normal wanka kasa fita tayi daga toilet ɗin sai kawai ta zaɓi zama cikin toilet ɗin har sai ya gaji dan kansa yatafi dan kunyar harɗa ido take dashi ƙatuwa da ita ta fitsareshi yanzu kuma ta fita ya ganta tace masa me.

Kwanciya yayi yakifa cikin sa yayi rubda ciki saide yanajin mararsa kaman zata fashe gashi baya gida balle yasha maganin sa,wata zuciya tace dashi wani magani kuma kake nema bayan ga maganin ka kusa da kai itace halaliyarka kama bar batun wani magani kawai kaje gareta ta hakane zata fahinci buƙatarka ta kuma ɗauketa,ajiyar zuciya yayi yakuma gamsu da shawarar da zuciyarta sa tabashi ɗari bisa ɗari cike da kwarin giwa yamiƙe ya nufi toilet ɗin.

Tsaye take taba kofa baya tana daure da towel  pink color sai ajiyar zuci take saukewa,bataji shigowarsa tasa ba, sai ji tayi an rungumeta tabaya firgigit datawo daga tunani da take,tureshi tashiga yi amma ina gogon naku ko gizau beyi ba balle tasaka ran ze saketa saima aika mata da sakon sa daya shiga yi mai wuyar mancewa wanda tuni ya mantar da ita komai bata sani ko fahinta komai tama mance awata duniya take shi kansa Ahmad din ya mance a toilet suke saida yaji kafafunsu  suna neman gaza ɗaukar su sannan ya ɗauketa cak ya fito da ita betsaya ko ina ba sai a saman gadon dake ɗakin yamusu masauki sarrafata yashiga yi cikin salo dake nuna ƙwarewar sa Aisha batayi tsammani ba saijin sa tayi yana neman shiganta wani irin zabura tayi zata mike yayi saurin maidata ta koma takwanta yasaka hannunsa ya danne mata hannu yakuma haɗa bukunan su yafara tsotsa kaman wanda yasamu wani sweet mai daɗi bakajin komai sai shasshaka da Aisha takeyi shiko Ahmad ji yake kaman tana ƙara zuga shine kuka sosai Aisha keyi tun tanayi sauti na fita har takai muryarta dashewa cizo da yagushi kan Ahmad yashata duk da haka be ɗaga mata ƙafa ba,saida yasamu nutsuwa sannan ya mirgina ya kwanta a gefenta yana maida numfashi jinsa yake saka yau,hannun sa yakai danufin janta jikin sa ya lallasheta ta bige masa hannu.

Tana kuka matsawa tayi can gefe ta ja abun rufuwa ta rufa tashiga rera masa kuka,dafe kansa yayi cikin yin ƙasa da murya yace"haba Aeshow kefa kikace zaki rama abunda namiki shine fa nakawo miki kaina kiyi yanda kikaso harsai kingamsu da ramawar da kikesonyi,amma kuma saiki bige da kuka.

Bayan ɗazu har fitsari kika sake saboda daɗi,ai Aisha batasan sanda ta tsaida kuka da takeyi ba,cikin kunkuni tace"ba wani ai dan kasan ba iya ramawar zanyi ba shine kazo ka karasani bayan kasan bason abunda kakeyi mun nake ba,daga Auren wucin gadi saika mai sheni jakarka,karabu dani dan Allah banason ganin fuskarka kusa dani tunda kai mugune ka ballamun ƙafa ka gurguntani ai kaji daɗi ai sai kazo kafita kuma yanzu tunda abunda yakawo ka kenan .

"Ko kinfasa ramar ne?
Ya tambaya cike da tsokala share hawayenta da sukaƙi tsayuwa tayi cikin tura baki tace"nide dan Allah ka tashi kafita mun kazo kasani jin kunyar su Anty yanzu gobe da wani idon zan iya kallon su,suna ganina sun....sai kuma taja bakin tayi shiru hawaye na ƙwaranya a idanun ta"suma sun sani ai basai kinfaɗa musu komai ba.

Idan kuma kunyar haɗa ido kike dasu basai in tafi tare dake ba,kinga narege miki aiki ai,kinga nifa akan iyalina zan iya komai ciki kuwa harda...suwaye iyalinka?takatse shi da tambaya shiru yamata.

ALHAJI NA ALLAH

Alh sammani kasan abunnan baze samu ba kasani saka kaina a hatsari,kasa nasaka rayuwata cikin hatsari kasani jin kunyar iyalaina banta jin kunyar haɗa ido da ɗana ba sai a ranan da likita ya tabbata musu nasha maganin ƙara ƙuzarine yamun yawa,wallahi jinayi kaman ƙasa yatsage nashiga"hhhh dariya sosai Alh sammani yayi saida ya tsagaida sannan yace"amma ya akai alƙalamin naka ya kwanta"hmmm ya sauke ajiyar zuciya sannan yace wallahi Hajia kace tashigo daga ciki sukuma yaran suka koma Gida dakyar fa nasamu ya kwanta dan jin kaina nake kaman ingarman doki.

Tafawa sukai sannan Alh samman ya daura da cewa"amma fa nayi mamaki yanda akayi Yarinyar tabar Gidan bayan kuma mun tabbata tana cikin gidan"hmm Sammani wato nima abunda yabani mamaki komai kaman an yishine cikin shiri angera pillows saman gadon an rufa da abun rufawa idan kagani kaida kanka zaka rantse mutumne kwance awajen amma ina afkawa sai naga pillow kaman zanyi hauka haka nafito,bakin get ina tambayan maigadi.

"Ahmad fa?
Alhaji sammani ya tambaya"sai daga baya na ganshi yafito daga ɓangaren nasu?anƴa Alhaji Ahmad beji maganan da mukai da yamma ba yashirya hakan?

Shiru Alh na Allah yayi kaman mai tunani saikuma yace"kai bana tunani dan bayama gida harka tafi sai da dare yaxo.

"Nifa Alhaji in badan karka zargi wani abu ba ina zargin zaman yaron nan a gidan nan.

"Meyasa zaka zargeshi Sammani?kode yama wani abune da kake zargin sa?

Eh to yanzu de bani da wata hajju a kansa amma zan nemo"ok hakan yayi cewar Alh na Allah.

"Yauwa Alhaji dama batun yarinyar nan?wace yarinya kuma?ya tambaya cike da rashin fahinta"karde harka mance wacce muke magana a kanta"oh na tuna to ya ake ciki ka binciko mana ne?eh na saka abun bincike kuma na yarda da wanda nasaɗin ɗari bisa ɗari yace yarinyar bata dakowa sai Baabar ta da ƙannen ta biyu ba'asan daga ina Baabar tasu tazo dasu ba,daga wani gari suke ko waye Ubansu ba wanda yasani  sun rayu cikin ƙangin talauci da Baabar da ƙannenta rana ɗaya aka wayi gari ba gansu ba,sai ita wannan din ance tana zaunene a gidan General ɗan Musa da zama kuma ƙwararriyace a fannin ɗinki,kaga idan muka jata jiki muka bata kuɗin aikin mu ze kasance cikin sauki kaga kaman mun jefi tsuntsaye biyune da dutse ɗaya.

******
Ahmad fitowa yayi falo ya zauna yana daddanna wayar sa Abdullatif yakira ya ɗaga cikin magagin bacci ya amsa masa da"ya akaine?

Saida ya shaƙa kana yace"ce ne da Sistar tazo ta fito mun da Mata zamu koma tare,tuni Abdullatif ya wartsake daga baccin yace"kayi haukane yarinya bata da lafiya zakace zaka ɗauke ta ka tafi da ita ina?

"Dama nafada mane dan karku tashi da safe kuga bata nan yana fadin haka ya kashe wayan sa yana miƙewa yakoma ɗakin.

Inda ya barta ya sameta be ko kalli inda take din ba balle tasaran ze larrasheta ganin ya ɗauke kai yanufi toilet sai kawai ta sake fashe masa da wani kukan yaji mata ciwo amma kallo bata ishe shi ba,tana cikin kukanta bataji sanda yafito daga toilet din ba saiji tayi an sunkuce ƙarawa kukanta ƙaimi tayi bata ankara ba sai jin ta tayi cikin ƙwarmin ruwa wanda ya haɗa mata ruwan mai dumi da zataji daɗin gasa jikinta.

Barinta yayi yafito ɗakin cikin sauri ya gyara saman gadon yaɗauki air freshener mai daɗin kamshi daya gani saman mirrow yafeshe ɗakin dashi sannan ya nufi inda akwatin kayanta yake ya dauka mata wata riga yakai toilet din har yanzu tana zaune cikin ruwan kaman yanda ya sakata rataye rigar yayi yanufi inda take sai jin hannun sa tayi cikin ruwan dan batasan sanda yashigo din ba saboda nisa datayi a tunani"ka barni banaso"ni kuma inaso yafaɗa duk yanda tayi ta nokewa de shine yamata wankan kafin ya barta yace tayi na tsarki ta fito,koda ya shigo ɗakin ya tadda Anty hajara tsaye daga bakin ƙofa tana jiran fitowarsu"yanzu Habibi ya tadani yana cewa zaka tafi da Aisha bayan bata gama warwarewa ba?"eh karki damu zata warwarene a sannu"amma Ahmad baka ganin yafi kyautowa ka barta anan ta ɗan kara samun sauki koda na kwana biyu ne?

Zama yayi a bakin ya fuskance ta yace"na dauka idan nace zan tafi da ita kece mutum ta farko da zata goyi da bayana amma sai naga akasin haka da wajenki,Sister tafiya da Aisha ba fashi idan ma wani abun kikema gudun faruwa to yariga da yafarun bazan zauna ina wahala sai yarinya tasoni sannan zan sauke gajiya na ba,ehm dan haka kede kawai ki sakata tafito da wuri karta ɓatan lokaci.

"Kaide bazaka taɓa canzawa ba Ahmad"murmushin gefen baki yayi yana cewa ƙila ƴar ɗakinki tayi nasarar canzani idan ta zama jaruma dan banason raguwar mace mai yawan raƙi dan natsani hayaniya yana kaiwa na ya dauki a kwatin kayan nata yafita daga cikin ɗakin a falo ya tadda Abdullaitf zaune yana zaman jiran fitowar sa yana ganin sa kuwa yamiƙe tsaye yana cewa" kai de anyi ɗan iskan mutum wallahi yarinya ko dawowa hayyacin ta bata gamayi ba,kasake abun nan yanzu kuma kace da ita zaka wai kai baka da tausayine?baka tunanin tasaka tsoron ka aranta tayi maka kallon mugu.

Be amsa masa ba sai bubbuga masa kafaɗan sa dayayi ya wuce sa yafita daga cikin falon gaba ɗaya,baki sake Abdullatif yabisa da kallo yasan halin sa yanzu koda yabisa baya ne baze ce komai ba kaman yanda yanzun ma be ce ɗin ba to bazeyi magana ba.

Aisha a hankali cikin taka tsantsan tafito daga toilet ɗin tana ɗan ɗigisawa ganin Anty hajara da tayi zaune yasa ƙarasa shigowa da ɗan saurinta tana zuwa ta faɗa jikinta tasaki kuka tana cewa"dan Allah anty ki ɓoyeni bazan bishi ba,mugunta kawai yake mun kin nitsu Aisha kibani hankalin ki"zande nutsun amma bazan iya baki hankalina ba idan nabaki hankalina nikuma dame zanje nayi amfani da.

Hmm"naji to bani aron hankalin ki ko shima baxaki iya badawan ba?ta tambayeta cike da zolaya shiru ta mata ganin haka yasa Anty hajara matsowa kusa da ita ta zauna tace to share hawayen ki sai muyi magana ba musu ta share hawayen nata bakajin komai sai ajiyar zuciya da take saukewa akai kai.

Aisha ba mugunta Ahmad kemiki ba,saurin ɗagowa tayi ta kalle ta"eh ba mugunta bace wannan shine aure,idan wannan abunda kike ganin mugunta ne be shiga tsakanin ku ba to Auren ai bata kullu ba,dan sai da wannan aure yake tabbatuwa kuma sai anyi wannan ɗin shine zaki zama cikekkiyar mace sannan sai anyi wannan abun sannan ne mace takewa majinta takaba idan yarasu ko kuma tamasa idda idan auren ya mutu.

Wannan shine ake kira da raya sunnan Ma'aiki (s.a.w)wannan abu idan miji yayi da matar sa da aure ya halasta masa za su samu dimbin lada,idan ko mace ta bijire wa majinta tana cikin tsinuwa Allah da mala'ikunsa har zuwa wayewan gari,shin kinaso ki kasance cikin tsinuwar Allah.

"A'a banaso Anty ta amsa cikin sanyin jiki da alama maganar ta shigeta saide aranta cewa take"idan wannan abun shine auren lalle da aiki a gabana yanzu dama saboda wannan abun wasu ke faɗawa karuwanci bayan ba komai cikin ta sai azaba.

Duk magana da Anty hajara ta daura mata ba wanda taji tana cen tana tunanin yanda zata riƙa gujewa Ahmad batare da yasake kusantar ta ba dan ita gaskiya bazata iya daukan wannan larura tashi ba,idan wannan abun shine aure ita bataga abunda ƴan mata keyiwa rawar ƙafa da damun kawaye suna cewa aure dadi gareshi ba,kai ina tafaɗa da karfi batasan sanda ta faɗeta a fili ba.

"Wai tunanin me kikeyi tun ɗaxu ina miki magana amma bakya ji na,Anty hajara tafaɗa tana kafe ta da ido"tunani nake Anty ta bata amsa tana miƙewa tsaye,itama ganin hakan tamiƙe tana sake maimaita tambaya"kawai Anty gani nayi idan haka kowace mace keji banga abunda ƴamata ke kuri suna zuzuta daɗin sa ba,ba komai sai tarin azaba,ta kare maganan tana fita daga ɗakin"Aisha takira sunan ta tsawaya tayi daga bakin kofa ba tare data juya ba,takowa tayi a hankali ta isa inda take mika mata wata leda tayi tace karɓi indan kinje zakiga yanda zakiyi amfani dashi daga haka tafita tana share hawayen da suka soma zubo mata masu ɗumi"ki kwantar da hankalin ki zaki gannin a weekend idan kuma baki kwantar da hankalin ki ba kuma bazan zo ba gyada mata kai kawai tayi tafita.

Ahmad da kansa ya bude mata mota saida tashiga ta zauna da kyau sannan shima yashiga a nitse yake tukin sa,tafiyan kurame sukai ita tana tunanin irin a zaba da tasha a hannun sa yau da shekarn jiya taji kuma Anty hajara tana cewa aure baya yuwuwa sai da wannan idan kuma kaƙi ha haɗu da fushin Allah da mala'iku kai inde hakane abun ba sauki.

Shikuma Ahmad tunani yake yande ze ɗana tarkon sa dan ganin yakama abun harin sa batare daya wahala ba.

A haka suka har suka isa gida direct ɓangaren su suka wuce,kasan cewa darene yasa suka kwanta dukkan su ba tare da sun zauna ba,da can Ahmad shine mai zama ita kwanciyarta take,ɗaki ta wuce ta kwanta saman gado shikuma Ahmad a nan falo ya kwanta saman 3sitter cikin dare taji kaman ana laluɓan ta  a tsorace ta miƙe zaune tana waro idonta duk da darene bata ganin komai saboda kashe mata wutan ɗakin da Ahmad yayi cikin rawar murya tashiga cewa"wa..wa..waye....


ALLAH YASA MUDACE

Continue Reading

You'll Also Like

2.7M 150K 43
"Stop trying to act like my fiancée because I don't give a damn about you!" His words echoed through the room breaking my remaining hopes - Alizeh (...
3.5M 150K 61
The story of Abeer Singh Rathore and Chandni Sharma continue.............. when Destiny bond two strangers in holy bond accidentally ❣️ Cover credit...
9.5M 628K 75
An Arranged Marriage Story. #1 Hot (17-11-23) #1 Happyending (17-11-23) #2 Shy (13-11-23) #3 Cold hearted (27- 10- 23) POWER!!!!! That's what he alwa...
126K 1.8K 27
Rajveer is not in love with Prachi and wants to take revenge from her . He knows she is a virgin and is very peculiar that nobody touches her. Prachi...