AUREN WUCIN GADI

By zahraaliabdullahi5

19.6K 1.7K 78

labarin wani matashi daya auri wata yarinya na wucin gadi saboda wani dalilin sa. More

1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45
46
47
48
49
50
51
52
53
54
55
56
57
58
59
60
61
62
63
64
65
66
68
67
69
70
71
72
73
74
75
76
77
78
79
80
81
82
83
84
85
86
87
88
89
90
92
94
93
95
96
97
98
99
END

91

299 17 3
By zahraaliabdullahi5

💕 *AUREN WUCIN GADI* 💕

✨ *GORGEOUS WRITTER'S  FORUM* ✨
       ✨G.W.F✨
_______________________
GORGEOUR INTELLIGENT AND EXPERT WRITTER'S WE ARE THE BEST AMONG THE REST.
_________________

CHAPTER 91

Saide wani abu Ahmad kasan dole wannan aikin yana bukatar plan dolene kayi wani abu dazaka kawar da hankalin su a kanka kafin mufara aiki,dan fa kasan wayan nan mutanen ba imanine dasu ba kawar da duk wanda suke ganin ze zame musu matsala ba wani abu bane agunsu koda mutum yana cikin sune balle kuma wanda baya cikin su.

Kaman de kai yanzu tunda mafi yawansu sun san Aikin ka to kuwa dole za suna kula da duk wani motsinaka,dolene musamu wani abu da zakayi wanda ze dauke hankalin su akanka kafin mu san abunyi.

Shiru sukai dukkan su su biyun kafin kuma Abdullatif ɗin yace me plan ɗinka kafin kashigo garin nan?dan nasanka farin farin sani ba haka kawai kabar Case ɗin Mahaifinka kazo nan Gari ba dole dawani abu.

Murmushin gefen baki yayi sannan yafurta" GAGARA BADAU wayeshi?aina yake da zama ban sani ba amma wannan shine first target ɗina shine kuma abunda yasani shigowa garin nan.

"Tabb Babban magana wai ɗan sanda yaga gawan Soja,maida hankali Ahmad yayi kansa yace"Abdul yanaga duk yanayin ka ya canza daga jin sunan GAGARA BADAU dakaji na ambata.

"Ba dole kaga yanayina ya canza ba Ahmad,tunkaran wannan mutumin fa kaman ace ka tunkari Aljani ne,bawani wanda yasanshi ba wanda yataɓa ganin sa kai ko muryar sa ba wanda yasani intakai ta maka zance suma kansu manya dilolin wayancin su idan muka kamesu ca suke suma basusan waye wannan GAGARA BADAU ɗin ba,yana zaman meetin dasune a duk sanda ya bukata kuma vid call suke yana rufe fuskan sa sannan ana sarrafa muryar sa da na'ura mai tace murya kaji suma dake aiki a ƙarƙashin sa i naga irin mu,masu neman hanyan kamesa da lefi.

_ASIBITI_

Kwance yake kaman gawa samɓal saman Gado bambancin sa da gawa numfashin sa dake sauka a hankali ɗaya hannun sa da ƙarin Ruwa Mami na zaune ta rabka tagumi hannu bibiyu Sajid da Ahmad sunkoma gida Mamice zata kwana wajen sa,to fitan da sukaine Ahmad yasamu yaje Gidan Abdullatif ɗin dan ganin ya Aisha take da jikinta.

Karfe 1:30 yabude idon sa ya kalli inda yake take kuwa komai daya faru yasoma zuwar masa kaman yanzu akai,rintse idon sa tayi da karfi a ransa yana tsinewa Alhaj Sammani da gurguwar shawaran sa.

Washe gari aka sallame shi suka dawo Gida tunda suka dawo yake ta zuba ido yaga ta ina ze ganta saide har aka yini beganta ba,kasa hakura yayi da yamma yafita ya zauna waje cikin wata ƴar rumfa da akayi sa dan shan iska nan yace a shimfiɗa masa darduma ya kishin giɗa awajen tare da wasu abokan harkallan sa dasuzo duba shi.

Suna nan zaune Ahmad ya dawo daga wajen aikin sa saida ya daidaita parkin ɗin motan sa yafito yanufi inda suke cikin takunsa dake nuni da shiɗin cikekken Namijine tunda kan ya ƙarasa isa inda suke"Alh na Allah yace da abokan sana"change the topic cikin yin ƙasa da murya yayi maganan shiko Ahmad yajishi tsaf dan Allah yamasa baiwan jin magana koman nisan dake tsakanin sa da mutum ko kuma mutum yayi magana cikin yin ƙasa da murya.

"Assalamu alaikum
Yace dasu sanda ya isa garesu yana miƙa musu hannun sukai musabaha sannan ya kalli Alh Na Allah yace a jiki Alhamdullahi tunda gaka zaune awaje fata de Allah ya kiyaye gaba adinga kula dan sake faɗawa a irin wannan hali"haka hakane Alh na Allah ya amsa maganar tasa a rarrabe sai kuma ya kalli abokan nasa yace ɗan wajen Alh Badamasi ne Ahmad,riƙo hannun Ahmad ɗin ɗaya mutumin yayi yana cewa"Ikon Allah Alhaji kalli girman ɗan mutum ba wuya Ahmad kaine haka badan Alhaji yafaɗa mana ba dasai muwuce ka wuce ko a hanya muka haɗu.

Yafaɗa yana faɗaɗa fuska da murmushi sai kuma ɗaya mutum ya amshe yana cewa"eh hakane wallahi wane aiki kakeyi kai yanzu kode irin aikin Mahaifinka kakeyi dan kaganmu duka muna da hannu jari a companyn sa kuma bamuji daɗin abunda yafaru dashi ba,yakare maganan yana mai kai duban sa ga AlhNa Allah dayayi suman zaune dajin ɓaram ɓaramar da Abokin nasa yayi yasaki baki sai sake zance yake.

Wani kallo da Alh na Allah ya jefeshi da shine yahana shi ƙarasa maganan daya ɗauko"hmmm Ahmad ya iya cewa kawai yana miƙewa yace"Dad ko zan iya tafiya"eh zaka iya tafiya baka da matsala Alhaji Na Allah ya amsa mishi tafiya yake amma tunani yake a kansu yama rasa a wani ma auni ze auna maganganun wannan mutumin dole yana da bukatar sanin sudin suwaye su?

Kuma wace alaƙa ke tsakanin su da Mahaifinsa haka yana shiga falon yashiga dube dube ba komai yakema ba sai gudun kar a ajiye masa camera batare da sanin sa ba,saida ya tabbata komai clear sannan ya ɗauko loptop ɗinsa ya ajiye saman centar table ya kunne kafin ya gama daidaitawa yashiga toilet ya watsa ruwa yafito ya shirya cikin wani armless riga da wando saida yashiga kitchen yahaɗama kansa coffee sannan ya dawo falo ya zauna yana kurɓa a hankali yana duba sako da Faisal ɗazu dasukai waya yace ya tura masa ta email dinsa harya ze kashe systerm ɗinsa sai yaci karo da wani sako daya ja hankalin sa yatsa karantawa sakone kaman haka.

Aslm
Ahmad kai Yarone bakasan me Duniya take ciki ba,mutane sukanyi komai saboda duniyarsu Mahaifinka yana cikin damuwa kuma baxe iya fuskantan ku da wannan damuwa tashi ba,ya gwammace yarasa  rayuwarsa dan ku kurayu abun harinka yana nan kusa dakai kusa sosai fa sai ka kula kakuma mai da hankalin ka sosai Aiki da lura zakayi yanzu wasan ze fara sako daga
                   IIH

Ya karanta wannan sakon yafi akirga karshe kawai kashe systerm ɗin nasa yayi ya kwanta dan yinin yau gaba ɗaya be samu zama ba.

Harya kwanta sai kuma ya tuna yau be leƙa Amaryar wucin gadin tasa ba,ya dauki waya yakira Anty hajara tana zaune suna kallon wani film tana ɗaga wayan tace"Malam nifa kar amatsan da kira da wannan daren idan kewar matar kakeyi kawai fitowa zakayi kace na bata waya,murmushi yayi mai sautin yace"Malama ai kya bari ko sallama nayi kafin ki fara rattaɓo da wannan zancen ko?shima yafaɗa yakuma ɗaura da cewa nasan kawai bakyason matsawa daga wajen Mijin kine to kice yayi hakuri kinsan abunka da sabon shiga idan banji ɗumin Matata ba ai kyabari ko muryarta naji.

Dariya sosai Abdullatif yayi yana cewa amma anyi ɗan iska ina tausayawa ƴar mutane da ƙarancin shekarunta Allah ya haɗata da tuzuru kana neman juye mata  tuzuruntakan ka na shekara da shekaru ko?

"Malam a haɗani da Matata yanzu ko nayi muku dirar mikiya yanzu,dariya magana tasa ta bawa Abdullatif har saida ya dan dara yana cewa anƙi haɗakun ɗan nema kabari yarinya ta huta..kit yaji an kashe masa waya Anty hajara dake zaune gefensa tana sauraron duka abunda suke magana ta dafe baki tana cewa"kafasan halin mutumin naka ba hakuri dashi ba idan yaso abu kaman zawo yake karfa yace zezo yanzu"rabu dashi ba ze zo ba.

Itade Anty hajara shiru tayi masa dan batason yawan musamasa amma bawai dan ta yarda  cewan Ahmad ɗin baze zo ba.

Suna nan zaune suna kallo ta ɗan kalli mijin nata tace"Habibie bari nakaima Aisha wayan na haɗata da Ahmad ɗin kar yayi fushi"ai da kinrabu dashi in ba fitina ba ai yabari yakira gobe tunda be kira da wuri ba,yasan wannan lokacina ne to mainashi nakiran waya yanzu"Mutum shima matarsa yakira sukaji muryarsa daga bakin ƙofan falon sannan yayi sallama yashiga itade Anty hajara sake baki tayi tana kallon sa tama rasa mezatace shiko Abdullatif kyalkyalewa yayi da dariya yana cewa wayaga sabon shiga"eh  naji sabon shigan ne wuce nan kaima kasan nafi karfin gori yanzu"da alama yafaɗa yana sake kallon Ahmad ɗin dakyau yace wai kai yanzu da gaske daga zolayanka sai kwaso ƙafa kazo"kaima kasan nafi karfin zolaya ai yanzu yafaɗa yana nufan ɗakin da Aisha ke ciki an canza mata ɗaki tana ɗakin baƙi kansa tsaye yashiga ɗakin tana kwance acan ƙuryar gado ta ƙudundune kaman maijin sanyi.

Ɗakin ba haske sosai amma haske fitillon waje ya haska ɗakin kaɗan yana iya hango kyakkyawan fuskan ta takawa yayi a hankali har ya isa bakin gadon dake kwance hawa yayi ya kwanta gefenta yana jawota zuwa jikin sa haka kawai yakeson tsokalan ta dan tsiwarta na sashi nishadi.

Ajiyar zuciya ya sauke sanda yaji ɗumin jikinta ya ratsa shi,jinta kaman a taƙure haka yasata motsawa dan son gyara kwanciyarta sai tajita kaman an daureta zabura tayi zata miƙe tare da bude idon lokaci ɗaya sai asaman fuskan sa gira ya ɗaga mata alama yayane?

Mutsu mutsun kwatan kanta tashiga yi amma ina yamata kyakkyawan riko ta yanda baxata iya kwacewa ba,zuba mata ido yayi hartayi mai isarta ta gaji dan kanta kawai sai tasaka masa kuka,a hankali yakai babban yatsansa saman lips ɗinta yafara zagayewa dashi cikin salo ahankali sai kuma yakai harshensa yasoma lasan hawayenta dasuke fareti saman fuskansa be damu ya lallasheta ba,sai ma wani irin light kiss yayi sakar mata saman lip ɗinta dayasa tsaida kukan nata batare data shiryama yin hakan ba.

"Irin wannan gaisawan zakimun aduk lokacin da naxo gareki,kanta kawai ta iya ɗaga masa cikin rawar jiki data murya tace"eh naji ai saika tafi kafin masu gidan saga...sai kuma tayi shiru"rashin kunyarki ko yaƙarasa faɗa yana kafeta da ido"ni bance ba tafada tana murguɗa masa baki.

To suma ce mana mutum da matar sa inma kwana zanyi nan ina ruwan su su bakiga yanda suke tattalin junan su bane?Sai kiyi koyi dasu"a wani Auren ta amsa masa cikin tsubutan baki.

Aikuwa sake matseta yayi jikinsa yafara sarrafata yanda yakeso ganin tana neman ƙara sautin kukan ta yahaɗa bakunan su guɗaya yasoma tsotsa yakai hannunsa yafarke rigar bacci data saka yashiga aika mata da manya manya sakonni yana sauƙe hannun sa yakai ƙasanta yashiga yi mata wani abu data kusan shiɗewa saboda daɗin sa,ji tayi kaman ƙaramin kwanyarta baze iya ɗauka ba batasan sanda ya rungumi kansa tana haɗawa da ƙirjinta ba,shiko Ahmad cikin salo yake aika mata da sakon sa kuma da alama ɗalibar tasa tana amsan sakon yanda yakamata.

Karkarwa ƙafarta yasoma Aisha batasan sanda tasaki fitsari ba,saboda rashin sabo da abunda yake mata,da gudu ta kwasa tayi toilet tabarsh da hannun sa daya ɓaci da fitsari kwaciya yayi saman gado yana maida numfashi.


ALLAH YASA MUDACE

Continue Reading

You'll Also Like

9.5M 626K 75
An Arranged Marriage Story. #1 Hot (17-11-23) #1 Happyending (17-11-23) #2 Shy (13-11-23) #3 Cold hearted (27- 10- 23) POWER!!!!! That's what he alwa...
321K 25.6K 15
MY Creditor Side Story ပါ။ Parallel Universe သဘောမျိုးပြန်ပြီး Creation လုပ်ထားတာမို့ main story နဲ့ မသက်ဆိုင်ပဲ အရင် character ကို ရသအသစ် တစ်မျိုးနဲ...
1.9M 141K 63
"ရှင်သန်ခြင်းနဲ့သေဆုံးခြင်းကြား အလွှာပါးပါးလေးကိုဖြတ်ကျော်ခါနီးမှာမှ ငါမောင့်ကိုစွန့်လွှတ်တတ်ဖို့ သင်ယူနိုင်ခဲ့တယ်၊ လူတွေက သံသရာမှာ ရေစက်ရယ်၊ဝဋ်ကြွေး...
3M 196K 89
What will happen when an innocent girl gets trapped in the clutches of a devil mafia? This is the story of Rishabh and Anokhi. Anokhi's life is as...