SIRRIN ƊAUKAKA

By ayshajb

27.2K 1.1K 329

Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan r... More

1
2
3
4
5
6
7
8
9
Page 10
Page 11
page 12
13
page 15
page 16
page17
page18
page 19
Page20
Page21
page 22.
page 23
page 24
page 25
page26
page 27
28
28
page 28
Announcement
Hello Guys 29
30
31
32
33
34
35

page14

588 36 2
By ayshajb

*♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_

®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

_♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

Free Book
Page 14
Da wuri na shiga kichin na Mana abin kari na Shirya namu , saman Table nashi na Kai mishi ban kulashi ba na dawo d'aki nayi wanka Fitowa nayi na samesu Amma ummi bata fito ba, Zama nayi inna Gyara d'aurin d'ankwalina "Yan mata ya'akayi l'na Ummi?" abinci Halima ta hau zubawa Hanisa tace. "Tana d'aki" zama nayi a kujera "Yau can zata karya kenan" Halima tace. "Da alama" haka muka kammala Ummi ce ta qwamin kira d'akin ta na nufa , "Barka da safiya Ummi"
"Barka zauna ki shanye"
Ta fad'a tare da tura mata kofin "Nagode ummi" haka na shanye, tass "ki dena biye mishi. in kukayi Hakuri ma Nan da kwanaki zaki tattara Gidanshi" Kara Sunkuyar da kai nayi kasa. "Tashi kije kuyi sallama ze tafi" mikewa nayi na fita d'akin da yake na nufa Yana zaune yana danna waya "Amariya" Hmm. Zama nayi nesa dashi "Matso nan kin wani kame jiki kaman Kinga Kura?" Murmushi nayi sannan na matsa kusa dashi "Ga waya" Hannun biyu nasa na Karb'a. "Nagode Allah ubangiji ya Kara bud'i" cik'e da jin dad'i ya rumgumeta "Ameen Hauwa'u Jiddah.." wayarshi ne yayi Kara d'auka yayi dake muna kurkusa ne duk abinda take fad'i inna ji "Muazzan inna ka kwana Kuma ai baka sanar Mana zakayi tafiya ba? Gaskiya bana son abinda kake min kana sane da Girki nane Amma kayi tafiyarki" cewar Fure'atu "Hajiya Fure inna Nan tafe.." kasa karasa maganar yayi jin yanda take lasan bayan kunninsa da harshenta "Hmmmm!" Fure tace. "Magana nake maka kayi shuru" ai kaman Wanda aka tun zurani na d'aura bakina saman nashi inna zagayewa dole seda ya sake wani i'rin nishi "Washh jidda zaki kashe ni" jin wannan kalaman nasa yasa Fure kashe wayar cikin tashin hankali "Bura uba! Zaka dawo ka sameni"
inna ganin ya sake wayar nayi tsaki tare da janyewa.

"Meye haka?" Yace yana kokarin jawota jikinsa. Wallahi haushin sa nake ji, kawai inna bindashi ne, domin baya cikin tsarin Mazan da nake so , kaman zanyi magana se na share inna kokarin mikewa "Lafiyar ki?" Yace Yana rik'e hannunta. "Bakomai!"

Sunkuyar da kaina nayi kasa inna jin hawaye lokaci d'aya na tuna Sir Nabil, Mutumin Yana da hakuri sosai banson shi Amma inna jinshi fiye da yanda nake jin Arab a raina wani i'rin kuk'an zuci nake inna ji kaman ban kyauta mishi ba, nabarshi Yana dakon wahala Jawota yayi jikinshi Yana lalub'ar rigarta Yanda na lura nonuwana ne suka tsone masa i'do, kyaleahi nayi ya lugwigwita ni son ranshi Amma na kasa biye mishi kaman farko ganin Yana kokarin zarce inda ban zataba yasani dakatar dashi janyewa nayi inna maida numfashi "hak'an ma nagode" yace yana mikewa Band'aki ya nufa wani i'rin hawaye mazu zafi ne suka zubo min mikewa nayi na gyara jikina.
Fita nayi na isa d'akinmu kwanciya nayi barci ya d'aukeni Tab'a ni da akayi ne yasa ni tashi "Dalla tashi naga abin arziki" murmushi na mata "Hanisa fa?" Nace inna mikewa Zaune.
"Tana fama da d'inki"
Jinjina Kai nayi "wayan nada kyau" murmushi na karayi. "Naki na nan zuwa insha Allahu" nace inna kallonta.
"Humm da Kamar wiya wai gurguwa da Auren Nesa"
"Ba wani wiya Zatayi Kuma ta zauna Cass" "Shi kenan"
Mikewa nayi na nufi Band'aki na kama ruwa tare da d'oro alwala tana Zaune na idar da sallah. "Sahiba ki tura mishi sakon ban gajiya" hararanta nayi. "Kefa banza ce ba'a miki gwaninta" Dariya ta bani "Halima banson isk'anci fa.." B'ata fiska tayi. "inna kokarin d'auri ki hanya kina kaucewa? Meye laifi na? Ki nuna mishi kin damu dashi Wallahi Zaki samu matsayi da kika fiye da yadda kike zato, sahiba nasan Baki son uncle Amma dan Allah ki cigaba da nuna kin damushi kaman yadda kika fara" ido kawai na zuba Mata.

"insha Allahu zanyi yadda yadda ya dace sahiba"

Fita nayi na nufi kichin bayan na kammala na koma D'aki tana nan tana latsa waya wanka nayi da alwala dan anyi la'asar.

***
Yana faka motarshi Zaina ta fito "barka da zuwa" murmushi ya mata jakarshi ta Karb'a zasu shiga falon Fure na Fitowa kwace jakar tayi. "Dalla can uwar kini bibi ki Bari in ya dawo gareki Kya masa iyayi" tureta Zaina tayi ta tare da Jan tsaki, kallo d'aya ya ma yaran dake Zaune a falo Nan kowa ya mike Suna fita ya fara magana. "Wai meyasa kuke haka ne, daga dawowata zaku d'aga min hankali? Shi kenan banida nutsuwa a cikin Gidana Wallahi Zan d'auki amariyata na bar kasan nan zan tafi inda ko labarina ba zaku ringa jiba, muyi rayuwarmu" Ya fad'a haka tare da jawo katin walima ya watsa musu jakarshi ya d'auka ya nufi d'akinshi Nafisa na Zaune tana kallonsu Amma maganar amariyarsa ba karamin Dakar zuciyarta yayi ba, mikewa tayi tabi bayanshi Fure da Zaina tsaban bak'in ciki kasa cewa komai sukayi Nan kowa ta nufi 'Dakin ta.

Yana tsaye Yana karewa d'akin kallo yadda ya barshi haka ya dawo ya sameshi ko gyarawa basuyi ba, Wallahi halinsu ya lshshe Shi ,

Bata mishi Sallama ba ta shigo shima be kulata ba, ya nufi Band'aki Fitowa yayi ya ganta da wayarshi "Ki Dena min bincike Nafi" murmushin tak'aici tayi ganin hotonshi da Jiddah "Kana sonta kenan?" Ta fad'i haka tare da ajiye wayar ta nufeshi towel din ta Karb'a tana goge mishi jiki. "Sosai domin kwana d'aya da nayi da i'ta ya Sanya ni samun nutsuwa ta iya tattali da lankwasa harshe" murmushi ta sakar mishi "Allah ya kyauta" yace. "Ameen nagode da addu'a" fita tayi ta barshi.

Shiryawa yayi sannan ya fito yana shirin fita Zaina dake zaune ta ɗaura kafa ɗaya kan ɗaya tace. "wallahi shigowarta Gidan nan dede yafe da fitar numfashinta ance maka sauran da suke zaune da son raina ne? a'a lokaci na basu da zaran yayi zasu barmin gida" Nafisa dake saukowa tace. "Ba'a haifi matar da zata shigo ta fitar dani ba, in a tafe kika kwana wallahi nafi karfi ki, nan gani nan bari domin da Allah na dogara ba da malaman tsubbu ba, yarinya kirsa tafi magani tasiri, banza shashasha akuya!" ta faɗa tana hararanshi Fure ce ta fito da kwanno a hannunta "Daman nace zaka dawo zaka sameni ashe gurin wancan shegiyar kaje har ni za'a nunawa akuyanci? kai ko lna seka nuna halinka na jaraba ɗan..." girgiza kai yayi tare da harɗe hannuwa a qirji, "nagode da irin tarban dana samu na dawo ko ruwa da abinci babu wacce ta bani" Nafisa tace. "kaɗan ka gani , mata kake bukata masu kyau ƴan boko gasu Allah ya baka suna gwada maka da haihuwan turai, da rarrafen carpet.. rarrafen tsakuwar ma zanga halin da zata shigo dashi"(Zaina ce haihuwan turai Fure kuma rarrafen carpet) miƙewa tayi ta koma ɗakinta "Se shege iyayi da nuna isa kaman kinfi wasu" cewar zaina Nafisa tace. "wata banza tayi man , isar dan iyayi wata damace Alhamdulillah naga amfanin haka"

Wani irin zaburowa zaina tayi kome ta tuna kuma seta koma ta zauna, haka suka mishi tasss sannan suka barshi tsaye ya rasa cikin matan shi wacece gwara.

Ɗakin na fisa ya shiga ta tasa Laptop a gaba tana aiki "Nafi.." nuna mishi kular dake gefenta tayi ba tare da tace mishi komai ba, murmushi yayi sannan ya zauna seda ya gama cin abincin yayi gyaran murya. "Karka takura min aiki nake!"
"Kiyi hakuri ɗakina na bukatar gyara" kashe taptop ɗin tayi "wallahi bazan gyara wata shegiya ta shiga ta ɓata ba in kuma jumana zan turo maka to amma nikan hmmm"

miƙewa yayi ya fita se dare ya nufi ɗakin Zaina domin ya duba lafiyan yaranshi. ze zauna gefen gado tace "a a dakata malam karka bata min katifa ga kujera ka zauna haka kawai ka sake min nauyi kalan yaje ya lotse"

Ajiye wayar shi yayi tare da nufar inda take "Zaina!" toshe kuninta tayi "karka kara Kiran sunana Nan d'azun matar ka, ta zageni Ko hanata bakayi ba sabida tana lashe tsuliyar ka, a duniya nunawa kake kafi tsoron Nafisa bansa uwar da take maka ba, matar da take kallon kowa kaman Kashi seka ce tafi mutane" Hannunta ya rik'e "Kiyi Hakuri Zaina" wani i'rin kuka ta saka mishi tare da d'aura kanta saman gadon. "Ka fita Muazzan Wallahi banson ganinka zan iya illataka ka fita nace!" Ta fad'a da karfi har tana dukan katifar , sako ne ya shigo wayarshi.

_Assalamu alaikum_
_Ya masoyi na abin Sona abin tunkawo da tutiyata, sahibin zuciyata Zumar raina madarar ldanuna Haske zuciyar Hauwa'u na kasa barci na kasa sukuni inna tuna daran mu na kansa mance haddarka , inna kewanka mijina Abubuwanka na kewan ka musammam 'Yan Biyun ka! Sun murzu Washh Mijina kaikayi suke min ka taho gareni a matse nake da kai_

Sake wayar Zaina tayi a kasa "innalillahi Arab ni zaka tozarta ? Cin amanata kake Wallahi sena d'and'ana Mata bakin ciki lalub'ar ta kake kana tsotse Albarkatun jikinta meye bani dashi daka nacewa Fure da Nafisa wani i'rin gamsuwa ban baka daka je ga 'Yar K'auye, menene bana maka inna b'ata darena dakai Arab.."

Turaren dake gaban madubi ta nufa da gudu, zata d'auka ganin Haka yasa ta d'auki wayarshi ya fita da sauri domin yasan haukarta D'akinsa ya nufa domin ko yace zeje d'akin Fure har Nan zata biyoshi ,Yana shiga ya kulle kofa zama yayi bakin gado "Mata uku ko Gobara?" Yayiwa kansa tambayar, sanin babu me bashi amsa ne yasa shi. Duba sakon ta wani i'rin murmushi ya sake ,

***
Tasani Gaba sukayi wai sena tura mishi sako babu yanda zanyi dole na biye musu Halima ta fara rubutawa kafin ta bani da kyar na kara masa kalaman da nasan ze gigitashi illa kuwa hakane domin na tura beyi minta biyar ba, Sega Kiran shi kasa d'auka Nayi domin wani i'rin kunya nake ji, karshe ma wayar na kashe.

Hanisa tace "in-law Sir Nabil.." dafe qirji nayi "Ki bashi Hakuri" Girgiza kai tayi kaman zata fasa ihu "tun tafiyarshi yake kirana wai kin kasa bud'e sakon daya Baki ranar , kullun seya kirani na rasa abinda Zan ce masa inna jin nauyin fad'a masa matsayinki a yanzun, sai kwana biyu da suka Wuce na fad'a mishi yanayin sautin muryanshi da fitar Numfashi shinsa kad'ai ya sheda min halin da yake ciki Sir Nabil na sonki tsakani da Allah Yace dan Allah na had'a ku" Girgiza mata Kai nayi, "baze Yuwu ba in-law ki bashi Hakuri na fad'i haka tare da barin d'akin"

Bayan kwana Goma.
Zaune nake D'akin ummi Malaman makarantar mu namin nasihar zaman Aure bayan an watse walima kuka kawai nake domin kunnuwana sun kasa d'aukar maganarsu wasu i'rin maganganu suke min seda suka gama Ummi tamin nata nasihar inda tace na zama sirrin Mijina nayi hakuri da abinda zan ji ko nagani karna yarda na yad'a damuwata ga wani koda i'tace bata yarda na fad'a mata ba, na rik'e sallah da alqur'ani na rik'e sadaka domin maganin duk wata mafisa ce. Haka ta ringa min tana bani hakuri wadda bansan meyasa take ta nanata min kalmar Hakuri ba, bata Rakani ba bata bar Halimatu da Hanisa sun bini ba, domin da kyar aka rabani dasu, kawayenta Malaman makarantar mu su suka kaini har Abuja Gidan Arab Gidan da na masa lakabi da bak'in Gida domin Nan nahad'u da tashin hankalin dako makiyata ban mata fatan haka naga ukuba , Hannun Nafisa suka bada amanata Domi i'tace kawai ta d'an sake musu fiska suka bata Amanata sannan suka karamin Nasiha , haka suka tattara suka koma i'tama fita tayi sallar isha nayi na kwanta tare da lullub'e jikina inna jin wayata Na Kara Amma ban d'auka ba, ban jima da kwanciya ba naji an banko kofar kafin na mike naji sun rufeni da Duka kaman jaka haka suka min lilis , sannan suka juye min karanzir a jiki kaman wancan lokacin wani i'rin kuka nake wadda yake fita da Numfashi na domin kokawa nake dashi. Sama sama nake jin maganar Nafisa tana salati tare da Kiran sunayen su. "Kuna Hauka ne kashe musu 'Yar mutane zakuyi wannan wani i'rin dabbanci ne" Basu kulata ba sema kunna ashana da Zaina take kokarin Yi, da sauri ya shigo jin haya niyarsu yaki karewa salati kawai yayi Yana shirin d'aukarta Fure tace . "Wallahi sena babbaka mata jiki sena sauya kaman ninta" da sauri ya d'aukeni yayi d'akinshi dani ajiye. Ni yayi,

"Kana kallon abinda suka min Amma baka iya ko tsawa ta musu ba! Kisan kai suke kokarin aikatawa Amma ka kasa musu magana"

Fita yayi bece mata komai ba, mikewa nayi na shiga Band'aki nayi wanka na d'aura baban towel inna Fitowa na sameshi Zaune ban kulashi ba na zauna saman kujera inna takure jikina jin nayi kawai ya sureni kokawa mukayi sosai be lura da ilar da matanshi suka min ba haka ya amshi martaba na, wani i'rin kuka nake domin be bini yadda ya dace ba! Cikakken minti Goma beyi ba ya sauka Yana maida numfashi kasa tashi nayi domin jikina ciwo yake min haka ya bingire da barci batare da ya wanke janaban dake jikinsa ba. "Ya Allah Bansan wani i'rin Miji mara imani da Tausayi ka bani ba Allah ka bani ikon mishi biyayya Allah ka saukaka min!" Wani i'rin kuka nake so nake in tashi Amma na kasa haka seda gari ya fara haske kafin ya farka wanka yayi yazo ya tsaya kaina "tashi kije kiyi wanka" Girgiza mishi kai nayi. "Bazan iya tashi ba" fita yayi jin kad'an se gashi tare da Nafisa ta bala'in had'e rai Ba tare data kalleni ba tace. "Zaki iya tashi"

i'tama Girgiza mata Kai nayi "zaka iya bamu waje" fita yayi waje Band'aki ta shiga ta had'amu ruwan zafi temaka min tayi Amma gabad'aya jikina rawa yake haka ta muka shiga i'ta ta gasa ni dauriya kawai nake Amma hawaye na zuba min "Hmm hakuri zakiyi" sosai ta gasani kafin ta fita nayi wankan tsarki tattara zanin gadon tayi ta nufi 'Dakinta dashi tea ta had'a tare da maganin ciwon jiki da zazzab'i ta kawo mata.

tana shigowa na Sunkuyar da kaina. "Dan Allah kaya nake so zanyi sallah" bata ce min komai ba ta fita , d'akin Jiddah taje ta d'auko Mata kaya "Nagode sosai" Jinjina Kai tayi "Ki kula da kanki in ki gama Kisha ga magani ma" tana gama fad'ar haka ta fita. Sallah nayi inna kuka inna tuna abinda matan shi suka min da wadda yamin.

*Ayi hakuri Ban Editing ku gyara kuskuren*

_Wallahi jiya lalaci ya hanani 🤣Bar k'anku , ya Monday Don't forget Woh amin Vote da Comments_

Maman Faruq

Continue Reading

You'll Also Like

252K 6.7K 68
"ပူတင်းလေးကဘာလဲ" "ကိုကို့အပိုင်" "ကိုကိုတို့ကရောဘာလဲ " "မောင်နှမ" "ဟာ..."
252K 9.1K 39
ဖီးနစ်ငှက်တစ်ကောင်ရဲ့ ရင်ကွဲမတတ်အော်ဟစ်သံဟာ လောင်ကျွမ်းအံ့ဆဲဆဲ အတောင်ပံတွေနဲ့အတူ ပျောက်ကွယ်ပျက်စီးသွားတော့မယ့်အချိန်မှာ ငါဟာ မင်းနဲ့နောက်တစ်ကြိမ်...
2.2M 147K 93
လူတိုင်းပါးစပ်ဖျားမှ ဇမ်းဆိုတဲ့ကောင်က အပေအတေကောင်လို့သမုတ်လဲ သူတို့သတ်မှတ်ချက်အတိုင်းသွားပါစေ.....ကိုယ့်ထမင်းကိုယ်စားပြီး သူများစကားတွေကိုထိုင်ခံစားန...