13

562 58 7
                                    

*♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_

®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

_♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

Special Thanks to FaridaGamboAliyu🤝🏻🥰
Nagode sosai da Comments Jama'ar Wattpad.

Page 13
Sahiba gwara ki zauna tare dasu d'in ta hak'an ne zaki gane halin ko waccen su Ki daure kawai Halima tace haka Hanisa tace. "Banji Nafisa domin nata seya motsa take Haukar duk da Haka ba, i'rin tasu bane idan ka fahimci Halinta ka fahimci abinda take so Wallahi zakuyi zaman lafiya , Amma Kinga Yar Banza ba kaman Zaina wannan matar Allah kad'ai yasan me Take Nufi a Gidan Uncle kodan taga 'Yaranta sunfi nasu ne oho Fure ma Zumace seda Wuta , basa Zaman Gida amma in suka zauna Ranan Gidan ya zama Filin daga , kawai kici gaba da addu'a kaman yanda kika Saba Allah d'oraki k'ansu"
Shuru nayi domin jikina yai bala'in sanyi banjin Zan i'ya zama tare dasu.
Mikewa Nayi na nufi 'Dakin Ummi samunta nayi da tarkacen itatuwa zama nayi tare da d'aura kaina saman kafad'arta a hankali hawaye na yake sauka a jikinta "Kiyi hakuri Nanda Mako guda Zaki amshi ragamar rayuwar shi ki kulamin dashi domin duk a cikin kannina nafi jinshi yafi Kaunata fiyye da sauran yafi Kulawa dani fiye dasu , Yana bala'in son mata musammam 'Yan Gayu shiyasa ya tarasu a gidanshi gasu de Basu da wata makusa Abu d'aya suka rasa , gamsassiyar ilimin addini dalilin da rayuwarshi take walagigi kenan sun bawa aikinsu mahimmanci Basu cika Girkawa ba, 'Ya'yansu mata ma Basu koyar dasu Girkawa ba, wani lokaci Nafisa ke daurewa ta kulashi Sabida tafisu sauki ta wani fannin,
"Hauwa Bazan Baki maganin mata ba, Amma zan gyaraki ta yanda d'a namiji be l'sa ya wulakantaki ba, Bazan baki Guzirin Maganin mata ba, Amma zan baki ayoyi na alqur'ani ta yanda Zaki addabi rayuwarsu , Arab na sonki.." d'agowa nayi inna kallonta "da gaske kuma zai kula dake gwargwadon iyawarsa Bazan b'oye miki ba, zaki fiskanci rayuwa a Gidanshi Allah ze saukaka Miki"

Share Hawaye na nayi, Ummi , na dad'e kashe min jiki "insha Allahu ummi zanyi yanda ya dace"

"Allah ya miki albarka"
Mikewa nayi na koma d'akinmu washe gari, wasu mata biyu sukazo inda suka shiga gyara min jikina ummi ke bani sinadarai inna sha wani i'rin wankan turare suke min na masifa , Allah yatsare ma turaren nada saukin khamshi se dad'in Bala'i jikina ya murje sosai Fatana se sheki yake , daga wanka na fito inna tsane gashin kaina Halimatu ce ta shigo da karamin akwati tana kananun surutai "mutum se shegen Nacin tsiya" murmushi nayi "waya tab'a zuciyar sahibata?"
Ajiye Akwatin tayi kafin tayi magana Hanisa ma ta shigo kaman tayi kuka watsa min kud'i tayi "Wallahi mijinki ya fiya naci tsakani da Allah wannan tulin kayan Zan d'inka? Ga Abdul ya karkato min na kanninsa , (Mijin da zata Aura) Dariya nayi "Mijina d'an albarka ku barmin shi haka nan karku cinye shi da baki, aikin kud'i zakuyi Kuma kimin d'inkuna me kyau!" Na fad'a inna harararta "Banza kawai" murmushi nayi "Nagode in-law" Halimatu tace "Yana jiranki" shiryawa nayi na saka himar , "Dalla malama cire wannan abin gaban mijinki zakije ba wani guri ba" b'ata rai nayi "Gaskiya Bazan iya ba Renon Ummi ce" Hanisa da take fitar da kayan ta juyo da sauri "Bura uba, karki d'orawa ummi ai batace Aje Gurin miji ba kwalliya ba, dalla jubeki kaya kawai kika sa ko i'rin saukakakken kwalliya bazaki masa ba, Haba! in-law" Sharesu nayi domin abinda kake sone zaka tsaya kyalkale jiki, bana jin Aran Amma nayi Alkawari in nashiga Gidanshi zan kokarta ko bana so Zan nimi Aljannata Haka ta fita ta sameshi Falo,

"Assalamu alaikum"

Zuba mata i'do yayi ta mishi kyau fiye da kullun tun kan ta karaso yake jin khamshinta lumshe ido yayi tare da bud'ewa dai-dai da karasowarta sunkuyowa tayi gabanshi cik'e da kissa ta hura mishi fiska, "Yallaɓai me kake kallo jikin baka 'Yar K'auye? Mara ilimi?" Na karasa inna murmushi shima murmushin yayi "inna Kallon Jarumar data shiga tsakanin Zaina Ne"

SIRRIN ƊAUKAKAWhere stories live. Discover now