ANYI GUDUN GARA 57-58

Start from the beginning
                                    

Yana zaune kofar fitowa yake kallo se gata ta bullo ,wani takai ci ne ya Kara taso masa ,shi zata zoma cikin hijabi ammah Tana iya zuwa da figigin gyale magana da wasu maza,lallai se ta gane Bata da wayau

Dauke Kai yayi kamar be ganta ba ,A hankali ta iso kusa da carpet din da yake zaune ta aje tiren ,ta Mike Tana Shirin mikewa ,fizgota taji anyi kafin ta tantance komai taji anyi sama da ita

Kofar fita ya nufa da ita Yana fitowa mota ya nufa, ganin ya nufi mota da sauri driver ya nufi motar ya bude back sit,  jefa ta yayi ciki,sannan ya Karbi key din mota  a hannun driver din yace ya tsaya a Nan

Kuka Amal ta fashe da shi sosai
Motar ya shiga ya ya jata da wani irin karfi har se da kanta ya bugi sit din motar ,jin ta cika masa kunne da kuka juyowa yayi yace"will you keep your mouth shut for me"
Ya fada cikin tsawa  ba shiri ta makure cikin hijabin da take saye da shi

Mai da hankalinsa yayi kan tukin da yake

Wata hotel Naga ya nufa da'ita bayan ya shiga yayi parking motar a parking space din su ,sannan ya kulle motar ya barta a ciki

Hotel din ya shiga ya kama daki har makulli se da suka basa ,sannan ya fito ya nufo motar budewa yayi yace "fito"

Fitowa tayi idanunta sun luhuluhu tsabar kuka ,ganin inda suka zo yasa cikinta yayi wani kuka ,Tana zare Ido sannan ta dawo da idonta a kansa ganin irin mugun kallon da yake binta da shi yasa ta sunkuyar da Kai ba Shiri

"Wuce mu tafi"

Ya fada gaba ta shiga Tana harde kafa ,sannan ya rufe motar yabi bayanta ,har se da suka shiga ne ,ya shiga gabanta

Kirjinta kamar ze fito waje ,tsabar tsorata,hotel din ma da taga ya nufo da ita ya Kara kidi Mata

Katse Mata tunani yayi da cewa "ki shiga kika min tsaye a Nan"

Dakin ta shiga kwallah duk ta cika Mata ido

Shigowa yayi ya saka ma kofar key ganin hakan da yayi yasa taje can karshen dakin ta tsaya

Takowa ya fara yi zuwa inda ta tsaya
Kuka ta fara Tana cewa "Dan Allah yaya ka yafe min"

Dariya ta basa Ammah se ya Kara hade fuskar sa yayi Yana matsowa har ya kawo inda take tsaye ganin ya daga hannnu yasa ta kare kucinta tare da runtse idanunta ta dauka marinta ze yi

Ji tayi anyi sama da hijabin jikinta,kallonta yake daga sama har kasa,dama dinkin da'aka Mata ya kamata sosai ta sama duk Albarkatun kirjinta sun fito

Tunda ya fara kallon su yanayin jikinsa ya canza masa ,Jin shiru be Mata komai ba yasa ta bude idonta kallonsa tayi taga kallonta yake Ammah ba fuskarta ba ,bin idanunsa tayi taga inda yake kallo Kara ta saki Tana kare jikinta

Wata fizgowa ya mata yace"me kike boye wa ne ,ba kallo kike so ayi ba shiyasa kika sa ka karamin mayafi kika fita waje ko,kin manta da auren soja da ke kanki ko?"

Kafin ki fara kula wasu mazan tunda kin Matsu gara Ni na sauke nauyin da yake kaina

Bude Baki tayi zata yi magana ,se jin bakinsa tayi cikin nata,sunbatarta yake baji ba gani , kafin daga baya ya dauke ta ya nufi bed da ita ,kuka ta fashe da shi Tana fadar Dan Allah Kai min  rai , be kula ta ba har se da ya fincike rigar jikinta Nan fa hankalinsa ya sake tashi Afka Mata kawai yayi Yana juya ta yadda ransa ke so

Amal kokarin  kwatar kanta take Ammah ta kasa,jin yadda Farouk ya ke son aiwatar da komai yasa ta fara shidewa,badan ya so ba ya kyale ta Yana gudun yarinyar mutane ta sume masa sakinta yayi ya zube a gado Yana Maida numfashi,Amal bargon dake kan gadon ta jawo ta rufe jikinta Tana kuka kasa kasa,rigarta ta jawo ta mayar a jikinta,Tana ja masa Allah ya isa cikin ranta..

ANYI GUDUN GARAWhere stories live. Discover now