Bismillahil Rahmar Raheem!
Wannan labarin ni na kirkira shi da kaina dan na fadakar.Ban rubuta dan na tozarta kowa ba. Idan ya zo daidai da labarinka/ki kusani is just a coincidence😀. Ina fatan zaku ban hadin kai wajen yin comment da latsa wannan tauraron 😁. Ku bini a sannu zaku fahimci darasin da yake cikin wannan labarin nawa wanda nasan zai kayatar da masu karatu in kunyi hakurin bibiyar Labarina.
Not edited🚫
💞KOMAI DAGA ALLAH NE☝️💞
(MBA)Sophie
Mr Andy
Hajiya Ruky
Hajiya Maryam
YOU ARE READING
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI)
Short StoryRayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah. Sannan babu Mai maka illa sai da sanin Allah. Rayuwa cike take da jarabawa kala...