EPISODE 4

219 11 0
                                    

*🤫💔🤫SENA AURI MIJIN ƳATA, (TA CIKINA)🤫💔🤫*

          By

*Ummu dilshad*

*Wattpad_@ummudilshad*

*Facebook_Shamsiya Abdullahi*

*Email_@ ummudilshadauthour30@gmail.com*

*Instagram_@Officialummudilshad*

*Watsapp_07013872581*

*INTELLIGENT WRITERS ASSOCIATION®️✍️*
     (Onward together)

👆Wannan book din daga farko har karshe sadaukarwa ne ga ilahirin Yan kungiyarmu, Ina alfahari daku gabadaya, musamman *My*(Janafty).....sannan *boss* (mom afra) tamu gabadaya muna kaunarki Kuma muna alfahari da ruling dinki agaremu kedin shugabace ta kwarai, bazan manta dakeba *magatakarda*(ZM chubado), tareda sauran members din gabadaya harzuwa kaina, bazan iya lissafoku dukaba saboda innace zan lissafoku kuma infadi irin kyawawan halayyarku, to kuwa bazan taba samun damar rubuta wannan novel dinba gabadaya sedai tundaga page 1 harzuwa karshe zan Kai Ina fado irin Alkairanku Kuma Basu kareba, sakamakon dunbin yawan da suke dashi. Ina godiya mara adadi, Allah yabarmu tare *Son So fisabilillahi*😍😘🥰.

Dedicated to My Fans, a duk inda kuke musamman wadanda suketa following Dina a Instagram, dakuma wadanda ke nuna kulawarsu ta watsapp da Facebook, da Kuma wadanda suke kirana, Amma Dan Allah maza kudena kirana saboda kare martabar aure dakuma Addinin mu na Musulumci, Dan Allah🙏

*BISIMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM*

                   🤫_4

_Ga mai bukatar Biyan Kudin karanta *SAI NA AURI MIJIN YATA TA CIKINA*  sai ya biya kudin Karatu 200 kachal a kan wannan Accout Nombar 0158547894 Shamsiya Abdullah GT BANK,inda zai dauki Hoton Transation din ya Turo kai Tsaye ta wannan Nombar 07013872581,ko kuma katin Waya na Mtn aturo ta wannan Nombar 08036542610,bayan an Dauki Hoton katin An turo kai Tsaye_

*Ga Yan Niger kuma zasu Biya 300f ta wannan Nombar wayar 122794775574 Sai kunzo ina Maraba daku masoyana masu Son Cigabana* ******** maza dake Kira ko turo sako game da son karanta wannan Labarin, suma bazan barsu a bayaba Dan zan bude musu nasu group din daban, duk Wanda yabiya se insakashi ciki, Amma Dan Allah karku Kara kirana sako kawai za'a dinga turowa.

Tana fita, duk sauran jama'ar da dama ganin kwakwaf ne ya kawosu sukabi bayanta, daganan se aka Dena alhinin rasuwar marigayiya Hajara aka koma zancen abunda mahaifiyar tata tayi, kankace meye wannan zance ya karade Unguwa Uku da ma ilahirin garin Kano, hakan ya jawo dubban jama'a zuwa gidan da nufi biyu Wanda suke fakewa da cewa sunzo gaisuwar mutuwa ne, harma da tarin Yan jarida da sukazo tun Sanyin safiyar ranar lahadi kwana daya da rasuwar marigayiya Hajara.

Washegari da safe Hajiya Rahmatu tana zaune afallo ta kunna TV Amma ba kallon takeyiba inbanda gyangyadin da keta dibarta baccine me nauyi yake Shirin kwasarta, sakamakon rashin baccin da batayiba jiya da daddare, a inda take Dan jiyo muryar TV sama sama.

Tashar gidan TV na jiha take kallo, a inda suke gabatar dawani Shirin me sunan *Abun Al'ajabi baya karewa*.

wani matashine da befi 27yrs ba ya Fara magana bayan gabatar da taken Shirin, Yana fadin *"Jama'a Assalamu Alaikum, Suna na _SULAIMAN SANI SALE KUNDILA_ nine Wanda zan gabatar muku da wannan Shirin kamar kullum, sannan Ina Mana barka da safiya sannun mu kuma da sake saduwa acikin shirinmu me suna _"Abun Al'ajabi baya karewa"_, shirine dake kawo muku sabbin labaran abubuwan mamaki Wanda suke faruwa a jihar Kano da kewa. Kamar yadda Kuka sanine wannan Shirin duk Rana me kamar yau wato lahadi Shirin Yana kawo muku maimaicine na daga rahotannin mu na Shirin jiya, Amma awani bangare nadaga Shirin wato _"Daga masu Dumi"_ ne muke dakko muku rahoto daya mafi ban mamaki daga Jerin guda biyar din da zamu rage hudu mu hada muku da sabon Shirin mu na gobe Monday in Allah yasa munwayi gari Lafiya, a inda zamu kawo muku dayan Kai tsaye....Rahotannin sune kamar Haka:*

🤫SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKINA)🤫Where stories live. Discover now