part 15

283 17 0
                                    

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

   🔱🔱🔱🔱🔱
         🔱🔱🔱
            🔱🔱
               🔱

         🏹  *KÎBÎ¥AR KÀDDÀRÀ* 🏹
   
Short Story👌🏼
(A story of young adult who really faces life challenges. With alot of sympathy, destiny, inmorallity, caring,kindness&alot of love affection)

            WRITTEN

                 BY

        ✨ *Neeshar_jay*✨

Wattpad
~@neeshejay~

Instergram
~@neesher_309~

DEVOTED TO   _Xerynerberh_

*BESTOWED TO* _my Fans♥️.

🅿41_45

Soyayya ruwan Zuma Sameer da Labeeba Kam ba'a cewa komae yanzu gaba daya kowan nen su na nuna ma danwan shi so ba kadan ba.


Sae dae muce Allah kaimu ranar biki mu rakarkashe💃💃💃








_____________★




A ban garen Hakeem kuma ciwon shi fa sae Kara tsanani yake gaba daya aunty Salama ta fitar da rae a kansa zuwa yanzu addu'a kawae suke masa dan duk ljcn da ciwon ya motsa toh fa ranar doctors a kansa zasu kwana.



Bayan wata 2  gaba daya ya fita hayyacinsa ko gane sa baayi duk halittar jikinsa ta canza gaba daya kamar ba shi ba dan gayu Mae daukar wanka har yana tafiya da imanin yaran mutane yanzu Kam ai ko mental lady ta ganshi baza ta aure shi ba ballanta Mae hankali Allah sarki Hakeem gaba daya ya koma abun tausayi abunda dae sae Wanda ya gani.




(NᎾᎢᎬ: ᴛᴏʜ ʏᴀɴ ᴜᴡᴀ ɪᴛᴀ ᴅᴀᴇ ᴅᴜɴɪʏᴀ ʙᴜᴅᴜʀᴡᴀʀ ᴡᴀᴡᴀ ᴄᴇ ᴡᴀɴᴅᴀ ʙᴀᴇ ᴢᴏ ʙᴀ ᴍᴀ ᴛᴀɴᴀ ᴊɪʀᴀɴsᴀ ʏᴀ ᴋᴀᴍᴀᴛᴀ ᴍᴜᴛᴜᴍ ʏᴀ sʜᴜᴋᴀ ᴋᴀɪʀᴀɴ ᴅᴏᴍɪɴ ɴᴀɴ ɢᴀʙᴀ ʏᴀ sᴀᴍᴜ ʏᴀ ɢɪʀʙɪ ᴀʙᴜɴᴅᴀ ʏᴀ sʜᴜᴋᴀ ᴅᴀ ᴋᴀɴsᴀ ᴡʟʜɪ ʙɪɴ ʀᴜᴅɪɴ ᴅᴜɴɪʏᴀ ʙᴀ ᴀʙᴜɴᴅᴀ ᴢᴀᴇ ᴋᴀᴇ ᴍᴜ ɢᴀ ɪɴ ʙᴀ ʜᴀᴋᴀʟᴀ ʙᴀ sᴀᴇ ᴋᴀᴢᴏ ᴋᴀʀsʜᴇɴ ᴋᴀ ʙᴀᴇʏɪ ᴋʏᴀᴜ ʙᴀ ɪᴅᴀɴ ᴋᴀᴢᴏ ᴍᴜᴛᴜᴡᴀ ᴋᴀsʜᴀ  ᴡᴀʜᴀʟᴀ sᴏsᴀᴇ ɢᴀsʜɪ ʙᴀᴀ ɢᴜᴅᴀʀᴍᴀ ᴛᴀᴍʙᴀʏᴏʏɪɴ ᴋᴀʙᴀʀɪ ʏᴀɴ ᴍᴀᴛᴀ ᴅᴀ sᴀᴍᴀʀɪ ᴍᴀsᴜ ɢᴀɴɪɴ ᴋᴀᴍᴀʀ sᴜɴᴀ ᴅᴀ ʟᴏᴋᴀᴄɪ ʜᴀʀ ʏᴀʙᴢᴜ ᴀᴀ ᴡʟʜɪ ʙᴀ ᴡᴀɴɪ ʟᴋᴄ ᴅᴀ ʏᴀ ʀᴀɢᴇ ɪᴛᴀ ᴍᴜᴛᴜᴡᴀ ᴛᴀɴᴀ ᴋᴀɴ ᴋᴏᴡᴀ ʙᴀ ᴅᴏʟᴇ sᴀᴇ ᴛsᴏʜᴏ ᴋᴏ ᴊᴀʀᴜʀɪ ʙᴀ ᴀᴀ ʜᴀʀᴋᴜ sᴀᴍᴀʀɪ ᴅᴀ ʏᴀɴ ᴍᴀᴛᴀ ᴍᴀsʜᴜ ᴛᴀsᴏᴡᴀ ʏᴀɴᴢᴜ. sʜɪɴ ᴋɪɴ sʜɪʀʏᴀ ᴢᴜᴡᴀ ʟᴀʜɪʀᴀ sᴀɴɴᴀɴ ᴋᴜᴍᴀ ᴡᴀɴᴇ ɢᴜᴢᴜʀɪɴᴇ ᴋɪᴋᴀ ᴍ ᴋᴀɴᴋɪ ɴᴀ ᴢᴜᴡᴀ ɢᴅᴀɴ ɢᴀsᴋɪʏᴀ ɢᴜʀɪɴ ᴅᴀ ʙᴀ ᴍᴀᴇ ᴄᴇᴛᴏɴᴋᴀ sᴀᴇ ᴀɪᴋɪɴ ᴋᴀ ᴢᴀɢɪɴ ᴅᴀ ᴋᴀʏɪᴡᴀ ɴᴜᴛᴀɴᴇ ᴡʟʜ ʙᴀ ᴢᴀᴇᴢᴏ ʏᴀ ᴛᴀɪᴍᴀᴋᴇᴋᴀ ʙᴀ ᴀ ᴋᴀʙᴀʀɪ ᴅᴀʏᴀᴡᴀɴᴍᴜ ɪᴅᴀɴ ᴀɴᴀ sᴀʟʟᴀʜ ʙᴀsᴀ ᴛᴀsʜɪ sᴜʏɪ sᴀᴇ sᴜɴ ɢᴀᴍᴀ ᴋᴀʀᴀᴛᴜɴ ɴᴏᴠᴇʟ ʙᴀʏᴀɴ sʜɪ ᴡɴɴ ɴᴏᴠᴇʟ ᴅɪɴ ʙᴀ ǫᴜʀ'ᴀɴ  ʙᴀɴᴇ ᴋᴜᴍᴀ ᴅᴀᴇ ᴋᴏ sʜɪ ᴋᴀᴋᴇ ᴋᴀʀᴀɴᴛᴀᴡᴀ ᴀᴇ ᴢᴀᴋᴀ ᴀᴊᴇ ᴋᴀʏᴏ sᴀʟʟᴀʜ sᴀᴇ ᴋᴀᴄɪɢᴀʙᴀ. ɪʏᴀʏᴇɴ ᴍᴜ ᴋᴜ ᴅᴀɪɴᴀ sᴀᴋᴀᴄɪ ᴅᴀ ᴛᴀʀʙɪʏᴀʀ ʏᴀʀᴀɴᴋᴜ ᴡʟʜɪ ᴅᴀɴ ɢᴏʙᴇ ᴋɪʏᴀᴍᴀ ᴀʟʟᴀʜ ᴢᴀᴇ ᴛᴀᴍʙᴀʏᴇᴋᴜ ᴀᴍᴀɴᴀʀ ᴅᴀ ʏᴀ ʙᴀᴋᴜ ᴋᴜ ᴢᴀᴍᴀ ᴍᴀsᴜ sᴀᴋᴀ ɪᴅᴏ ᴀᴋᴀɴ ʏᴀʀᴀɴᴋᴜ sᴀɴɴᴀɴ ᴋᴜ sᴀɴ ᴅᴀ ᴡᴀɴᴇ ᴋᴀʟᴀʀ ᴍᴜᴛᴀɴᴇ sᴜᴋᴇ ᴍᴜ'ᴀʟᴀᴍᴀ ᴅᴀsᴜ sᴀʙᴏᴅᴀ ᴡᴀsᴜ ᴀʙᴏᴋᴀɴ ʙᴀ ᴀʙᴜɴᴅᴀ sᴜᴋᴇ ᴊᴀᴡᴏᴡᴀ sᴀᴇ ʙᴀʀɴᴀ ᴋᴀɴᴀ ᴛᴀ ᴡᴀʜᴀʟᴀʀʀ ʙᴀᴍᴀ ᴅᴀɴᴋᴀ ᴛᴀʀʙɪʏʏᴀ ᴡᴀɴɪ ᴅɢᴀ ᴡᴀᴊᴇ ʏᴀɴᴀ ʙᴀᴛᴀ ᴡᴀ ᴅᴀɴ ᴀʟʟᴀʜ ᴍᴜ ᴋᴜʟᴀ ɢᴀʙᴀ ᴅᴀʏᴀ ᴋᴜɴ ᴋᴀɢᴀ ᴅᴀᴇ ʏᴀɴᴢᴜ sʜɪ ʜᴀᴋᴇᴇᴍ ʙᴀᴇ ʏɪ ᴍᴜᴛᴜᴡᴀ ᴍᴀᴇ ᴋʏᴀᴜ ʙᴀ ᴛᴜɴ ᴀ ᴅᴜɴɪʏᴀ ᴀʟʟᴀʜ ʏᴀ ғᴀʀᴀ ɴᴜɴᴀ ᴍᴀsᴀ ᴀʙᴜɴᴅᴀ ʏᴀ ᴀɪᴋᴀᴛᴀ ᴛᴏʜ ɪᴅᴀɴ ᴀɴᴊᴇ ʟᴀʜɪʀᴀ ʏᴀᴋᴇ ɴᴀɴ ᴢᴀᴛᴀ ᴋᴀsᴀɴᴄᴇ ᴀʟʟᴀʜ ᴅᴀᴇ ʏᴀsᴀ ᴍᴜʏɪ ᴋʏᴀᴋʏᴀᴋʏᴀᴡᴀɴ ᴋᴀʀsʜᴇ ɢᴀʙᴀ ᴅᴀʏᴀ)








-----------------‡




Iya Kam yanzu ae murna da farinciki sun gama kashe ta wae Dan jikanta da ta de tanaso yyi aure shine zaeyi harda su taka rawar (hmm kadan kenan Allah ya kaimu biki lpy)







Toh fa a zuwa yanzu har an saka ranar bikin Sameer da Labeeba gaba daya ko wanebangare shiri suke ba kama hannun yaro Labeeba ma danginta sun dauke ta sun maedata maiduguri can hannun su sbd zaa Mata gyaran jiki hakama Dangin babanta dake Sudan duk sun sauka a maiduguri gyara amarya ake kamar ba gobe.




Sameer Kam duk yanda yaso yaga Labeeba hakan yaki samuwa daga karshe har daena kulata yyi dan cewa yyi ba Wanda ya hanasa zuwa gurinta sae ita da kanta da yaga kuma bazae iya biyu babu ba dole ya hkr ya dinga kiranta fiye da yanda yakeyi da.









~~~~~~~~~★





Su Ameer da Ameera Kam yanzu ai sun Saba da matar babansu mace Mae mutunci dama ita Allah bae bata haihiwa ba sae ta rike yaranba mugunta aciki  ilyas kuma kullum cikin Kara tuba yake ga Allah Yana neman yafiyar sa akan zunubansa na baya.












*A gurguje pls*






A maiduguri za'ayi gaba daya events din bayan an daura aure za'a Kae amarya gdan ta dake birnin kebbi.





Daga kamu sae wilima kadae za'ayi duk yanda Sameer yaso ayi dinner gaba daya Labeeba ta hana tace aa ita Bata ki ma kawae a daura aure b akaeta.












More comments
More typing











Allah ya gafartama magabatanmu
Ameen










✍✍✍

KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)✔️Where stories live. Discover now