part 20

1.3K 77 1
                                    

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

             *ASHWAAN*

             🎀 *Episode 2*🎀 

Story_Written

           By

         _Neeshar_jay_

📿Jummu@t Mubarak📿
May Almighty shower his blessings on you and your family
*TGIF*

❤_*Wannan page din nake ne my momma Ameena Musa Marubuciyar Mahaifiyata & Maman Muhseen Ina matukar farinciki da page dinda kuka sadaukar gareni Allah ubangiji ya biya ku da Aljannah ya Kara basira da karfin ido Thanks once again*_❤

🅿6_10

*A WEEK AFTER*

_*20th September*_

Sanye yake cikin wata dakakkiyar farar gezna da tasha dinkin sirfani baki sae hular sa itama baka takalmin sa ma bakake ne hannun sa na sanye da agogon Rolex maganar kamshi Kam ai ba'a mgn wow Masha Allah Safwaan kenan cikakken namiji mai cikakkar kamala da kwarjini son kowace mace kin Wanda yarasa.

Rafeeq dake bakin kofa yasa dariy yace "kaga angon Aysha safa kaima da kanka kasan kayi kyau irin wnn kallon da kake bin kanka dashi"

Safwaan ya tabe baki yace kanka akeji

Rafeeq yace my guy kayi kyau sosae ga kayan sun zauna jikin ka

Dariyan gefen baki yayi yace ba daga kayan bane daga mae kayan ne

Dariya Rafeeq yayi sosae yace Allah baba

Safwaan yace na kula fah ka rainani da yawa

Duka Rafeeq ya kaimshi yace Kae dan iska nine ma na raina ka bayan na baka good 2 weeks ko ba haka ba mijin kanwata kake Kae inda Kara aika kirani Yaya wlhi

Safwaan yace eh naji what ever ma dae Kae ka sani

Fita suka yi suka tarar da sauran frnds dinsu a parlour. 

Kiran daddy ne ya shigo wayar Rafeeq bayan sun gaisa yace likita bokan turai wai Kun fito kuwa

Rafeeq yace eh daddy gashi nan zamu fito daga gida yanzu

Daddy yace toh kuyi sauri kunsan by 12:30pm ne

Yace inshallah

Kallonsu yyi yace guys daddy ne fah ya kira wae ko mun fito ku tashi mu tafi.

Bayan Sallahr Juma'a liman ya shaida  auren *Safwaan Mas'ud* da *Aysha Muh'd Karamat* a bisa sadaki naira dubu hamsin gaisuwace ta biyo baya mutane sae Allah Sanya alkairi suke musu

Rafeeq ya koma gefe ya kira Tasleem bayan ta dauka yace bby an fah daura aure

Tace da gaske ya feeq

Yace ehh

Ajiye wayanta yyi dae² da shigowar baba Hure kakarsu da ta haifi ummi

Guda ta rankada ta na rawa Tasleem ta taya ta suna wakar Aysha ta zama matar Safwaan💃

Wani zazzafan hawaye ne suka rika wanke fuskar safa  kuka take yi kamar ranta zae fita

Baba Hure tace yau Ni naji sakarar banza daga an daura auren ki sae kisa kuka maimakon kiji dadi

ASHWAAN (Love Saga)✔️Where stories live. Discover now