part 2

1.5K 89 0
                                    

_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*ASHWAAN*



     STORY & WRITTEN


           BY
     *Neeshar_jay*

*Dedicated to*

_Mommyn Musaddiq_
_Aysha Musa Abdullahi_
_Mmn Ammar_
_*and all ASHWAAN fans tnx a lot I'm really impressed Allah bar zumunci*_
Wnn page din naku ne
     *Happy Birthday sister Ruqayya* kema ban manta ki ba age with grace

0⃣2⃣

    Bayan sun gama lunch suka tafi islamiyya basu dawo bah sae 6pm. Da dare kuma sukayi assignment tare da daddy kafin suka kwanta.
  Bayan kawan biyu suka shirya zuwa gdan aminin daddy wato uncle mas'ud
(Alh Mas'ud Sarkawa shine cikakken sunan sa babban mae kudine ma aekacin government. Matar sa Hjy. Hauwa mutuniyar arziki suna da yara hudu Safwaan shine babba kuma sa'ar Rafeeq sai twins Haleema da Hafsah sai autar wacca itace sa'ar safa Tasleem saka makon rashin haihuwar da Allah bae bawa daddy karamat bah bayan sun haifi Rafeeq shi yasa basu da yaran da suke warin safa.. )
  
Bayan sun je gdan aka cika su da abinci da drinks kala2 bayan sunci sun koshi suka fara fira  da lkcn sallahr azuhur yyi su daddy da su Rafeeq suka tafi masjeed matan kuma suka shiga daki domin yin sallahr suma.
Bayan an idar da sallah su daddy suka fito daga masjeed din suna tafiya suna mgn ana ne uncle mas'ud yake gaya wa daddy da zae koma America da zama na dan wani lkc
Daddy yyi jimami kadan amma bayan da ya Iya dole yyi hkr haka suka karasa gdan suna yar fira. Bayan sallahr isha suka koma gda.
   Bayan sati kuma suka shirya zuwa kauye sae da suka hada musu sha tara na arziki tun daga su baffa har mutanen gdan su ummi.
Baffa yaji dadin zuwan su amma still sae da yyi korafi akan sun dade basu zo ba hkr daddy ya bashi byan sun gama gaisawa ya rarrabawa kowa tsarabar sa daga nan suka je gdan su Ummi sunyi ma tukar farin cikin ganin su. Suma dae sun sha tsaraba sae godiya suke yi. Da suka koma gda baffa ya dinga zazzaga masifa akan wae kayan gdan su Ummi yafi yawa sae da daddy ya kara masa dubu 20 kafin ya hkr.
    Su uncle mas'ud dae har sun tafi America gaba dayan su, daddy kuma yacigaba da kasuwancin shi dan yanzu samun kudi yake sosae.
  Wata rana suan mota shida Rafeeq yake gaya masa ae ya siya musu fili shida safa kuma ya bude musu accounts indan duk wata yake sama kowa 100k, Rafeeq yayi farin ciki sosae yyi tawa daddy godiya.
Akwana a tashi a gurin Allah ba yuwa yaune Rafeeq ya gama karatunsa na secondary skl kuma daddy ya nema masa admission a India where he going to study medicine. Shima Safwaan abban shi ya kira daddy ya sanar masa da cewa ya samu admission a military skl inda yyi specializing a ban garen army daddy ya taya shi murna sosae shima ya gaya masa ae ya nema ma Rafeeq mkrnt a India inda zae karanci medicine, dukan su sunyi farin ciki sosae kuma suma yaran sun sanar ma da jinan su.
Abu kamar wasa sae gashi har yau Rafeeq zae tafi safa tayi kuka kamar ranta zae fita har airport suka rakashi.

_*2 years later*_

    Bayan shekara biyu abubuwa da yawa sun faru ciki koh harda graduation din safa na jss3 class. Duk bayan wata suna zuwa kae wa Rafeeq visit daga Chan kuma su biya America suyi 2weeks su dawo 9ja .
   Wani hutun da Rafeeq ya dawo suka shira zuwa umrah ciki koh harda su baffa Sani da baffa ila, satin su biyi a chan su baffa suka dawo su daddy kuma sae da suka maeda Rafeeq skl snn suka dawo.
Baffa yayi ta fada wae su daddy su suke bata yaransu shi yasa basa ganin kowa da muyunci. Hmmm maehali dae baya fasa nuna abunsa.
Alhmdllh Rafeeq ya kammala karatun sa na medicine inda yiyi specializing a bangare gynecologist. Bayan ya dawo daddy yayi2 dashi akan yyi service ya fara aiki yace shi ba yanzu ba sae next year bayan da ya Iya dole ya hkr ya barshi har next year din.
     Wata rana tafiya ta taso ma daddy karamat zuwa India gaba daya familyn sa basu ji dadi bah.
Ranar da zaeyi ta fiyar suna tsaye a parking space gaba dayan su safa ta dinga kuma kamar ranta zae fita daddy yyi hugging dinta yace" sorry my princess idan na dawo I promise to u zanje dake kinji u see now u re on skl kuma kune wadan da zasu yi graduation yanzu idan kika bini karatun ki zae tsaya sorry kinji" ta share hawayen ta tace "promise dad" yace" I do"
    Shidae Rafeeq yana bakin mota yyi folding hannunsa a chest dinsa sae kallon daddy yake ko mgn ya kasa .
Haka suka rakashi har airport dukan su sae kuka suke har da Ummi Rafeeq yaje yyi hugging dinsa shima yana kuka dakyar daddy ya samu ya tsagaita kukan nasa ya rasa wane daliline yasa yaji wnn tafiyar tasha bamban da sauran tafiyar da yasaba ji yake kamar ya fasa amma ina dole yaje tunda yana neman halak dinsa.
basu rabuba sae da sukaji an fara kiran passenger waving suka dinga masa har suka dae na ganin sa.
  Bayan sun dawo gda suna ta jimami da dare ya kira su ya sanar musu ya Isa lpy kuma gobe insha Allah zae tafi Mumbai sae ya dawo gda jibi.
Sun dade suna fira daga karshe ya musu sallama ya kashe. Washe gari tunda safe suka dauki hanyar tafiya Mumbai bayan sun is a suka kammala abunda ya kawo su suka koma Delhi. Daya koma sae da ya kirasu nan ma sun dade suna fira
  Safa tace"daddy hope kamin tsarabar sakon da na baka"

Yace"taya ma zan manta aida ko na dawo sae na koma".
   Dariya tayi race"kae daddy toh Allah ya maedaka lpy"
Yace "ameen princess dina kina zuwa skl dae koh"
  Tace"ehh daddy mun kusa ma fara jamb"
Yace"Allah bada sa'a kinji kiyi karatu sosae kinga har yayanki ya gama degree service kadae ya rage masa amma yaki zuwa"
Dayake video call ne kuma ta laptop shiya sa duk suna ginin shi gaba daya Rafeeq ya masta kusa yace" daddy kana dawo wa zanje indae hakan zae faran ta ma"
Daddy yace"toh Rafeeq Allah maka albarka"
Yace"ameen"
Suka mika ma Ummi laptop din itama tayi waya da mijinta sun dade suna fira daga karshe ya kashe akan gobe kafin ya taso zae kira su.
Washe gari bayan sunyi waya ya fada musu yanzu zasu shiga jirgi suka mae addu'a Allah Mae dashi lpy. Su Ummi kam saw faman aiki suke itaa da masu aikin ta da safa koh da akayi sallahr azahar sun gama had a komae da komae kawae Wanda akayi dominshi ake jira.
  Da misalin karfe 3:22pm gaba dayan suna main parlour zaune sae ga kira ya shigo a wayan Rafeeq ganin bakuwar no ne yasa bae yi picking bah sae daka koma kira snn ya daga tare da sallama abkinsa sa handsfree yasa wayar ya ajiye saman kirjinsa daga dayan bangaren akace" dan Allah ina mgn ne da Rafeeq Muhammad Karamat"
Rafeeq yace"eh dawa nake mgn?"

Mutumin yace"wato Rafeeq na kira ke domin in gaya wani abu daya faru yanzun nan"
Rafeeq yace"den go straight to ur point"
Sae da mutum yadan nimfasa yace" Rafeeq Allah yawa mahaifin ka rasuwa saka makon plane crash dinda aka samu yanzu a hangar sa ta dawo wa daga India over 1million pple sun rasa rayukan su kuma gawa koh daya mun kasa samu"
Agigice Rafeeq ya mike yace "what" safa ma dake kwance akan cinyar Ummi mike wa tayi da sauri sai kuma ta koma tayi luuuuuu a kasa da gudu R
Ummi tayi kanta tana kiran Rafeeq kawo ruwa da kayr aka samu breathing dinta ya dawo.
Tana fardado wa ta fara kiran sunan daddy wani kika ne mae cin  rae yazo mata Rafeeq kam fita yayi zuwa airport gufu kawae yake yi a hanya ikon Allah ne kawae ya kaeshi gurin.
Kan kace me unguwar su tacika da mutane koh gurin parking babu uncle mas'ud ma a ranar suka zo shida iyalan shi safwaan ne kadae bzbu sbd har yanzu bae dawo bah. Hmmm duniya kenan sae da Ummi ta kira family doctor dinsu yazo ya duba safa sae da aka kara mata drip tare da allurar bacci,
Su baffa na gaba dayansu sunzo harda makwabta duk sun cika GDA.
Washe gari aka zauna zaman ansar gaisuwa ba abinda kake ji sae yaba alkairin sa ake dan mutumin kirkine bashida rowa ga taimakon al'umma ya samu yabo Mae kyau daga jiya zuwa yau har safa tayi baki ta rame sae hawaye dake zirya  fuskarta kowa ka gani mutuwar nan ta ratsashi shima baffa mutuwar ta gigitashi sosae.
Bayan kwana uku mutane suka rage zuwa. Da dare suna zaune gaba dayan su harda Hjy Hauwa matar uncle mas'ud suna zaune  a parlour sae ga baffa ya shigo yana masifa akan ba'a kai mai abincin dare bah tsabar takaici da ya Iya safa taja hannun Tasleem suka wuce daki Rafeeq ne da yaga abun ya ishesa yace"wae kae baffa kullum cikin con abinci kake kabar mu da abunda ya ishe mutane amma kazo kana wani damunmu akan abinci sae lace ba kae akawa mutuwa"
Matsowa baffa yayi kusa dashi yace"toh Dakar ni dama kae tuntuni na game miskiline baka da mutunci kuma da kake kiran kamar bani akama mutuwa bah zama zanyi da yunwa sbd mamacin zae dawo koh toh wlhi ka fita idona"
Rafeeq yace"idan ban fita bah dukana zakayi kuma wlhi ka shirya komawa kauyen da ka fito tsohon ban.....
Kafin ya karasa Ummi ta dakamae tsawa"kae Rafeeq ya isa haka kamanta yayan mahaifinka ne"
Baffa yace"kyaleshi ya gama zagina dama mahaifinka bae nuna ma darajar mutane bah" wnn furucin nasa ya matukar bata ma gaba daya mutanen gurin rae Rafeeq yace acikin zuciyar sa sae ya gyara masa zama kafin zae Shiva hankalinsa tashi kawae yyi ya bar parlourn baffa koh ya rakashi da harara abinci tasa daya  daga cikin masu aiki ta kawo Mae ya tafi yana mita..
   Bayan kwana bakwai kowa ya watse aka bar masu gda da jimami harda mutanen America sun koma baffa ma ya koma da sunan idan akayi arba'in zae dawo.

_*40 days later*_

Abubuwa da yawa sun faru ciki koh harda dawowar baffa gdan yasa bala'i akan sae an raba gado ya kafe ya nace .
Wata rana koda ta shigo gdan ba kowa sae ummi kadae run daga baking kofa yake ta kwala mata kira "Amina Amina !!!  Tana fitowa suka hadu  a parlour tana gaeda shi amma ya mata banza sae ma masifar da ya fara" ke dama naga alamun baki da mutunci toh wlhi bari kiji sae an raba gadon nan kin ma ji na gaya mini" ta India yake shiga ba tanan yake fita bah yana kae karshe ta jiya ya fita.

A hanyar fita ya hadu da Rafeeq zae shigo koh kallon sa baeyi bah bare gaesu kada kae kawae yyi yashige shi kuma baffa yace uban marasa kunyar duniya hmm zaku Sabine
Rafeeq na Shiga ya sama Ummi a parlour tana kuka da sauri ya matsa gurin ta yace' Ummi lpy kike kuka'kae  kawae ta girgiza Mae mikiewa yyi da niyar fita da sauri Ummi race"dawo Rafeeq karka fita" dama yasan tunda yaga tana kuka yasan cewa baffa ne hkr ya dinga bata nan ta gaya masa yanda sukayi dashi. Shidae yana mamakin wnn wane irin mutunne da ba abunda ke burgeshi duniya irin duki......

Yawan comments
Yawan typing

Yours

Neeshar_jay🎀

ASHWAAN (Love Saga)✔️Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ