JUWAIRIYYAH
®️UMMU MAHNOOR
BISMILLAH RAHMANIR RAHIM
Na fara da sunan ALLAH Ina kuma fata na kammala da yardarshi Amin.
1.
Juwaira!!! juwaira!!! juwaira!!! sunan da matashiyar matar da bazata gaza shikaru 48 ba wato (Haj.Fatima) mahaifiyar JUWAIRIYYAH wace suke Kira da Mommy . Wai baza kiyi sauri ki gama shiryawa ba sai kinyi lattin zuwa school Koh and kinsan halin yayan ki baya son latti kardai ki bari ya riga ki gama shiryawa .
"Let her take her time mom it's just 7am matashin saurayin ya amsa mata tace eh lallai sadeeq saboda juwaira ce shiyasa you always go easy on her anyways nayi shiru yayi dariya yace ba haka bane mom I just want her to take her time so that she shouldn't left anything behind kinsan yaune take rubuta final paper na 2nd semester."
"Suna magana tafito fuskanta dauke da murmushi while walking like a model, she have the perfect small waist and silky skin, kuma ba baka bace and she's not so much fara, she's glowing, she's so tiny but have height, kaman a karyata haka take she's so slim,Yanda take takawa kaman zata lankwasa kanta and she's is always working with a smile on her face JUWAIRIYYAH kenan."
"Morning Mom, Morning Bro."
"Atare suka amsa mata Morning, Sadeeq ne ya daura kin tashi lpy tayi reply mishi da lpy qalau yace Alhamdulillah shall we tace yes bro am all done bye Mom mahaifiyarta tayi reply da bye dear Allah ya tsare ya kuma Baku sa'a duka suka amsa da Ameen."
"Atare suka fito compound din gidan suka Isa parking lot suka shiga mota kirar Benz C300 suka Mai gadi ya bude musu gate suka fita suna tafiya ba Wanda yace da Dan uwanshi komai sai juwaira ce ta katse shirun tace am so sorry bro nasa ka latti.
It's okay ya amsa mata atakaice yace hope dai kinyi karatu sosai."
"Eh ta amsa a takaice."
"Yace toh Allah ya bada sa'a ah fito Mana da flying colours."
"Tace Ameen tana dariya,Au dariya ma na baki Koh,No bro kawai dai .
Kawai dai me."
" Tayi shiru bata ce komai bah,Can ya kuma cewa kodai sis bakiyi karatu bane ."
"Tace haba bro wlh nayi but I'll still patiently wait for the results to be out kasan during our exam period I always do 2 things Read(karatu) and pray(addu'a) for a good result,So any gift for me idan results ya fito."
"Yace it will be a surprise I promise."
"Yeyyy hoping for the best , atare sukace insha Allah."
Daidai locakin da suka iso school dinta kenan wato UNIVERSITY OF ABUJA.
Ta sauka tace thank bro tare dayi mishi bye
Yayi reply mata yaja mota ya wuce gurin aiki.
Tashiga school direct ta Isa exam venue dinta by 8:20am and zasu fara paper exactly 8:30am sai ta samu guri ta zauna same time wata 'kawarta Mai suna Maryam ta iso suka gaisa .
"Maryam tace juwaira Yan boko always early."
"Juwaira tayi dariya tace yauma na danyi latti wlh kinsan fita da ya Sadeeq babu sauki Don ma ni Yana daga mun kafa wlh."
Maryam tayi dariya tace kedai da yayanan naki Allah ya barku tare.
Tace Ameen.
"Time din aka bude Exam holl din suka shiga kowa ya duba seat number dinshi ya zauna aka raba masu booklet da question paper suka fara gudanar da exam harsuka kammala suka fito."
"Tafe suke ita da Maryam suna dan hira Sametime Ya Sadeeq ya iso daukan ta tayi mah Maryam sallama tare da cewa sai sunyi waya ta shiga mota suka wuce."
Ta gaidashi ya amsa
Ya exams
Tace Alhamdulillah.
Yace Masha Allah.
Da isarsu gida har Mai gadi ya bude gate yace sorry am in a hurry ki Sauka ah nan
Tace okay bye tare dayi mashi Allah ya tsare tashiga gida.
ESTÁS LEYENDO
JUWAIRIYYAH
RomanceA story of a beautiful girl called JUWAIRIYYAH she's so Cute, Loving, Caring, adorable and also respectful and she always believed that her family comes first always in life 🥰🥰🥰
