6

1K 36 0
                                    

*Takiyah*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

✒By M A S

Page 1-8 to 1-9

Shiru habib yyi can tukun yace amma baka tinanin blood group in maman ta ya kasance O ne?

Dr abubakar yace ai tin randa ake neman ayi mata Karin jini nayi wa mahaifiyar ta tambya domin idan ana neman jini ba’asamu ba ko na mata ma akan iyah diba
Itada kanta ta fda mun blood type nta

habib yace tho amma kanaga su iyayen basu sani bane zai iya zama wani sirri t na cikin gidansu wadda suka boye kasan kowani gda da nashi sirrin.

Dr Abubakar yace gaskia ni a tinanina nafi sa tsammani akan wannan matsala ce wadda tafaru tin fil azal wadda su kansu iyayen basu sani ba

habib yace amma mai yasa kake wannan tinani?
Dr abubakar yace nice question domin nafi tinanin dan rashin lapian da take dauke dashi ne

Habib yace dama bata da lapia ne Dr abubakar yace tabbas a gwaje gwajen da mukayi ya nuna mun bata da lapia and I think dashi ma aka haifeta kuma cutane wadda yake bukatan lura da wadda yake dauke da ita dakuma sirri

Amma kar ka damu da sai ka tambayi komai insha Allah randa zan sallame ta  zanyi  mgana da mahaifinta dan jin ydda lamarin yke.
Nafison inji wasu Abunda nake tsammanin daga bakin shi hakan ne zai tabba tar mun da abunda suke kule mun kaina agame da lamarin ta,

Habib yadanyi ajiyan zucia tukun yace amma Dr abubakar ina gudun kar abunda kake tsammanin bahaka bane kaga irin mutanen nan sune wadda kasa take hannun su ga…..

Dr abubakar yace karka damu babu abinda zai faru domin mahaifinta daga ganin yanayin shi
baya cikin irin wadannan mutanen masu cutarwa nide burina shine inaso insan wacece takiyah domin ni itace zabina tin randa naga an kawota
Wannan asibitin

kaga yana da kyau uba yasan wace irin uwa zai zabawa ‘ya’yan shi!

daria habib yyi sannan yace tho allah ya kyauta

ahaka suka cigaba da hiran su irin na abokan shawara da kuma burin zasu tambyi mahaifin takiyah wato Alhji Muhammad Bello jajere
Dik randa zai sallamesu

*** **** ****** ***********

Angama biki lapia koa ya watse amarya ankaita gidan ta haidar kua yau zai koma dik ilahirin gidan su yau sun fito har bakin motocin sa suka rakashi tukun ecomoch suka rakashi har airports bayan jirgi ya lula dashi izua America tukun suka dwo

*******      *******
Bayan Sati daya 1 Yau ake sa ran za'a sallame takiyah domin jiki yyi sauki

da sallama Dr abubakar yashigo dakin da da take byan ya iso bakin gadon ya gaishe da hajia cikin fara’a ta ansa tukun yace ya mai jiki hajia tace jiki da sauki tho Allah ya kara sauki hajia tace amin sannan hajia ta tashi ta fita tabasu waje domin hajia akwai tada saurin fahimtar dan Adam

kusa da gadonta ya karasa yace ya jikin murya kasa ta ansa mishi dasauki batare da takalli inda yake ba Dr abubakar yadanyi murmushi tukun
yace yau insha Allah zan sallame ku amma naga ynin ki Kaman baki gama warwarewa ba inaga zan kara muku sati daya da wuri takiyah ta daga kai taganshi

tukun cikin shagwaba tace haba nifa naji sauki wani munafikin murmushi yyi mata maikashe jiki tukun yace idan bakyaso in kara sati dayan tho ga waya ta kisamun number ki inyaso each time se ina tmbyan ki don jin yadda jikinki yke

dasauri takiyah ta ansa batare da takawo wani abun a ranta ba tasa mishi number ta

murmushi yyi domin ya fahimci harynxu akwai yarinta a tattare da ita amma a sannu ze koyah mata sonshi cikin hikima yadan jata da hira.

Takiyah Where stories live. Discover now