Ajiyar zuciya ta sauke ta ma rasa me za ta fada mishi ya daina kukan,coz all this new thing ne a gare ta so bata san yanda ake comforting mutum ba in yana kuka ko na ce na miji,tunda babu wani na miji da ta taba magana ko hira da shi a rayuwar ta,wata ajiyar zuciyar ta kuma sauke wa sannan cikin sanyin murya tace da shi

"Hey wipe away your tears okay hear me out ka daina kuka,big boys ba sa kuka,in Mommah ta ga kana kuka so kake ta sanya a harbe yarinyar kayi wa mijin ta asara"ta kare tana yar dariya.

Cikin shasheka da jan hanci yace "ki bari just leave me alone gwamma nayi kuka ko na ji sanyi da dadi cikin zuciya ta,she hurts me sosai sosai Wlhy ni zan so Mommah ta sanya a harbe ta ma kowa ya rasa"

Dan murmushi tayi sanann tace "aa babu kyau irin haka,duk abunda ka ga ka samu daman can Allah yayi rabon ka ne in ka rasa kuma Allah yayi ba naka bane,ka sani ko Allah ya danada maka mata wanda ta fita komai,wace za ta so ka ta kauna ce ka,I want you ka yarda ko wani lost it's a blessing from Allah,duk wani abunda ka rasa Allah yana maka tana din abunda ya fishi ne,so what in tayi aure with time kaima za ka yi in sha Allah,you are a nice 😊 person daman can baka yi deserving some one like her ba,Allah ya gani in ya bar ku za ta cutar da kai ne,so Fucking what in ta rabu da kai?Allah zai baka wace ta fita I'm sure of that,so ban ga dalilin da zai sa kana zubda hawaye akan ta ba,bata yi deserving anger din ka ba ma balle tears din ka,na sani akwai ciwo daga kai sai Allahn ka ka san yanda kake ji a ran ka,maybe za ka yi thinking saboda ba ni ce ba ya sanya ba zan san irin zafin da kake ji ba,yeah ba zan sani ba kam don babu wanda zai san yanda kake ji sai Allah amman kayi hakuri in kayi hakuri komai zai wuce,kayi ta addua Allah ya baka wace ta fita ita kuma ubangiji ya basu zaman lafiya in anyi Auran"

"You are so nice and kindhearted Babe you are just one in a million Wlhy ji nake kamar na mutu kafin n kira ki but now bayan mun yi magana har na ji dadi,thank you so much and kin sa na daina jin haushin ta,duk abunda zai faru daman zai faru ne,ba laifin ta bane Allah ne yayi ba za muyi aure ba ni da ita,and maybe kamar yanda kika ce ne ba Alkhairi a tsakanin mu da ita,and I'm sure Allah zai bani wace ta fita,ita kuma ina mata wishing Allah ya basu zaman lafiya"ya kare cikin sanyin murya irin muryan wanda zuciyar shi a karyan nan.

Dan murmushi tayi har saida ya jiyo sautin murmushin sanann tace "That's the spirit don't allow wani ko wata su bata maka mood har su sanya ka cikin bakin ciki,duk abinda zai faru daman can Allah ya rubuta faruwar shi,and in ka zamo me hakuri sai ka ga komai ya zo ma cikin sauki,so promise me you won't cry again akan ta?"

Dan numfashi ya ja sanann yace "if you promise to be my best friend then zan miki alkwarin cire ta ma a rai ba kuma zan kara tunanin ta ba ma balle in yi kuka"dan kai ta girgiza sanann tace "kana da wayo so kake kayi using wannan abun da ya faru ganin mun zamo friends dai na ga alama"

Dan murmushi yayi sanann yace "Naa if you are not ready to be my friend kawai ki bar ni nayi ta kuka na har zuciya ta ta buga,Babe trust me Wlhy I mean no harm to you,I just want to have some one da zan na sharing damuwa ta da farin ciki na da ita ne,and for Allah knows why na ji zuciya ta ta yarda da ke,kina da nutsuwa sannan kina da ilimin addini sosai na sani I will learn a lot from you,so pls kar ki ce aa be my best friend and I promise you won't regret it,kin ji don Allah"ya kare kamar me shirin saka kuka.

Numfashi ta sauki sanann tace "you have won ban taba friendship da na miji ba sai a kan ka,and I hope I'm making the right decision"da sauri yace "Babeeeeee are you for real???Like seriously we are best friends now?"ya kare sounding so exited.

Dan dariya tayi sanann tace "calm down boss we are friends but not best friends,ina da Besty already so ta ishe ni"dan baki ya turo sanann yace "kai mana ni Wlhy ban yarda ba kina so na cigaba da kuka na ne?Besty din ki mace ce,and ni na miji ne so I'm your male Besty ita kuma female one ba shike nan ba?"

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now