Waro idon ta waje tayi tana kallo da jin meyake ce mata"nide wallahi a'a,tace shima kwai kwayon kalan maganarta yayi yana kaima ɗan karamin bakin ta sumba,wani irin yarrr yarr taji tsigan jikinta yana tashi mirginawa tayi da nufin miƙewa sake danneta yayi yana sakar mata da nauyinshi kaɗan.

Nishi tayi jin ya sakarmata da nauyin shi shiko dama da gayya yamata haka ƴan wasanni yafara yimata yana aiko mata da sakonni masu wuyan mancewa tana amsan sakonnin nasa yanda yakamata dukkan su su biyun sun mance kansu sun mance a wace duniya suke musamman ma shi Ahmad dayake babba zamu iya cewa hatta da sunan sa ya manta sai gashi ƙanƙanuwar yarinya ta kusan haukatashi ta birkita masa lissafi harbaya iya bambance tsakanin baƙi da fari yakuma kasa riƙe kansa ta jiyar dashi daɗin da zamu iya cewa tafi zuma garɗi a gunshi,saida yasamu nitsuwa da ita sosai da sosai sannan yashiga aikin rarrashi,shida dazu yake cewa saide Faisal ya rarrasheta sai gashi yanzu harda duƙawa a gaban gadon duk dan ya kalli fuskarta yayi rarrashin yanda ya kamata, juya masa baya tayi tana aikin kuka duk da taji azaba amma na wannan karon be kai farkon haɗuwar su ba.

Ita bataga wani bambanci da daɗi da ake cewa anaji ba,in banda tarin zafin azaba da gajiya bataga komai ba,a wannan sha'anin haka Anty Hajara take wani cewa tasaki jiki ba zataji zafi ba,inde wannan shine taraiyar aure da ake cewa zata iya cewa daga wannan bazata yarda a sake maimaitawa ba,tayi ritaya daga wannan bama zatayi abunda ze jawo hankalinsa kanta haryazo yana gwada ƙwanjin sa ba,saide ko ba komai ta tabbata baze sakeyi mata kallon ƙanƙanuwar yarinya dayake mata ba.

Shima Ahmad ɗin anasa ɓangaren kusan hakane a cikin ransa ya jinjina mata yakuma girmama hukuncin Allah buwayi akan mata wato Allah subuhanahu wata'ala yama mata wani halitta domin mazajen su zasu samu nitsuwa dasu,komai ƙanƙantar ɗiya mace zata samawa ɗa namiji da tsuwa komai shekarun sa.

Juyawa yayi ya sake kallonta yanda take a kwance sai ƙananun kuka takeyi,murmushi yana kubce masa a saman fuskan sa cike da zolaya yace"kode be isheki ba ne? maimaici kike nema?

Ai batasan sanda ta dire daga saman gadon ba,tama manta da ba kaya ajikinta saida ta miƙe sannan ta tuna ashe zigidir take saurin rarumo zanin gado tayi tana rufe jikinta da shi,kallon ta haka dayayi ba karamin tayar masa da hankali yayi ganin tsarin halittarta da albarkatun nashanun ta masu girma da daukar ido besan sanda yafurta ma sha Allah Allah yayi halitta anan ba.

Matsawa tayi can gefen gadon tana neman kayanta tasaka can ta hangosu yashe a ƙasa batama san sanda yacire mata su ba,a tsorace take dashi ita duk a tunanin ta da gaske ze maimaita kaman yanda yace ɗin,ganin yanda ta ruɗe yasashi yimata dariya a ranshi yana cewa lalle wannan yarinya akwaita da tsoro.

A haka suka kwana bacci Aisha ragaggene a daren dan duk a tunanin ta idan tarintsa ze iya ziyartan ta abunda bata sani ba shine koda idonta biyu idan yayi niya ba abunda xe hanashi yi a haka har bacci ɓarawo yayi awun gaba da ita.

Washe gari kuwa Gidan duk an tashi da aiki girki soyeye da kayekaye masu nayi masu gyaran gurin da za'agudanar da birth day party nayi,Aisha Anty Sajida da Baaba tabawa sai aikin girki sukeyi a babban kitchen ɗin gida,dafa wannan suya wancan gasa wannan haɗa wannan ƙwashe wancan matse wannan lemun markaɗa wancan tace wannan haka de suka cigaba dayin aikin su cikin ƙwarewa ko wanne cikin su gwanine a fagen girki saide kowannen su  ya ƙaru da ɗan uwanshi ,Sajida ce takai kallon ta kan Aisha da take ta ƙoƙarin ganin ta haɗa lemun ƙwaƙwa da abarba,tace"ƙanwata"Na'am Anty Aishan ta amsa ta mai cigaba da aikin da take nisawa Sajida tayi ta daura da cewa ina fatan abunda Mami tamiki jiya be ɓata miki rai ba?zance gaskiya banji daɗi yanda tamikin ba saide bani da yanda zanyi ne.

Hmmm"Anty kenan wallahi ba komai ai Mami Uwace nima a gareni kuma tana da ikon sakani abu nayi koda zuciyata batason abun,kumama ai duk abunda ta faɗa akaina kusan gaskiyane tunda nice da lefi sai kace ba mutane a gidan na zauna da yunwa kinga dole taji ba daɗi ai koke Anty da banfaɗa miki banajin daɗi ba nasan kawaici kawai kikayi amma bakiji dadin raahin gayamiki da banyi ba.

AUREN WUCIN GADIDonde viven las historias. Descúbrelo ahora