"Sorry Oga tace cikin wani irin murya da ita kanta batasan tana dashi ba,gefen sa ta raɓa ta shige tazo giftashi tawani kaɗa kanta da gangan tasake watsa mashi ruwa da gashin ta dake ɗiga,kasa motsawa gogan naku yayi ita ko Aisha da gayya tayi hakan tana isa bakin mirrow dake dankare da kayan kwalliyar dangin su tararuka masu tsada dakuma mayuka masu kyau da gyara jiki,zama tayi cikin wani irin salo ta kunna hand drier ta dauko ta kunna tafara busar da gashin kanta kafin ta fara mulke jikinta da mai,ya shagala sosai wajen kallon ta harya manta da matsayin sa dama kansa baki ɗaya saide wata zuciyar na gwaɓesa da cewa"me haka kake neman bada kanka waje yarinya ƙanƙanuwa kalen raini yashiga tsakanin ku,saurin juyawa yayi dan barin ɗaki ya tsinkayo muryarta tana cewa"dan Allah Oga ka taimakamun ka zuge mun zip ɗina nagagara zugewa,wani irin yarr yaji asa'ilin da yabude idon sa tarr a kanta doguwar rigace ɗinkin ya amshi jiki ta kaman wani irin kamshi mai daɗi ya daki hancinsa lokacin da ya isa inda take tsaye ta juya masa baya badan karyayi karya ba ze iya cewa tunda Ammin sa takawo shi duniya be taɓa shaƙan ƙamshin turare mai dadin wannan ba.

Ai besan sanda yafurta hakan yamun ba,fari da ido tayi tana kallon sa ta cikin madubi kusan sumewa yayi"ni kuma hakan be munba,tace dashi tana murguɗa masa baki,murmushin gefen baki yayi ya shafi suman kansa da ɗaya hannun sa yatako a hankali cikin takunsa na ƙasaita dake nuni da shiɗin cikekken namijine yatako zuwa gareta miƙa hannu yayi ze damƙota ta zille yace"wato kinga namiki kama da abokin wasanki shine zaki wani murguɗa mini baki ko?yau zanyi maganin bakin tsiwar nan yafaɗa yana tunƙaro inda take bashiri ta ruga da gudu zagaye ɗakin suka shiga yi  suka shiga yi tana gudu yana binta abaya harde ya gajiyar da ita ta ɗaga hannun ta sama tana haki tashiga cewa"nabada gari dan Allah ka kyaleni na gaji.

Faɗawa saman gado yayi ya jawota itama tafaɗo  saman faffaɗan ƙirjin sa yasaka hannu ya rufeta rub yana shaƙan ƙamshin turarenta daya masa daɗi itama tana shaƙan nasa turaren daya zauna a jikin sa.

Kiciyar kwace kanta ta shigayi daga rikon da yamata,sake matseta yayi yashiga raɗa mata wasu kalamai data kasa yarda daga bakin sa wannan kalaman suke fitowa,kaman bashine ɗazu ya gama cema Yah Faisal bayason ƙaramar yarinya ta rainashi ba,to yanzu ina girman yake,tafaɗa a ranta shiko yashiga bin ko ina najinkita yana shinshina kaman wani mage,saurin kawar da kanta tayi sanda yadawo da abunda yakeyi daidai saman ƙirjinta,ta mirgina gefe tana sauka daga saman gadon tana daidaita zaman rigar jikinta wordrobe tanufa tashiga fiddo da kayanta,lub yayi daga kwancen da yake idanunsa na lumshe saboda jarabar da ƴar yarinyar ta tado masa,da kyar ya iya budesu ya sauke a kanta yana kallon ta komai nata a tsanake take cikin nutsuwa da sanyin jiki,kaman baze tanƙata ba sai kuma yace"ina zaki kike haɗa kaya?ba tare da ta kalle shi ba tace"cikin gida dakace nakoma da zama kafin kamai dani inda na ɗaukoni"maida kayan ki ajiye na fasa ba inda zaki kallon sa tayi sai tagama ashe idon nasama arufe suke.

Bude bakinta tayi da nufin yi masa musu ya bude idanun sa tarwai sai a saman kyakkyawar fuskanta,ai ko da sauri ta maida bakin ta rufe tashiga maida kayanta inda ta ɗaukosu ta ajiye sannan ta koma falo da zama zuciyar tana kai kamo akan abunda yace zatayi din ga kuma maganan su da Alhajin ko ya zatayi tasan Ahmad baze bata wani dama da zatayi magana da shi ba,sannan ita tanason sanin a ina Annan ta take,in yasan inda take dinne kaman yanda yace ko kuwa yaudaranta yakesonyi dan tasan tabbas wancan matar da yanuna mata vedio dinta ba Anna bace ba.

Idan wannan ba ita bace to ita Annan ina take?

Yarabbi ka karemun Mahaifiyata a duk inda take kasa tana cikin aminci,tayi zurfi cikin tunani da take bataji zuwan sa ba,saide jinta tayi anɗaga ta sama,a tsorace ta ƙwalla ƙaran ihu"wayyo Allah na.

Be kula da ihu da takeyi ba,sai ma tafiya daya shiga yi da ita zuwa ɗaki be direta ko ina ba sai a saman gado yamata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa yace"wana kama shuru tayi saide cike da tsoro take kallon sa ƙirjinta dayake sama da ƙasa ya ƙurama ido,wani abu daya tokare masa maƙoshi ya haɗiya sai kuma yace da ita in kin bani zan karɓa,idan kika kunnani zan ɗauki haske,taya kike tunani zaki tsokanoni ki kunnani sannan ki gudu kibarni,bansan kema kinason abun ba da ban ɗaga miki ƙafa kwana biyu ba ashe kema ɗin ƴar hannu ce.

AUREN WUCIN GADIWhere stories live. Discover now