Hmmm kawai yace tamiƙe tafita daga falon shikuma ya cigaba da zaman jiran dawowar ta fatan sa be wuce Ahmad din yabarta ta dawo nan ɓagaren nasu da zama ba ta yanda ze iya aiwatar da komai nasa hankali akwance.

****
"Aeshow kibuɗe ƙofan nan ya faɗa yana ƙwanƙwasa ƙofar dakin dan wanka yakeson yi ya kwanta da wuri kuma gashi ta garƙame masa kofan,sallama Mami taji daga bakin kofan falon dayake ya manta be rufe ba daya shigo ɗin,amsa mata yayi yana komawa ya zauna fuskar nan tasa a kame take kaman koda yaushe ita kanta Mami saida tayi kokawa da zuciyar ta wajen fuskantar sa da maganan Aisha takoma can yanzu inji Alhaji.

Numfashi yafesar mai dumi yana lumshe gajiyayyun idanun sa ba tare daya buɗe su ba yace"Mami ina kika taɓa ji ko ganin inda aka raba mutum da matar sa,ace zaraba musu makwanci ai kema kinsan abune mai kaman da wuya,saide idan hardani zamu tafi can ɗin yakare maganan yana mai bude idanun sa dasuka canza launi,mukut Mami ta haɗiyi wani abun dan ganin abunda tagani cikin idon nasa dasuka kusa sakata fitsari a zaunen da take.

Haka ta tashi tafita jiki ba kwari jikinta duka yasaki ita sai yanzuma take ganin wautanta gashi yanzu ta zabda ajinta ɗan cikinta yana neman faɗamata yana kwana da mace mtsss.

Mami na fita Aisha ta bude kofan tafito ta kalle sa fuskarta da guntun hawaye tace"gaskiya baka kyauta ba ai saika saka tanana mummunan fassara,sai kasa taɗauka muɗun miji da mata ne bayan Auren namu holokon aurene.

Ransa ya mugun ɓacin jin tana kiran masa Aure da wani suna,kallon da ya jefeta dashine yasata fashe masa da kuka tana cewa nide dan Allah kaje kabata hakuri kace mata zani jin kukan nata nake har cikin ransa,ganin yaƙi ma kallin inda take balle tasaka ran zeje sai kawai tayi zanan ƴan bori tana dirza ƙafanta saman carfet dake malale ƙasan falon,kansa ya dafe da hannu bibbiyu dan bayason wata hayaninya shi yanzu hutu yakeso dan samun yin nazari akan abinda yasaka gaba.

Shikenan zanje ok yafaɗa badan wai yashirya ba saide dan kawai yasamu tayi masa shiru,yana dosan part ɗin Mami kafin ya ƙarasa yaji ana magana ƙasa ƙasa ta cikin shukokin flower dasuka ƙawata gidan.

Kasa kunnen sa yayi inda ya tsinkayi muryan Alhaji na Allah da wani mutum da begane ko waye ba kasancewa yabada baya bega fuskan saba yana cewa"Alhaji idan wannan itace yariyar da Dodon tsafi yane jinin budurcin ta to tabbas yazama maka dole yau da daddare koya zakayi ka farmata dan yau ranar sa'ace farin wata mai haske daren goma sha huɗu idan kuwa kabari wannan Yaron ta kusance ta to ina tabbatar maka da cewa wata tonan sililin ku yakama.....Ahmad be tsaya jin karshen maganan nasu ba,dan jin wani irin juwa dake neman kada shi.

Yanda ya faɗo falon ba karamin tsorata Aisha dake zaune a ƙasa yayi ba"Lafiya?Ta tambaye sa cikin rarrabuwar murya takai hannun ta dake ƙirma ta tallaɓo fuskar sa dashi idon a lumshe suke sai ma wani irin turirin zafi dayake jin yana fita daga saman kansa dama duka ƙofofin gashi dake jikin shi.

Take wani irin sanyi kaman mai shiri kamuwa da zazzaɓi yafesa har haƙoran sa suna haɗuwa da junan su,iya tsorata Aisha tayi yafi cikin carbi tana dan gana kantawa kanta lefin koma mene itace da bata matsa yaje yabawa Mami hakuri tayi kuka ba da yanzu yana zaune yana danne dannen sa da wayan sa ko systerm ɗin.

Share hawayen ta tayi tana shirin miƙewa tace"bara nakira Yah Sajid yazo yakaika asibiti,riƙo hannun ta yayi yana maidata cikin wani irin kasalalliya murya dake nuni da maishi a galabaice yake yace "Aeshow kece magani na ki matso ki rungumeni da karfi karki bada kowani irin space tsakanin mu komai kakkantar sa.duk yanda yaso riƙe akansa abub ya faskara dan jinwani abun yake kaman mayan karfe dayake jansa gareta,duk wani kokarin dan ganin ya nutsu yayi nazari akan maganan da yaji yakasa nutsuwar bashi da wannan karsashi Ya Allah kaga zuciya ta banyi niyar taɓa baiwarnan taka ba,amma dan ganin nakare mutumcin ta na diya mace tare da martaba. Aurena dan ƙubutar da baiwarka daga wannan mushiriƙin zan amshi hakkina dake kanta.

Duka wannan maganan cikin zuciyar sa yyake yinta take taji wani karfi yazo masa ya yunƙura ze tashi tayi saurin riƙosa ganin yanda jikin sa yake rawa ga jijiyoyin kansa duka sun mimmiƙe.

Da taimakon sa yashiga ɗaki saman gadon suka faɗa atare sanda yaɗan barmata jikin sa"wash ka karyani tafurta a hankali dan ita duk a tunanin ta itake riƙe dashi batasan ashe be barmata jikin sa ne.

Tun daga faɗawarsu saman gadon komai ya canza tun Aisha na ɗauka kaman yanda yasa yimata duk sanda yaso,ƴar romace ya barta sai taga abun ba haka bane dan wannan din da zafi zafi yakeyin komai dan har zuwa sannan maganar Alhaji ke masa amsa ƙuwa cikin kunnen sa,kuka sosai Aisha ta fara tana roƙonsa amma ina Ahmad bemasan tanayi ba,saida yajishi can wata duniya inda beyi zato ko tsammanin ba,yama manta da Aisha yariyace mai ƙarancin shekaru kuma wannan shine karon farkon dawani ɗa namiji yasanta duk sanda maganan yamasa amsa kuwa cikin kunnen sa,sai yakara ƙaimin jinkansa yake kaman zata rabe biyu amma fa idsn ya tuna waƴan can mushiriƙan dama ɗaya tak suke nema sai yaji kansa ya kwance ya rasa nutsuwar sa bayajin komai sai wannan kalma dake masa amsa ƙuwa a cikin kunnen sa.

YAZAMA MAKA DOLE YAU DA DADDARE KOYA ZAKAYI KA FARMATA.

daya ji kalaman mutumin cikin kunnena sa kaman ji yake kaman yanzu yake fadinsu saiya kara ƙaimi,saida yadawo nitsuwarsa ne yaga halin da Aisha take ciki dan ko motsi batayi jikinta duka yasaki kaman wacce bata numshi.

"Innalillahi yashiga maimaitawa da karfi yana mai fatan Allah yasa ba amunda yasami ƴar mutane dan ganin yanda jikin ta yasake kaman bata numfashi.

ALLAH YASA MUDACE

AUREN WUCIN GADIWhere stories live. Discover now