DAY 1

4 0 0
                                        

NAFILAR RAMADAN
Da Fa'idar su

DAY ONE {1⃣

An karbo Daga ANAS dan Malik (RA) yace Wanda yayi Sallah Raka'a Goma 10 Sallama biyar 5 Za'a karanta akowacce RAKA'A FATIHA Daya 1
INNA ANZAL NAHU 2
Qulya Ayyuhal kafirun 2
Qulhuwallahu 2

*Fa'idar sa ANNABI (S.A.W) yace Wanda ya aikata haka ubangiji (S.W.T) ya harantawa Wuta taci JIKIN SA kuma bazai roki ubangiji (S.W.T) bukatun sa bah face sai ya biya masa kuma (ALLAH) ya gafarta masa zunuban sa dukkan nin sa...

Sannan idan an idar da sallar Za'a karanta wannan sunan na ubangiji
Sau 100×

YA HAYYU

NAFILOLIN WATAR RAMADANWhere stories live. Discover now