page 21&22

7 0 0
                                    

❤️*NADAMAR ZUCI* ❤️

Story and written

By Fatima Msr Ahfat ✍️

ELEGANT ONLINE WRITERs 📚

Bismillahir rahmanin Rahim

Wanan book din na kudine 300 only duk mai son complete zai iya biya ta wanan asusun 0431560118 ko kuma ki turu katin MTN ta wanan number 07061204735 nagode masoya

*Last free page*

Page 21&22

___ cikin kunan rai yace" sbd naga har yanzu mun kasa ai kata komai akan su"
Murmushi Alh musa yayi yace" me sa baka gane wane?" ai hakan da ka ai kata shi zai sa su fara zargi dasa hannun mu akai, kuma kasan wanan shegiyar yarinyar nan zata iya tuhu man mu,ni kuma ba haka nake so ba"

To har yaushe zamu dinga zuba musu ido suna abunda suka ga dama muna kallon su?" Zama kan kujera Alh musa yayi yace " kwantar da hankalin d'an uwa karka damu ka jira lokaci idan yayi zaka San komai"
Bangaren su Arjun kuwa
sun dade a zaune ba wanda yace un'fam a cikin su" Wata nurse ce ta shigo dakin tare da duba jikin Momy domin har drip din da suka sa mata ya kusa karewa, tana gama dubata ta fice daga dakin, Arjun ma mikewa yayi ganin Ba'a bunda yake Yi kuma gashi har lokacin Momy bata farka ba" mikewa yayi yace" ni dai bari na wuce office a file din da zan had'a kafin nan na dawo ta farka" jinjina kai kawai tayi bata ce komai ba"
Jin ba abunda ta furta ne ya sashe ficewa daga room din yana me jin haushen kansa da yake mata mgn tana share shi, tsaki yaja yace " aikin banza kawai ya fad'a hakan ne lokacin d'aya fito harabar asibitin, keke Nape ya tare ya fad'a mishi address din da zai kai shi suka bar asibitin" direct a bakin company n aka sauke shi, ya biya shi, yashiga ciki company ma'akatan wajen sai kallonsa suke wasu daga cikin su suna dan maganganu amma ko ta kansu bai biba domin ransa a b'ace yake, office dinsa kawai ya shige ya fara had'a duk wasu files din da yake bukata, yana cikin hadawan ne wayar sa ya fara ringin ganin sabon number ne ya tsashi kin dagawa sanda aka sake kira yayi answering
Daga can bangaren akace muna som mgn dakai da karfe 3 a gidan gona, kazo munajiran ka, da mamaki yace " please wayen ne?" murmushi mutumin yay yace " ba yanzu ne lkcn mgn na karka manta 3 muna jiranka, yana fad'an haka ya kashe wayan"
Bin wayar da kallo yayi nadan wasu minutes sai ya tabe baki yaci gaba da harhada file's din yana gamawa ya dauke su tare da barin company"
direct gida ya wuce yana shiga part d'insa ya shiga yana ajije files din ya wuce bathroom yashiga ya sakar ma kansa shower"
Ya dauki lkc sosai kafin yayi wanka ya fito dauwe da towel a k'ugunshi sai d'aya dake kansa yana goge sumar kansa d'aya jike dashi, gaban dressing mirror ya zauna bayan ya gama goge sumar yayi drying ya gyara gashin yayi k'yau sosai, shafa lotion yayi ya gama shiryawan sa, ya feshe jikinsa da turarunruka masu sanyi da k'amshin dad'i, sanan ya bud'e drawer wani hadaddan jeans ya ciro kalan blue, boxers, singlet, and white T_ shirt wanda aka rubuta Hondsome a jikin rigan, shiryawa yay cikin kayan yayi tare da daukan wani white combs d'insa ya sanyawa kafar sa, wow he look so take away, ya had'u ba kad'an ba, turare ya kara fesawa san nan ya dauki wayan shi, ya fito daga part d'insa, ya wuce na Umma knocking yayi a parlor din kafin ya shiga, ba kowa a parlor sai sautin muryan Tv dake kunne a parlor, kashe Tv yayi ya fice daga parlor yasan yanzu haka Umma bacci take tunda k' ubura ta tafi school, barin gidan yayi yana fita ya tare Nape yahau sai asibiti ya nufa, yana sauka ya biya mai Nape kudinsa ya shige cikin hospital din, direct room dinda Momy take cike ya shiga, da sallama ya shiga, kallon RIYAH yayi zaune tana ba Momy abinci tana ci sai shugub'a take zuba mata, ya dad'e tsaye yana kallonsu domin basusan da shigowan sab'a"
Momy ce ta dago da kanta sai suka had'a ido, murmushi ya tsakar mata, ganin Momy na kallon kofar wajene ya sata kallon kofar itama, wani hadaddan Guys ta gani domin ba k'aramin k'yau ya mata ba, dan lumshe idanunta tayi sai kuma ta kai da kanta, Aranta tace " Masha Allah Allah yayi halilta anan wayen so Beautiful"
Taku ya farayi daidai har ya kara so inda suke ya zauna shima a gefin gadon, ya kama hannun momy yana mata sannu da jiki, murmushi momy tayi suka gaisa cikin sakin fuska kamar daman can sun san juna, RIYAH kuma lumshe idanunta tayi saka makon d'andadan k'amshin turaren sa ya bige hancinta, a hankali ta bud'esu tare dan tsatar kallonsa,4eyes sukayi sai ta dauke kanta k'amar bashi ta kallaba, murmushi k'awai yayi, hannunsa yasa saman nata hannun dake dauke da plate din abincin yana cewa bani nizan bawa momy abincin, ai wani irin yarrrr sukaji acikin ajikinsu lkc gud'a, saurin dago k'ai dukan su sukayi suna kallon junan su na d'an wani lkc kafin tayi saurin dauke kanta, ta sakar masa plate din, shima kauda kansa yayi daga kallonta ya mai dashi kan Momy dake kallonsu kamar me son gano wani Abu"
murmushi yayi wa Momy itama ta mayar masa k'amar ba abunda ta gani, bata abincin yayi bata ci sosai tace ya isheta haka, ajiye plate din yayi zai dauki goran ruwa yaba Momy kenan RIYAH tayi saurin dauka tana kokarin bata Arjun ya kwace yace " ni zan bata bakeba" wani irin haushine ya kamata ta mike itama ta 'kwace goran ruwan tace " bazaka bayar dinba, ni zan bata ai mahaifiya tace ba nakaba, zakazo ka wani dame mutane, shinshigen banza dana wufi, toh kema bazaki bayar ba, ai nima mahaifiya tace Allah don haka ki bani goran ruwan nan tun muna...Tun muna me?" karasar da mgnr ka k'ai wama yace kashigo dakin nan da har zaka fadamin mgnn da kake so?" Mikewa yay yace " eheeee! bari na mike kiga tsayina ko,.harara ta b'alla masa tace " ko! idan na gani din sai me?" Wai nikam yaushe ka raina ni ma har yakai hakane?" Yace " yau na fara gaki ke bakison rai ni ko k'amar, bai k'ai da karasar da mgnn ba tace " fita daga dakin nan kar nasa afitar min dakai, rike haba Arjun yyi ya kalle Momy dake kokarin danne dariyar ta, yace" anya kanta d'aya kuwa Momy yarinya ne sai shegen masifar tsiya kinga kuwa yanda take wujinji ga rayuwata a office kuwa?" Hmmm nine cike files nine zanyi tattauna wa wajen meeting ga shara wanke wanke k'ai har mopping da wanke toilet ta mai dani kaman bawan ta, wai ita in an barta bata son raini sai shegen girman kan siya please ki mata mgn ta bani goran ruwan nan tun muna shedan juna da ita, tsake had'a rai RIYAH tayi tana wurga masa harara tace " what" yace " Yes ko akoi abunda zakiyi ne ya fad'a yana me matsowa dab da ita har suna iyajin numfashin juna, nanfa suka fara kallon_ kallon sakanin su, Momy dai kallon su take tana dariya domin a ratuwan ta yaune ne karo na farko da RIYAH take musayan mgn da wani, kallon junan su suke a lkc d'aya bugun zuciyansu ya sauya zuwa........!

Dogon page daga gobe insha Allah 😂

Hmmm mu had'u a page din gaba domin jin chakwakiyar da za'ayi 😂

Last free page sai mun had'u a Oza room😂 don samun cigaban lbr

Msr Ahfat ce ✍️

NADAMAR ZUCIWhere stories live. Discover now