Thriller
🌍D U N I Y A🌍
*BASED ON TRUE EVENT*
'''HAUSAWA SUN KACE
DUNIYA BUDURWAR WAWA
DUNIYA MAKARANTA
DUNIYA KASUWA
DUNIYA GIDAN KASHE AWU
DUNIYA TA ISA KOWA RIGA DA WANDO
AND LOTs OF MORE'''
SHIDE WANNAN NOVEL MAI SUNA
*🌍DUNIYA🌍*
*🌍DUNIYA🌍 LABARI NE DA YA KUNSHE ABUBUWA DA DAMA AKAN RAYUWA, DA YADDA ABUN DUNIYA YA RUFE MANA IDO.. ADA DUNIYA NE KE BIN MU MUNA GUDU🏃🏻♀️🏃🏻♂️🌎 AMMA A YANZU DUNIYA KE GUDU🌎🏃🏻♂️🏃🏻♀️ MUNA BINTA A GUJE*
*DUNIYA LABARINE DA YAKE KUNSHE DA FADAKARWA, ILIMINTARWA DA NISHADARWA KAMAR DAI YADDA NA SABA KAWO MUKU AKO WACCE LABARI KU BIYONI DON JI YADDA LABARIN ZATA KAYA💃💃💃*
*KADAN DAGA CIKIN LABARIN 🌍DUNIYA🌍*
****
Wasu kyawawan ƴammata ne su biyar, zaune a wani hadaden gidan abinci(Restaurant) kallo daya zakayi masu, zaka gane cewa akwai charisma a tattare dasu, daya daga cikin yammata tace:
"Hmmmm Girls I can't believe this guy just hit me so hard.."
How girl? You mean to say that you've finally accept to his proposal I thought we've discussed this with you not to take down your pants on Him Farhan?
"Oh come on Girls who's talking about that Asshole
I mean the new lecturer in Town oh girls you need to see how hot this guy looks do you remember that Hausa Novel we read by MissDmk?
Tasleem tace Which of the novel and why did you bring this up?
You remember my crush in the novel Hazrat Mohell right ?
"Yes we all do so is there any connection between the Hazrat Mohell and this lecturer? Coz Farhan we're not understanding you anymore...
Farhan zatayi magana kenan wata tsohuwar mata dake goye da yaro a baya, daga ganin kasan irin masu aikatau nan ne.. tazo gun dasuke zaune tace "Laaa wanga ba Talatu bace yar gidan Lanti Mai Kose ta fadi magana tana wangale baki hade da rike haɓa..
"Talatu Talatu!! dake nake magana kika dauke Kai oh Wato sabida ki zauna da yan gayu shine zaki Yi kamar baki sanni ba ah bashaka Talatu.."
Wata elegant woman ne tazo gun da tsohuwar mata take, tace Mai kulli kinsa su ne?
Eh Hajiya na san Talatu yar wajan aminiyata ce Lanti wacca na baki labarin itama tace a nema mata aikin Aikatau sabida Yanzu bata wani samu ciniki kosan
Ita kuma Talatu nan da kk gani wara take siyarwa a kofar gida amma kin ganta zaune cikin Mayan mata tana mirsisi da ido kamar a murje gyada..
"Tasleem I think this woman seems to know you look how she's pointing fingers at you Fa'ee ta fadi magana disgustingly..
Me this woman? Oh come on girls I've never met this woman in my whole life maybe I looked like someone she knows Tasleem ta fada tana watsa ma mata mugun kallo..
Rayhana tace Kai Tasleem naga fa yadda ta dage akan ta sanki maybe..
Tasleem tayi saurin katse ta dacewa maybe irin almajiran nan ne da suke zama bakin Main gate kinsa suna dayawa bazan iya gane waccece daga cikin su...?
Haba Tasleem tare take da Hajiyan nan I don't think this woman is a beggar Farhan ta fada in a fed up way..
Toh Talatu tace ba Tasleem ba don ALLAH banso ciwon kai tsohuwar tace Yanzu Talatu ni kk zagi? Ah bashaka an shigo ya'ya masu kudi dole a wulaqanta ni... Hajiya tace Mai kulli wata kila Kama sukeyi..
Kwarankwasa Hajiya koh kaffara bazanyi ba wannan Talatu ce...
Faee ta kalle Tasleem da tamke fuska tace but this is not the first time da muke jin ana Kiran ki da Talatu Mai wara
Ban gane ba Faee? Kuna numfi kun yarda da abinda suke fadi?
Wai na tambaye ku man, banan bane wata taga Rayhan tace Tana Kama da cousin nata dake Cyprus har hoton Munka gani
Rayhan tace Yes.but Mine is better tunda wacca nake Kama da ita she's classy unlike you kulum sai ace Talatu Mai wara
Tasleem tayi gasping tace Whatever..! Kafin ta bude Christian Dior bag inta ta ciro 5k ta Mika ma tsohuwar mata tace sai akara gaba koh..
Sakin baki Mai kulli tayi tace indai ce ba jarin waran kk damka min ba? amma bana ki karba ba nagodai Zanje can gida nayi ma Lanti godiya sai anjiman ku tafada tana Washe baki kafin tabar gun...
Augh...!
Farhan tace Hmmmm nide ba wannan ba let's get back to business
I'm done... Inji Tasleem
No we're not done ku tsaya nagama baku labarin man The new lecturer
Uhm what a day OK go on..! Tasleem tafada in a pissed off way...
He looks like Hazrat mohell in fact he's more handsome than Hazrat mohell oh girls sai kun ganshi.. a office din Dr Hydar na hadu dashi na gaishe sa,
Kunsa mai yayi min kuwa?
Suka amsa da No.
He repudiated me tafadi maganar kamar zatayi kuka..
How? Inji Faee dake Son jin Karin bayani..
I mean koh kallon na bai Yi ba sai bayan fitar da, Dr Hydar ke ban hakuri akan cewa hakan yake
That he's Solo' shiyasa ma aka kawo shi lecturing zuwa A B U Don yayi socializing with people kafin Dad insa yayi Mai handing company sa, sannan yace min gaba daya rayuwansa a turai yayi.."
Wow! Tasleem ta fada in amused way..
Toh ina ruwan mu Farhan da wani Solo kema kinsa bama harkan da irinsu inji Suhyma..
Girls you need to see him he,'s so damn Handsome amma ya bini bashi kuma dole sai ya biya
How?
Ina so ya fada cikin tarkon mu duk wacca tayi nasara akansa tana da 2.5mil meaning kowane mu zai sa 500k as a bet duk wacca tayi nasara saita kwashe amma fa valid only for 3days
Tasleem tace Wow I like that..!
So let's toss the names on a paper and who's first..?
RAYHAN
SUHYMA
FA'EEH
FARHAN
TASLEEM
Wow nice ta karshe nasan ni zanyi winning sabida ba ɗa namiji da zai kalle ni batare da ya zauce ba Tasleem tafada tana gyara kayanta da issa da batsewa..
Faee tace Aifa muga alama, da wannan bakin fuskar da matsesen hanci ki agun shine zaki ce zakiyi winning Tasleem?
Toh Faee sai akace miki namiji fuska ya damai? Bara na tashi ki ganni, kinga wa Innan boobs da wannan hips nawa sunne namiji ke bukata bawai farin fata basu..
Hahhah says Who ? Sai kin hada da kyaun fuska da fata kamarni
Darrrr Faee tayi magana cikin shakiyanci..
Toh we shall see Then..!
'''COMING SOON !!
IN SHAA ALLAH 💃💃💃💃'''
For more information
Contact me @
09074267236
Or
WATTPAD @ MissDmk
Arewabook @ MissDmk
Thanks
MissDmk ✍🏻
