chapter eighty five

Start from the beginning
                                    

Karfe bakwai da wani abu yace ta shirya yanaso su fita suyi dinner a waje..duk yanayin hakane sbd ya samu yayi brightening mood dinta da yaga har yanxun bai canxaba..kuma ba laifi taji dadin hakan sosae ta nufi dakinta ta shirya cikin arabian gown ash color da aka yima ado da baqaqen flowers..shoe da bag dinta suma black tayo rolling da mayafin rigan snn ta karasa gaban madubi ta dan fesa perfumes dinta tareda goga eye pencil a ido...shima Faruk komawa dakinshi yayi ya shirya cikin blue Armani jean da shirt dinshi blue black..ya gyara gashin kanshi dukda ba wani tarawa yakeyi sosae ba snn ya fesa turare ya fita..Amal na ganin fitowanshi ta mike tana sukuyar da kai..shi kuma ya karasa inda take ya dago kan nata yana kallonta with a wide smile..rungumeta yayi for like 3 mins kafin ya dagota still yana kallonta with smile yace"kinyi kyau..i love you"..bata ce mishi komai ba sai sunkuyar da kai da tayi..ya zaro wayanshi ya shiga daukansu pictures a haka..duk ta wani 6ata rai tana turo baki..ya kalleta kaman zaisa kuka yace"Ameenatu meye haka pls..ki danyi smiling mana"..harara ta watsa mishi tana sake  bakin shi kuma ya sake  daukansu a haka..yasa daria daya kalli how funny she looks a picture din yana cewa"Wow!..mata ta tafi ta kowa wlh..you are one in Billion"..sake daure fuska ta sakeyi ita a dole bata huce ba..baibi ta kan fushin nata ba ya kama hannunta suka fita..saida ya fara bude mata mota ta shiga snn shima ya shiga ya ja suka fita daga gidan...Cilantro sukaje yayi musu reserving vip sukayi dinner dinsu a can..tun Amal na daure fuska har ta hakura ta saki ranta sbd yanda taga yake mata..kawai sai ta kura mashi ido tana kallonshi thinking how handsome he is..bata san why yanxun take ganin komai nashi yanayi mata kyau ba..har faduwa gabanta keyi idan ta tuna maybe fa yanada yammata..ko babu wanda yakeso dai tasan baza'a ta6a rasa wanda suke sonshi ba...a nashi 6angaren shima gani yake da ace bashi ya aureta ba kilan da yanxun wani maganan akeyi ba nashi don yasan definitely zai iya mutuwa...sunyi spending time sosae a wurin suna holewarsu kafin su wuce...a tunaninta gida zasu koma but sai taga yayi parking kofan wani katon store yace ta jirashi zai shiga ya fito..batayi musu ba tayi zamanta nan cikin mota tana tunanin me zaiyi a ciki...ba jima sosai ba ya fito hannunshi daukeda leda da batasan menene a ciki ba..ya ajiyeshi a back seat snn ya shiga suka tafi...har suka isa gida bata san mene cikin ledan ba kuma bata tambayeshi ba..tana gani ya dauki ledan suka shiga ciki still bata tambayeshi ba..kowa ya wuce dakinshi yayi shirin kwanciya bacci..Umar nata jira ya ganta ta shigo amma shiru..daga karshe dai mikewa yayi ya bita dakin..a kwance ya sameta a kan gado tayi wani luff da idanunta ita bata yadda ba bacci take..baice mata qala ba ya karasa ciki kawai sai ya dauketa cak ya koma dashinshi da ita...su Amal hadda kuka tana rokonshi yayi hakuri ya kyaleta shi kuma yace ba wani abun zaiyi mata ba just that bazai iya kwanciya ba tareda yajita a jikinshi ba..haka nan ta hakura ta kwanta a jikinshi saidai duk a tsorace take..gani take kaman zai maimaita irin abunda yayi mata jiya..bata san shi kanshi dauriya kawai yakeyi ba..kawai dan yana tausayinta ne kuma ga warning da Mami tayi mashi shiyasa bazai yi mata komai ba...ledan daya shigo dashi dazun ya dauko ya fito da sabon waya fil daga kwalinshi snn ya cire sim cards dinta daga wancan wayan ya maidasu kan sabon..saida yayi mata setting komai snn ya mika mata..kar6a tayi with a smile kan face dinta tace mishi"nagode"..yaja cheeks dinta yace"no thanks..yanxun dai kin amince in bayar da wannan?.."ya dago tsohin wayan nata yana nuna mata..tace"why..wa zaka bama?.."murmushin fuskanshi ne ya danyi fading before yace"sbd nasan saurayinki ne ya siya maki ita..Ameera told me har new  aka siya aka baki kikace bazaki amsa ba sbd baki son rabuwa da ita"..shiru Amal tayi kaman ruwa ya cinyeta..gaskia Ameera munafuka ce..Faruk ya kamo hannunta yace"and plss ina neman wani alfarma a wurinki"..idonta a kanshi tace"menene?.."ya sauke numfashi mai nauyi kafin yace"bracelet dinki nakeso ki bani"..da sauri tace"wane bracelet kuma?.."yace"bracelet dinki na Ambash..pls don't misunderstand me kawai i want you to be far away from duk wani abu da zai sa kina tunawa dashi frequently.. nasan ban isa in rabaki da tunaninshi ba tunda he was your fisrt love amma inaso inyi trying"..a yanda ya karasa mgnr ko waye ya ji saiyaji ya mugun bashi tausayi..wato kishi dai daban ne a dunia..kishi baiyi ba gaba daya..komai girman mutum haka komai mulki ko tarin dukiya hakan bazai ta6a hanashi kishin abunda yake kauna ba...Amal kanta saida ya bata tausayi..she believes duk dunia banda Abbanta babu wanda keyi mata irin son da yake mata and she loves him too..baza tace she loves him equally ba but she loves him very much...a hankali ta kai hannayenta tayi cupping fuskanshi dasu..ta hade forehead dinsu tana kallon cikin eyeballs dinshi tace"Ya Faruk i want you to always remember that i love you.. ina sonka sosae..inaso kasan duk soyayyan da mukayi da heart.."bai bari ta karasa ba ya toshe mata baki yace"wai why must you always call him with that name?..why hearty..shi bashida suna ne da bazaki kirashi da sunanshi ba"..fuska a daddaure ya karasa mgnr..ita kuma ta sake yin kasa da voice dinta tace"am sorry tou..i mean duk soyayyan da mukayi da Basheer sunanshi past tense..you are now my present life kuma kaima ina sonka sosae..i want you to stop thinking cewa nafi sonshi a kanka infact i love you more..i love you so very much kawai dan ma jiya kayi mun mugunta ne"...lokaci daya fara'a ya mamaye fuskanshi..yayi cupping face dinta itama kafin yace"nidai ban yadda kina sona ba..daxun you called me mara imani and now you are still calling me mugu again..what have i done to deserve such names?.."ajiyan zuciya ta sauke tana lumshe idanuwanta tace"kasan da gaske you almost kill me yesterday kawai dai inada sauran kwana ne.."ya sake matso da fuskanshi jikin nata hancinshi na gugan nata yace"tell ms plss..how did you felt?.."eyes dinta still closed tace"very painful..Allah nayi tunanin mutuwa zanyi..kuma inata kuka baka dena ba"..ya dan saki murmushi mai sauti shima idanunshi a lumshe yace"kinsan i will never do that to you..i will never hurt you on purpose..kawai dai abun yafi karfina ne..the pleasure is undescribable shiyasa i couldn't stop my self amma am sorry..am sorry for making you pass through all that wahala"..kai ta gyada mishi kafin tace"nima am sorry for closing my door..i love you"..yace"i love you more"..daga haka basu sske cewa komai ba ya hade bakinshi da nata..this time around yanayi tanayi..they kissed each other for like 20 minutes kafin ya rungumeta su kwanta kowa yana sauke ajiyar zuciya..Umar ba don yana gudun karya alkawrinshi ba da babu abunda zai hanashi sake crossing dinta amma he couldn't because he loves her kuma yana tausayinta.

🤍 INA ZAN GANTA..?🤍Where stories live. Discover now